x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 6 - MAKOTAN ALJANA

  • 15001 words
  • 17284 words
  • Out of 17284 words

Category: Horror Stories

Views 190

17 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
ciki baya misultuwa, duk dai da cikin dare ne amman naji dad'in, na shirya mashi abu mai sauki yaci nace yaje ya kwanta.



*Washe gari*


Ina gayama Naïma duk abinda ya faru, tace;

"Kina tunanin Fouraiha bata daina abinda take ba na surkule?"


"Gaskiyar magana haka ne bani shaku"


"To kam idan haka ne ya kamata muje muga malam Abanda mu sanar dashi tin wuri"


"Ba damuwa insha Allah ko zuwa asabar ne dan kinga yau alhamiss gobe jouma'a sai asabar zamu samun shi*


"To Allah ya kaimu"

Naïma ta kasance irin matan nan wanda suke da saurin yarda, duk girman laifi da ka aikata mata idan ka nemi yafiya zata yafe kuma aci gaba da rayuwa, batada ruk'o sam .
Saidai kashe tayi babban kuskure da ta yarda da Fouraiha dan yanzu sun zama abokan juna, kulum idan Fouraiha ta dawo daga idan take zuwa dan bamusan inane ba tace tana aiki, sai ta biya gidan k'awar ta Naïma su d'an tab'a hira kafin ta wuce.
D'iyan Naïma suna jin dad'in mu'amala da ita dan kulum sai ta biyo masu da wani d'an abu naci (chocolat biscuits....).

Haka ta kasance yauma ta dawo ta biyo suna hira Fouraiha tace "'yar uwa yane mike labari?"

Naïma "gani dai, kefah? Kin samu aiki kenan?"

"Eh na salu, yanzu haka wani shagon saida Kayan masarufi nake kula da abubuwan da ke shiga suna fita"


"Masha Allah abu yayi Allah ya rik'a"



"Amin, gashi na biyo ma Yara da biscuits"


Yaran Naïma sun kasance masu son hayaniya, ga son abasu abu dan ita kanta mahaifiyar su bata hanawa, to yau abun yazo da ban mamaki ga Fouraiha.

Naïma "kar ki damu ai har sun riga da sunci abinci dare"


"Haba? Aiko Moussa yace na biyo mashi dashi da safe da zan fita"

"Kar ki damu barci kawai"


Fouraiha tace" hummm ok "

Wannan abun da Naïma tayi bai bar Fouraiha ba tana ta tunanin akwai abinda ke faruwa ya kamata ta fara kai hari"


Lokacin da ta fito zata gidan ta ta had'u da yaran ki daga ina suke oho.

"Yaran kirki daga ina kuke?"

"Gidan tonton (uncle ) soja muke muna kalon télé (TV/v) tata(anty) kin biyo mana da shi?"


"Eh gashi ma"
Ta mik'a masu biscuits suka fara murna har zasu ruga sai ta tsayar da su.

*Kar ki saki ki nunawa mahaifiyar ku dan tace ki daina cin abu mai zak'i idan dare yayi"

"To antyn mu"

Sukayi saurin ciny'e biscuits kafin su Shiga gida, to tin daga wannan ranar yaran Naïma suka zama wasu irin ta kasa gane kansu, d'abi'u kala kala suka tsoro dashi.


Washe garin ranar ta dawo daga aikin ta tana neman su suna can suna wasa kamar kulum, tana kewayawa bayan gida ta ga Moussa nacin k'asa.

Naïma ta girgiza "Kai mi kake anan?"

"Komai maman"

Saidai kashe Moussa bai tsira ba dan ga k'asa a lab'an shi da hak'oran shi.
"K'asa kake ci? Anya wannan ba wani sabon surkule bane?"

Abunka ga marass hankuri da saurin fushi ta jawoshi yar gida ta cika gidan da ihuuu har soja dake gida b'angaren shi ya fito dan sanin Mike faruwa.

Soja "mike faruwa ? wannan ihuu duk na miye?"

Naïma "abin ya wuce tunani na, kali shi ka gani ko ka gano abinda na gani, bayan gida na tarda shi yana cin k'asa"

Soja ya matso dan ganewa idan shi abinda tace, yaga zahiri da bakinshi nan cike da k'asa.
Soja da shine yaran suka fi kusan ci da shi dan idan zata fita wajen shi take barin su idan yana gida, koma tana gida wajen shi suke zuwa suyi kalo dan sunce tv gidan shi yafi dad'in kalodan k'aton gaske ne, ya ke tambayar shi "wai Moïse da gaske ne kaci k'asa ?"

D'aga mashi kai kawai yayi.
"Sabida mi kake cin k'asa ?"

Kanshi k'asa ya kasa magana, muna cikin wannan dramar sai ga k'anan shi d'an shekara 10 yana d'oyi da sabatu kamar wani mashayin giya.

Ko soja ya matsa kusan shi saida ya toshe hancin shi dan warin giya yake, ga sigari a hannun shi, Naïma na ganin shi tayo mutuwar tsaye.
"Wayo Allah ka kawomin agaji"

Soja abun ya bashi mamaki yaro k'aramin yace "Yahaya miye haka?"


Baima yi magana ba sai zuk'ar sigari yake yana tada hayaki sama irin na 'yan duniya jik'ak'u.

Soja "Yahaya sigari kake sha? Wai ma tukunan shekarun ka nawa?"


Yahaya da wata irin kakausar murya yace "Kai ba uba na bane dan haka kadaina tambaya ta"

Kowa yasan d'iyan Naïma duk irin hayaniyar su saidai tsakanin su yara amman ba suyiwa babban rashin k'unya,to wannan kuma d'abi'un daga ina?

