x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 6 - SEXXIES HOUSE

  • 15001 words
  • 18000 words
  • Out of 28973 words

Category: Romance Story +18

Views 384

25 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
daga Moton yana nufar hanyar Gidan su Hauwa . Biyo bayan sa Aaman yayi dai dai suna jin banbamin Baba a inda yake cewa " Ai tun da kin ki zaman Aure , sai ki fita fanfo a buga miki ki debo mawa Iyayen ki Ruwan Albarka .


Wani irin bugawa Ƙirjin Aydaaannnnn yayi yana jin Zafin Maganan Baba , Wai dama har yanzu bai sauya ba? Bai daina wahalar mun da Jidderh ta ba?. Fitowa yayi Hauwa na bin sa a baya hannun ta Ɗauke da bokitin ƙarfe . Saurin zubewa suka yi tare da cewa " Sannu Baba suna gaishe da Baban Hauwa . Maimakon ya amsa su sai tsayawa yayi yana tafka wani irin salati tare da cewa " Dama tun da naga Hauwa ta fito nasan ka buga ganga ne jujaliyar ta ka ya fito mun da ita daga Ɗakin mijin ta .


Wai kai Wani irin sheɗanin yaro ne? Ka hana mun ya sukuni tana budurwa ,yanzu ma a dakin mijin ta sai da kasa ta fito . Cikin Wani irin murya Hauwa ta kalli Su Aydaan da mamakin ganin su ya gama kai ta karshe . Aydaan kune?. Tayi maganan tana aje bokitin cikin wani irin yanayi . Kamin suyi mata magana ne Jidderh tace " Aydaaannnnn ka gani ko? Wallahi Ni nasan haƙƙin ka ne ke bibiya ta, Aydaan...... Ke Rufe mun baki koma ciki , Baba ya katse Jidderh dake fashewa da kuka . A yau zan sa a kira Salisu ya koma dake gidan sa .bazan yarda da Wannan shashashun yaran ba .!


Idanun Aydaaannnnn ne suka kaɗa ,hannun sa har Rawa yake na ɓacin Rai . Wanda Ganin haka yasa Aaman kama shi yana cewa " Aydaaannnnn mu wuce , ma dawo next time". Ran sa a ɓace baya jin komai sai sautin kukan Jidderh......!



Gn
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*


22

Cak ta ja ta tsaya , wani irin murmushi ya saki tare da cigaba da cewa " Sannan magana ta gaba , wannan maganan da kika faɗa mun zaki maimaita mun shi nan da ƙwana biyu sai kin maimaita gani ga ki ....Kallon sa tayi rasa Abun da zata ce masa abun ka ga yarinta kawai sai ta fashe da kuka tana cewa " To kawai yanzu gani Yallaɓai ka kashe Ni ka huta dama haka kake so . Ai tun tuni ka faɗa mun idan muka yi Aure Wahalar dani zaka yi .... Shiii ya zaki rinƙa ihu haka ,a kan hanya kaman ba mata da miji ba? Yayi maganan yana mata wani iri kallo na kin san Sauran ,sai kuma ya cigaba da cewa " matsowa kusa Zaki yi , amma idan ba zaki iya ba ai ba wani Abu bane ,Ni sai na matso kusa da matata ... Yayi maganan yana matsowa daf da ita ,har suna jiyo daukar numfashin juna . Yauwa ko kefa Nur Albi . Ko da mijin ki ya ɓata miki rai har rungume sa zaki iya yi ba wani damuwa ba ne ? . Wani irin kallo tayi masa A hasale don ta lura ya maida ita kaman yarinya yar shekaru tara , wannan yasa ta a zafafe cewa " Kaman ya kenan ?. Kamin ta rufe baki dama neman hanyan da zaiji Sanyi a zuciyar sa yake yi , ita dai ji tayi ya sa hannun sa yana jawo ta jikin shi tare da Rungume ta yana sauke ajiyar zuciya da cewa " Kaman haka mana ,sai Kiyi ta mawa Aydaaannnnn ɗin naki kukan shagwaɓa Ni kummm....jan ye jikin ta tayi da Sauri tana waiwaigawa gyefe² kar yazo Wasu sun gansu masu wucewa . Kallon sa tayi tana buɗe Baki zata yi magana ,sai kuma ta rasa me zata ce masa ,kawai sai ta fashe da Kuka .... Saurin sa hannun sa yayi yana Warewa tare da cewa " Oya Come lemme Hug you...! Da gudu ta juya tana shigewa Gidan ,tana jin Muryar sa yana cewa ' Ki gaida mun da Baba .

