x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 4 - MAKOTAN ALJANA

  • 9001 words
  • 12000 words
  • Out of 17284 words

Category: Horror Stories

Views 191

17 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
da inda nake shara sai kawai naji tayi ihu da gudu na jiga ban d'akin n'a isketa kwance ga jini yana bin k'ahuwan ta, kiran magajinta nayi da ke bakin k'ofar gida koda yazo har na sa mata riga yake tambaya "miya sameta" "nima ban sani ba, amman mu kaita asibiti" a guje ya d'auki mota muka kaita asibiti dan jinin ba na wasa yake zubar mata ba, bayan fitar mu wani k'aton maciji ya fito daga makewaya ya shiga d'akin Fouraiha, Kai amman wannan azaluma gashi ta mayar min da mai gida masaki ko magana baya yi, yanzu kuma ga k'anwar Soja kwance ba rai hanun Allah, kawai nansan sai ta ida kashe mu ta huta, dan harda abinda malam ya bamu bamu tsira to wai mi zamu yi domin tsira da kaidin ta abin yafi k'arfin tunanin mu.....









*To fah fans ya kuke ganin wannan abun zai kasance? Ku basu shadara, bamu fara komai ba yanzu wasan zaiyi dad'in*









_Kun jini shuru banji dad'in jiki na bane amma yanzu Alhamdulillah_







*Domin shawara ko gyara ku tintub'eni a wannan lambar +22792494512 n'a gode*πŸ˜‡





πŸ‘ΈπŸ» *PRINCESSE CE*πŸ‘ΈπŸ» ✍🏼✍🏼
24/07/2020 Γ  12:56 - πŸ‘ΈπŸ»PrincesseπŸ‘ΈπŸ»: 😈😈😈😈😈😈😈😈😈😈




*MAK'OTAN ALJANA*





😈😈😈😈😈😈😈😈😈😈




_TSARAWA DA RUBUTAWA_
*RAHIMA FALOLA*
πŸ‘ΈπŸ» _PRINCESSE_πŸ‘ΈπŸ»





*Marubuciyar*
*SARAKUWA TA*
*GODIYAR SU CE*
_and now_
*MAK'OTAN ALJANA*




_ina ganin comment d'inku na gode sosai Allah ya bar kauna_







*(Masu bina prvt kuyi hankuri wallahi ciwan kai nake fama da shi mai tsanani kar mutum yace yamin text ban maida mashi ba)*





*Masoya na ina alfahari da ku, so tsakanin da Allah*










πŸ‡³πŸ‡ͺ *TAURARIN NIGER*πŸ‡³πŸ‡ͺ
(Tsintsiya mad'aurin d'aya)✍🏼✍🏼



7️⃣0️⃣ β†ͺ️7️⃣5️⃣





Mun kai Lya'atou asibiti an bata taimakon gagawa, abin mamaki kuma yanzu da wannan abun ke faruwa damu mun k'ara had'a kanmu, domin ance sarki yawa yahi sarkin k'arfin.




Laila tace "mi ya kamata muyi? dan abin yayi waya gaskiya"



Soja "sai na harbi wannan matar a Kai ta mutu kowa ya huta wannan azaba"



Nace "kana tunanin akwai abinda zai sauya, duba fah ka gani harda malamin duba da abinda ya bamu amma bai yi ba"


NaΓ―ma tace "ai daman saida na gaya maku gashi nan, kawai zuwa za muyi mi nemi wani k'asurgumin boka yayi mana maganin ta dan irin wannan mutanan sai bokaye"




Nace mata "gaskiya harakokin bokaye bana cikin su kin sani"


"Allah k'awata wannan daban yake daga ya shigo gidan nan namu komai zai tchanza"



"Hummm ba dani ba yi hankuri, wai ma ba kince garin ku zaki koma ba ya akayi baki tafi ba?"


"Nima na k'asa gane miye matsalar bayan nakai yara asibiti nace bari na je wajen aiki na na sanarda oga yara na basu lafiya kuma ina son hutu na tafi gida,amman ina zuwa mai gadi ya hanani shiga nayi nayo dashi wai ko bai ganeni ba yace kawai na jira sak'on mai gida, yanzu na tafi banki suma suka hanani shiga, duk hanyoyin dazan bi domin samu kud'i nabi amman sai inga kamar mutane gudu na suke"


"To miye kuma wannan abun da ke faruwa?"