Uwar shi na ganin abinda yayi batayi wata wata ba ta zage ta d'aga hanun ta zabga mashi mari, duk ta hasala "bakada hankali ne? A cikin gidan wa wannan rashin k'unya ?ohh dan mahaifin ku ya mutu ta barni da ku shine zaku ringayin abinda kukaga dama ko?"

Baiwar Allah duk ta rikice tqban tausai wallahi, Yahaya yace "fad'a kike min?kinsan ni waye? Tashi nake dama fah"


Naïma da soja sukayi tsale lokaci d'aya.

Soja "mi kace?"

Yahaya"eh nace tashi nake cikin dare dan haka yanzu an dena min magana kamar da"


Soja "tashi? Kamar ya a wane gidan?"


Yahaya "tashi nake sararin samaniya kamar tsuntsu"

Naima da soja kansu ya k'ara shiga a duhu.

Soja yace "to ya kake yi?

Yahaya "toh yanda tsuntsaye keyi Haka nake yi, sai kawai naga fukafukai sun fito a baya na, sai mama na tazo neman na dan mu fita"


Naïma tace"mi kace? Wace uwa?"

Yahaya "ainahin mahaifiya ta ta gaske"

Ai yana fad'in haka Naïma ta tuna yanda na sanar da ita mukayi da Abdallah har taso k'aryata ni.

Soja yace"gaskiya kina barin yaran nan suna yawan kalo (dan baisan abinda ke faruwa ba) gashi suna ta imagine abubuwa da dama"

Yahaya yace "tonton (uncle) ba imagination bane gaskiyar magana ce, idan kana son kaga zahiri to bari dare yayi"

"Da gaske ?"

"Da gaske ne, ko Moussa ma yana canzawa kamar maciji, ki bari dare yayi ku gani"

Kuma duk abinda ya fad'a gaskiya ne, shiyasa soja yace bari bari ya kwana a gidan dan ya ganewa idan shi, dan ga alama gaskiyar shi ce yake fad'a, sunyi wa yaran fad'a suka turasu d'akin su su kwanta barci. Soja kwance a falo Naïma a k'ofar d'akin yara, wannan dare anyi ruwa sosai kamar da bakin kwarya wajajen biyu dare ruwan sun tsaya, mukaji wani motsi makar muna Sambissa ruwan bamabonmai saman d'akin, wannan k'ara ya tashesu daga angajen da suka fara sai soja ya matsa kusa da Naïma yace "kinji abinda naji?"

"Naji wallahi to miye ?"

Can dai basu fita ba sai sukaji k'arya na kuka daga saman ruhin d'akin, kukan sai k'ara kusan to su yake daga saman d'akin, Naïma tace "wannan kuma miye ?"

Soja "bari na fita waje na duba"

"Dan Allah kar kaje"

"Kar ki damu inada bindiga ta"
(Soja mazan fama har kamanta bindiga bata maka rana ba)

"To kayi hankali"

Soja ya fita yana duba saman d'akin daga waje, ya hangi wata katuwar inuwa kamar kare amma wannan ya girmi kare nesa ba kusa ba, soja ya haska mata irin hitilar su ta sojawa mai shegen haske, ai idanun kamar garwashin wuta, ya bud'e baki hak'oran kamar na kada ai soja baisan lokacin da yayi harbi bibu ba amman babu harsashen da ya sami wannan halitar, kafin yayi wani yunki sai yaji ihu Naïma ce a cikin gida, da gudu ta shiga ya isko ta duk'e tana kuka tana kalon waje d'aya, yana kai duban shi wajen ya hangi yaran Naïma lak'e ga gatanga Yahaya kamar k'adangare harda wutsiya ka hak'oran shi kamar na kada yana kalon Naïma kamar yana jiran umar ni ya cika aikin shi, shi kuma Moussa ya koma yana jan ciki kamar wani maciji yana wannan fido iska yanda maciji keyi.


Soja babu abinda ya iya furtawa sai "ohh my good"



Bayan yara na yanzu kuma ta koma ga yaran Naima, saidai kowane da nashi salon dan ba irin nawa bane.


Soja ya saita bindigar shi domin Harbin yaran amma Naïma ta hana shi, "Yara na ne karka harbe su" cikin tsoro.

"Mi kika ce?wannan ba yaran ki bane"


"Dan Allah nidai karka harbe su"

Wannan ciwon da takeji ga soyaya uwa da d'anta shiyasa ta hana soja Harbin su ko ta suka zama kardai a akashe, tana son abinta haka. Moussa ya matsa kusan ta ya kaleta ido cikin ido, tace mashi "yaron albarka nice fah mahaifiyar ka".

Idanun shi bak'i k'irin suke dan babu alamu tausayi ya sare ta a hanu ya rarafa kamar maciji, hakama Yahaya ya cije ta yayi waje, Naïma ta ruga domin kamosu amma koda suka fita itada soja wayam ba kowa waje ai sai ta fara ihuuuuu tana kiran "yaran ya! Yaran ta!!!".....







*To nima annan zan tsaya sai next page insha Allah kobya zata k'aya ne? Ina Fouraiha zata kia yaran Naïma ?wane hali Naïma zata kasan ce?*





*Masoyana kun bini bashi a next page duk masu comment zasuga sunan su insha Allah😍😍*







*+22792494512 m'y number idan akwai gyara ko shawara*







*Daga 'yar mutan Niger* 🇳🇪👇🏼👇🏼




An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

*Princesse Rahima*👸🏻✍🏼
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
End Ads