Aaman dake can Jikin Moton su yana kallon duk Wani Abu da ya faru tsakanin su , Dariya yake yi sosai kaman zai kifa a sarari yana furta " Aydaaannnnn you're d arrogant boss , Wallahi kana damun ƙanwata da Yawa fa?. Murmushi Aydaan yayi yana jin Sanyi a zuciyar sa , duk damuwar nasa ya nema ya rasa . Sau da yawa yana mamakin kan sa ,a kowani irin hali yake ciki ,yana ganin ta ko jin Muryar ta yayi sai ya nemi ɓacin Ran nasa ya rasa. Ƙwazin mu Wuce mu koma gida ." Gida kuma? Ai na dauka yanzu Gidan su Amaryar mu muka nufa? . Murmushi yayi yana sa hannun sa tare da shafa Sajen fuskar sa tare da cewa " it's remain 2 days a kawo mun ita gida na , naga Ƙarshen Tsiwan nan nata . Dariya Aaman yasa kamin yace " To don Allah Abi ta a hankali, I know you very well, Nasan yanda kake gurzar mata , kake masu caka² ,amma wai duka su Momy fa har yanzu Ganin na Allah suke maka . Kallon sa Aydaaannnnn yayi yana sakin Murmushi tare da lumshe Lulun idanun sa yana buɗe su a hankali , babu Abun da yake Hangowa sai a ranan da aka kawo masa Aaliyah gidan sa . Bazan manta da Wannan Ranan ba.! Yayi maganan yana kallon Aaman da suna haɗa ido su sun san Yaren nasu , Kecewa Da wani irin Dariya suka yi ,wanda tun da nake ban taɓa Ganin sun yi irin ta ba .

Mu tafi Yanzu Please , naga Kirar Ammiee yanzu. Okay so you can call her back so that muji dalilin Kirar nata ko?. Kirar Numbern Ammiee Aydaaannnnn yayi inda buga daya biyu ta ɗauka cikin Muryar dan tashin hankali ,wanda daga Ji yasan babu lafiya yaji tana cewa " Aydaaannnnn kana ina ne? Kazo Gida yanzu yanzu don Allah.! Cikin Sauri ya furta " Ammiee lafiya? Meke Faruwa?. Humm numfasawa Ammiee tayi kamin tace " Lafiya ba lafiya ba , Sumayya ce babu lafiya ,kasan ciwon ta ,kuma taki yarda kowa ya duba ta sai kai wai zaka Duba ta. Wannan wacce irin yarinya ce mai masifar taurin kai ? Taurin kan nata har a lafiyar ta ma sai tayi shi?. Akul Aydaaannnnn Sumayya fa nace maka ba Hibba ba? . Sumayya yayar kace kake kira da yarinya? . Kallon sa Aaman yayi da duk yaji mai ke faruwa shi da yake Gyefe . Alama yayi masa da ido akan yace gasu nan isowa yanzu . Wanda hakan Aka yi , I'm sorry Ammiee , yanzu zamu taso . Datse Kirar Ammiee tayi yayin da Aydaaannnnn ya kalli Aaman dake kallon sa shima .


Amma fa kai dan rainin Wayo ne 🙄 Summy ce Yarinya , saboda zaka Aure ta ko? Allah mun gode maka da baka fito a babban mu ba , da wannan mulki naka da Son girma mun shiga uku . Murmushi Aydaaannnnn yayi kamin yace " Ƙwazin yi sauri kasan bata da lafiya tun ba yau ba . Fara barin layin suka yi kamin Aaman yayi duba ga Aydaaannnnn yana cewa " Amma me ya kawo Aaliyah gidan su Jidderh?. Dan taɓe baki Aydaaannnnn yayi kamin yace " Ban sani ba ,Amma zan sani nan gaba inshallah .

**

Aaliyah..! Aaliyah Abba ya fito daga Ɗaki yana Kirar sunan Aaliyah ,wanda Inna Turai tayi tsimi ta rasa bakin magana don ta lura Aaliyah bata cikin gidan nan ,kuma tasan a halin da ake ciki babu inda zata je da Ya wuce gidan Umman Hauwa . Ina Aaliyah take ne? Abba yayi maganan yana kallon Inna Turai , kamin tayi masa magana ne ƙaramar Wayar sa ta fara ruri , duk da yayi mamakin ganin sunan mai Kirar ,amma a haka ya daga cikin faraa tare da cewa " A'a Malam Barka da Rana . Barkan ku dai . Kamin Abba yayi magana Baba ne yace " Aaliyah tana nan Wuri na ,babu mai mata Auren dole . Ƴa tace ". Murmushi Abba yayi tare da cewa " To to Malam , Yanzu bani Aaliyah muyi magana . Cikin zafi Baba yace ita kadai nake Gani na tuna da Mahaifiyar ta ,don haka ba zaku kashe ta ba itama . Jinjina kai Abba yayi yana dannewa tare da cewa ' Haka ne Malam kaba Aaliyah muyi magana . Aaliyah Ƙarana kika kai ? , To ki dawo Gida . Shine Abun da Abba yace tare da katse Kirar . Tsayawa Inna Turai tayi tare da cewa " Malam Aaliyah zata dawo dai ko? . Shiru Abba yayi kamin yace " Inshallah .