"Kedai fad'i na kasa gane komiye, kawai ki bari mu Kira m boka"


"Ina nariga da na fad'a ban cikin wannan badakala"


Soja "ke kuma Laila ki bari ta kawo shi ya gwada sa'ar shi, kin mance mijin na kwance kamar gawa ta mayar maki dashi masaki"


Wannan maganar tamin wai masaki, dole nayi hankuri naje yazo.


"Mijin ki ya kawo d'an duba an gwada bai yiba kennan abari itama ta kawo nata mu gani" inji Soja.

NaΓ―ma tace"Allah k'awata ana ji da wannan bokan a garin nan dan manyan masu kud'i wajen shi suke zuwa"


"Naji sai kin kawo shi"


Ta tafi domin zuwa da bokan ta.



Kusan awa uku sai gata ta dawo tare dashi, wani mutum ne d'an kimanin shekaru arba'in, jikin shi duk fatu ne da layu, sai wani d'oyi yake.

NaΓ―ma "sanun ku ga boka Zagor nan"

Muna kalon shi don bamusan mi zamuce dashi ba.

NaΓ―ma "Zagor ga yarinya da nake gayama ka nan"


Ya fito da wasu abubuwa yayi d'an sirkulen shi, ya fito da reza k'aramar aska ya yanyanka mata goshi da cinya, soja har ya zaburo zaiyi magana na hana shi muka zuwa na mujiya muna kalon abinda zai faru.
Sai gashi ta fara motsi, daman duk mun damu tin zuwan mu bata motsa ba kuma likitoci sunki sanar damu abinda ya sameta, Zagor yace "kar ku damu" ya fito da wani ganye ya tauna abakin shi ya sa a yankan da yayiwa Lya sai gashi motsin ya k'aru, Zagor yace" ku duba" ya mana nuni da k'ahuwan ta jini ne ke zuba gudaje gudaje "yace zata Farka da zaran wannan gubar da ke jikin ta gama zubewa" muka had'a baki wajen cewa "guba kuma?" Zagor yace "wannan yarinya da kuke gani wani bak'in maciji ne ya sareta shine ya zuba mata dahi".


Muka sakΓ© had'a baki wajen cewa"bakin maciji?"

"Yarinyar tana da ciki wata biyu, to macijin ya shanye d'an sanan ya zuba mata guba a jikin ta dan tana gaf da mutiwa badan na iso ba"
Soja duk ya rud'e yama rasa abinda zaice.

Zagor "a ina kuka tsunto ta?kamar da ta fad'i?"

Na bashi amsa "a k'ofar bati (botrrom) kwance cikin jini"

"Ku kaini wajen da kuka d'auko ta" cewa Zagor.

"To kanwa ta kuma?
"Zata farka kafin mu dawo"
Muka bar ta ga hannu wata noss don kulata.


Mun isa gida myka nuna mashi daidai douche (batrrom) yace yana son d'an y'an nama, da gudu soja na fita bzkin hanya, sannan yace kuma abashi man ja, ya had'a man ja da wani garin maganin ta tchakud'e sannan ya yi wani k'aton kewaye tsakar gidan sai yace "komi zai faru kar ki matso kusa zaku ga abinda yaso kashe maku k'anwa".

Ya d'oki naman nan ya motsa cikin wannan abun da ya had'a da man ja, sai ta jefa shi cikin salanga, sannan ya fara tab'i yana wani tare wandan bamu san mi yake cewa ba. "Iyee iyee fito fito, iyee iyee fito kazo".
Muna tsaye har muna tinanin ko mi yake aikatawa a bakin k'ofar bandaki sai gashi abinda muke fanin film gashi gaban mu zahiri k'aton maciji bakikirin dashi dogon ba na wasa ba. Sannu sanun yana tab'i yana surutun shi har macijin ya gama fitowa daga makewaya yana janshi har ya zo dashi cikin wannan kewayen da yayi da man ja, koda yaga ya gama shigewa si ya dakata da surutu aiko maciji yana jin shuru sai yayi koshiya yana jiran a tab'a shi ya saki dafi duk ya nannand'e kanshi.


Zagor ya mana alama da mu fito daga mab'uyar mu, yace " kunga abinda ya nemi kashe k'anwar ku nan, ya b'oye ne a cikin makewaya duk mace mai cikin idan ta shiga to zai tsotse cikin sanan yayi ta lasar ta cikin lasar da yake ne guba ke shiga a jikin mace sanun a hankali har sai ankaita asibiti acan zata mutuwa". Sannan ya juya wajen maciji yana cewa "keleni da kyau ba abinda zaka iya min, daman irin ku muke nema masu cutar da mutane". Muka saki baki muna kalon ikon Good, sai kuma yace "to ai ba annan matsalar take ba, wannan maciji na wani ne a cikin anguwar nan ko cikin gidan nan, a kusa da mai shi yake".

Da gudu soja ya nemi wani k'aton ice yazo ya fara bugawa macijin nan saida Zagor ya haba shi yake cewa "zaka iya kashe wanni ka bari" soja yace "koma waye ya mutu mu huta kawai" Zagor yace "ba wannan ne ya kawoni ba,kunce kunason ku samu lafiya barci to zaku samu, saidai idan kun samu kud'i kuzo amaku babban aiki dan gaskiya sai an maku wanka fita daga matatu zuwa masu rai" ya bud'e wani buhun shi sannan ta fara tab'i orin n'a dazu da wannan sabatu sai ya macijin nan ya shige cikin buhun nan, Zagor ya d'auke abunshi, koda mukayi ban kwana ya kama hanyar k'ofar gida sai ta b'ace b'att muka nemeshi muka rasa.



Sai ga wayar soja ana kiranshi daga asibiti yazo k'anwar shi ta farka har tana neman abinci, ai ba shiri na girka abu mai sauki ya kai mata, zuwa kusan magriba aka salame su sun iso k'ofar gida sukayi kicib'us da Fouraiha kanta an d'aure da bandeji, hanun ta a kare, bata iya takawa saida ice, ai soja mi zaiyi inba dariya ba yana mata shakiyanci, ashe Annan bugun da yayi wa macijin nan ne, suka rabu tana musu wani mugun kalo tana kyaici.



Mukai sati d'aya d'aya lafiya kalau muke kwana babu wata matsala, saidai ba haka take wajen Zagor.......






*Wash Allah na gaji, ku biyoni domin jin Mike faruwa da boka zagor ya zata k'aya ne*





_kar ku gaji ina bara adou'oinku har yanzu ciwan kai nake fama dashi ga aikin office abubuwa sunmin over wallahi_






*+22792494512 m'y number*











*PRINCESSE*πŸ‘ΈπŸ»
✍🏼✍🏼✍🏼
24/07/2020 Γ  12:56 - πŸ‘ΈπŸ»PrincesseπŸ‘ΈπŸ»: 😈😈😈😈😈😈😈😈😈😈




*MAK'OTAN ALJANA*





😈😈😈😈😈😈😈😈😈😈




_TSARAWA DA RUBUTAWA_
*RAHIMA FALOLA*
πŸ‘ΈπŸ» _PRINCESSE_πŸ‘ΈπŸ»





*Marubuciyar*
*SARAKUWA TA*
*GODIYAR SU CE*
_and now_
*MAK'OTAN ALJANA*




_ina ganin comment d'inku na gode sosai Allah ya bar kauna_









πŸ‡³πŸ‡ͺ *TAURARIN NIGER*πŸ‡³πŸ‡ͺ
(Tsintsiya mad'aurin d'aya)✍🏼✍🏼



7️⃣5️⃣β†ͺ️8️⃣0️⃣



Kwana lafiya kalau muke yi a gida, babu damuwa komai yanzu, sai ga tsoho David yazo ya na bani baki akan yana tare dani dan shima baisan miya faru dashi ba, har na dafa abinci yaci yana ta santi, ga mai gida na kwance har yanzu munyi jike jike mun kira mai duba shima yayi sirkulen shi amma ba'a daceba.




A b'angaren Zagor kuma bayan yaje gida da macijin nan ya hura wuta ya d'ora katuwar tukunya ya zazage wannan macijin a ciki ya rufe, wutar naci balbal, "ko waye sai yazo inji dalilin ki na k'untatawa mutane bada izini na ba, idan bakizo ba kuma ki mutu" maciji a cikin tukunyar yanata mutsu mutsu amma ya kasa fita,wuta na fasa shi, shi kuma Zagor zaune yana jiran mai macijin.




Ai kuwa sai ga wata irin guguwa ta taso ta turnike d'akin shi, sai ga Fouraiha ta bayana gaban shi.

"Kashe wutar nan idan kana son rayuwar ka" inji Fouraiha.


"Sai kin tsugun na"

"Ni kake cewa na tsuguna ? Kasan dawa kake magana ko? Kai wane ne?"


Zagor "ni ne babban boka duk wani aljani dani yake tink'aho nike sawa suyi ko kar suyi,duk Wanda ya cutar da bi'adama bada izini na ba hukunci zan mashi tsatsaura"


"Kana ina lokacin da akamin hukunci akamin azaba,baka isa kahanani rayuwa ba na d'auki rayuka na gidaje zama da 99 yanzu wannan gidan ne na k'arshe da za'a a barni inyi rayuwa ta ba takura" Fouraiha tayi tab'i ta buga k'asa sai gashi k'asa ta bud'e har ta isa wajen tukunya da wannan macijin ke ciki, sai ga tukunyar ta birkice.


Ai Zagor na ganin haka kawai sai ya fito da shima nashi salon yana jifanta da abubu a lokacin ita kuma tana tunkaro shi cikin fushi "sai na kashe ka a yaunzu".


Zagor taga ba SARL sai Allah anfi k'arfin shi sai ya sadakass ya koma bata hankuri akan shima aiki ne aka sashi NaΓ―ma ta kira shi, Fouraiha tace "koma waye ya saka yau sai ka mutu" ta kamo wuyan shi ta murd'e atake ya mutu.

(Zagor sauka lafiya)


Fouraiha na ganin cikin fushi mai tsanani "NaΓ―ma ke kikasa akamin haka ko to ganin nan tafe sai na salwantar da rayuwar ki a yau".



(To fah NaΓ―ma ta k'are maki, ina tausaya maki haduwar ku)





Tin bayan tafiyar Zagor muka samu salama muke rayuwa cikin walwala, har na fara tunanin naje mu had'u da Zagor ko zai samomin maganin ciwan miji na.

Laila "ohh kwana biyu har mun murmuje mun fara k'iba"

NaΓ―ma ai na gaya maki wannan bokan aikin shi kamar yanka wuk'a ne gashi zuwa d'aya kinga mun warke"

"Gaskiya na yarda, wai ya labari Lya da saukin jikin ta ?"


Soja "taji sauki sosai, ta ware zuwa k'auye dan cewa tayi bata iya sakΓ© zama a gida d'aya da Fouraiha ba, koda kuma batanan ne".


NaΓ―ma taxe "ohh kennan ware wa tayi , to ai ya kamata idan abu yana damun ka ka fida tsoro ka tukarin qbun ayita ta k'are ko kai ko shi, dan bata gama gudu ba tinsa idan tasan Fouraiha wasu tasan su?"

Laila "maganar ki haka take"


Bamuga Fouraiha kwana biyu ba har muna mata shak'iyanci yana cewa ko tayi ritaya (retraite) ne ko ana can ana jinyar jiki, muka sa dariya.



(Eh lale gari naku har kun samu damar hira da dariya)




Wani dare muna cin abinci da NaΓ―ma dan yanzu gidana take cin abinci dan har yanzu wajen aikin ta sunk'i gaban su maida ta.

Nace "wai ko zaki kaini inga bokan nan naki Zagor domin magance matsalar mai gida na don na gaji da ganin shi haka ?"


"To 'yar uwa ???na zata kince baki cikin irin wannan abubuwan na bokaye?"



"Ke manta daga baya mayi magana yanzu dai yaushe zamu?"

"Gobe ki shirya sai muje"



Bansan mi ya kaini ba ammna inaji kawai na aminta dashi dan Zaman lafiya da ya kawo mana a gida na yarda da shi.




Washe gari mun kama hanyar gidan Zagor, n'a d'auka cikin k'asurgumin daji yake a'a shi a cikin gari yake cikin mutane.
Mun isa k'ofar gidan mun kwankwansa amma shuru Mika sake shiru.

Nace "ko ta fita ne?"

NaΓ―ma tace "gaskiya idan ya fita yana barin rakar da a waje ya gayi lokacin dawowar shi dan mutum ya samu damar dawowa a lokaci.
Muna cikin shawara ya zamuyi sai ga wata yarinya ta fito daga gidan da ke kusan nashi, t'ai gaishemu take cewa "Zagor kuke nema?"


Laila cikin zumud'i taan fara take cawa "eh ko kinsan idan yaje?"


"Zagor ya mutu"


Cikin mamaki muka kali juna nida naima, "yarinya da wannan mai gidan muke magana hatsabibi bokan"


"Eh shi nake magana, ya mutu kudan sati d'aya ma har anyi bisa"


Bamusan mi ke faruwa a cikin kannun mu saidai can nace mata "ko mi ya faru dashi ?


"To musan dai yana cikin gidan shi, kwana biyu mukaji d'oyi yayi yawa har muka kai bamu iya shed'awa sai muka kira 'yan kwana kwana, koda suka b'ale k'ofar suka shiga suka isko gawar shi tayi d'oyi har ta fara tsutsa ga k'udaje ke biya gawar"



Baki muka saki mun a kalon ta, NaΓ―ma tace "k'awata yama akayi wai wannan bokan ya mutu? Ke sheda ce akan aikin shi"



Laila "kam to bai tunanin wai ko ita ce silar mutuwar shi?"


NaΓ―ma "gaskiya ban sani ba"


Haka muka yita jaje muna bitar abun muka dawo gida ba tareda biyan buk'ata ba, ni ina kukan wanda zan dogara dashi yamin maganin matsala ta kuma gashi ya mutu.





Wajen 12 dare (00h) na kwantar da yara d'akin su, ni kuma ina falo ina kalo bayan na gama na kashe komai naje zan shiga d'akin in kwanta, sai naji kukan musa(mage) ita sanina kaf gidan nan ke hata mok'ota na kusa basuda ida, kuma duk ta cika gidan da kukan ta, sannan tana yagar min k'ofar d'aki, sai nace kawai bari na fita na kora ta, n'a bud'e k'ofa sai ga mage k'ofar d'aki na tana kalo na ina kalon ta, yayi mata "ishhhh" na yi mata amma kar idon ta akaina, na buga k'afa ko taji tsoro amman ido cikin ido muke kalon juna, na juya domin d'auko tsintsiya na kore ta sai ga wata irin wacan mage a saman kujera tana "Miaou! Miaou!"
Ina juyo wa kuma sai ga mage biyu d'un sakani tsakiya ai sai tsoro ya shigeni, ina juyowa sai wacan mage ta k'ofar d'aki naga ta ruga a guje tayi cikin ciyayi tsak'ar gidan ita kuma d'ayar cikin kitchen ta ruga ta b'uya harda jan k'ofar ta rufe,ni kuma na bita dan korata.........







*Sai mun hadu a next page*








_Masu comment ina godiya, kun jini shuru aiki ne sai a slow_














*PRINCESSE CE*πŸ‘ΈπŸ»
24/07/2020 Γ  12:57 - πŸ‘ΈπŸ»PrincesseπŸ‘ΈπŸ»: 😈😈😈😈😈😈😈😈😈😈




*MAK'OTAN ALJANA*





😈😈😈😈😈😈😈😈😈😈




_TSARAWA DA RUBUTAWA_
*RAHIMA FALOLA*
πŸ‘ΈπŸ» _PRINCESSE_πŸ‘ΈπŸ»





*Marubuciyar*
*SARAKUWA TA*
*GODIYAR SU CE*
_and now_
*MAK'OTAN ALJANA*




_ina ganin comment d'inku na gode sosai Allah ya bar kauna_









πŸ‡³πŸ‡ͺ *TAURARIN NIGER*πŸ‡³πŸ‡ͺ
(Tsintsiya mad'aurin d'aya)✍🏼✍🏼



8️⃣0️⃣β†ͺ️8️⃣5️⃣





Na nemi magen nan sama da k'asa amma na rasa, na kashe komai na juya na fita kennan na rufe k'ofa, sai naji plat nacin abinci a fashe kamar dai ranar farko komai na kitchen yana motsi, ina bude k'ofar na duk'a dan in kwanshe fashashen plat sai na hangi wani plat ya fito daga wirin shi yana tafiyar har ya iso daidai inda nake ya fad'i ya fashe, ai sai ga tukane koshiyai kamai na kitchen yana motsi ai ba shiri na gudu na rufe k'ofar daga baya, ina rufe k'ofar sai kuma komai ya tsaya chak ina daga bakin k'ofar naji wata irin murya an fadhe da wata mahaukaciyar dariya, na rufe idona sai tsoro ke k'ara shiga ta can kuma na hangi tΓ©lΓ©vision (talabiji) ta kuna kanta alhalin nasan nidai na kashe komai hata wayoyin jona wutar na fitar dasu, nayi k'arfin halin duk da ina jin tsoro haka na tafi na kashe na kai k'ofar d'aki naji kuma ta kunan kanta na sake dawowa domin kashewa ina aza hanuna kuma sai komai ya d'auke kamar ba yanzu take kune ba, ina zufa ga tsoro na juya sai kuma naji wata irin mahaukaciyar dariya na juyo naga Fouraiha cikin majigi (tΓ©lΓ©vision) tana kalona ina kalon ta sai kuma naga ta mik'o hannu ta k'ara miko hannu sai gata ta fito a gaba na daga cikin tΓ©lΓ© tsoro har fitsari
End Ads