**


Ɓangaren Aaliyah kuwa bayan rabuwar ta da Aydaaannnnn , Da gudu ta shiga Gidan Baba tana Cin karo da shi yana sababi , Hauwa tsugunne , Umma itama na sharce Gumi . Nufar Hauwa tayi da Gudu tana faɗawa Jikin ta tare da cewa " Adda Hauwa ,Adda Hauwa nayi..... Kasa ƙarike maganan tayi ganin Baba a tsakar gidan . Hauwa ne ta Ɗago Aaliyah cikin Sauri tana shafa fuskar ta tare da cewa " Aaliyah ta meke Faruwa? Kukan me kike yi?. Kamin Aaliyah tayi magana ne Baba yace " Kema idan kishiyar Uwar taki ta dame ki tattaro kayan ki ,Kiyi zaman ki anan . A'a Malam ba'a yi haka ba? Ba fa muji meke damun ta ba ? Kuma yanzu Turai ta sauya ,tana Son Aaliyah da duk jinin Abba a yanzu . Umma tayi maganan cikin Sanyi , Aaliyah me ya faru? Ta tambayi Aaliyah cikin nuna kulawa . Umma Auren dole Su Baba Salihu suka Ɗaura mun da Wani .... Aure.??? Baba yayi maganan cikin ɗaga Murya , ina wannan bazata saɓu ba.!
#Mmn teddy
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*

23


Baba ne ya kalli Aaliyah yana cewa " Tayaya zasu yi miki Auren Dole , idan suna taƙama su iyayen ki ne ,nima matsayin Uba nake a wurin ki koda bani na kawo ki Duniya ba . Malam ka bar wannan zancen don Allah , Aaliyah faɗa mana ke kin san yaron ne ? . Kallon Umma Aaliyah tayi kamin tace " Eh na san shi ,aikatau nayi a cikin Gidan su ,har part ɗin shi ma ... Nan Aaliyah ta fara basu labarin Aydaan , Wanda tun da tace Gidan Moddibo Hauwa ta fahimci Wane ne . Shiru tayi tana jin Wani irin yanayi tsikar jikin ta na tashi . Sai da Aaliyah ta gama maganan ne Baba ya dafe kai yana cewa " Wannan tabbataccen Yaron Suka Wanke ki suka miƙa masa? Tabbas zaki dawo ba'a hayyacin ki ba Aaliyah , kuma Indai ina da Rai ba tare da amincewar ki ba bazan taba yarda a miƙa ki gidan Aydaan Moddibo ba . Tsayawa Aaliyah tayi tana Son tambayar Baba dama yasan Aydaan ne ? Sai kuma tayi shiru tana nazarin kalaman sa. Ita dai a wannan lokaci taji yana mawa Abba Sababi ne ta Wayar sa , wanda kamin tayi Aune taga ya mika mata Waya suna magana da Abba . Jiki a sanyaye ta mike tana cewa ' Baba Bari na koma.! A'a Aaliyah ki taho dakin Umma ko ruwa ki sha kamin ki tafi . Wani irin kallo Baba ya watsa mawa Hauwa , Wanda tayi Saurin kasa da kan ta . Kama Hannun Aaliyah tayi tana shigewa Ɗakin Umma da ita .

Aaliyah ne da shigar su ta fara neman wurin zama ,wanda kamin ta zauna Hauwa tace " Ke dakata.! Bana kirawo ki bane don ki zauna ... Aaliyah kalli idona ki faɗa mun matsayina A wurin ki . Cike da mmkin sauyawan Hauwa Aaliyah idon ta na cikowa da Ƙwallah tace " Ke Adda ta ce , Yaya na Uwa ɗaya uba ....ya isa ban tambaye ki wannan ba . Kin san da hakan ? Hauwa tayi maganan tana kallon Aaliyah wanda tayi saurin gyada Mata Kai . Motsa Baki Hauwa tayi tare da fara cewa " ke da Bakin ki a kwanakin baya kika taho kika same ni da cewa " Na faɗa miki duk wani Abu da zai ɓata mun rai game dake ,domin ki kiyaye ,nace miki babu komai, To Aaliyah yanzu Akwai . Na'am Adda Hauwa me nayi miki? Aaliyah tayi maganan tana narke mata ,domin tana Gab da fashewa da kuka . A'a bance kimun kuka ba , Aydaan .! Ki sani idan kika kuskura ko sau Ɗaya kika ɓata ma Aydaan tamkar Ni Hauwa kika yi mawa , Haka idan kika guje shi kusani tamkar Nine kika guje mawa." Aaliyah idan kika azabtar da Aydaan Wallh bazan yafe miki ,ki fita ki bani Wuri Kiyi duk Abin da kikayi niyya .


Fashewa da Kuka Aaliyah tayi kamin ta juya da Gudu tana ficewa daga Ɗakin ko sallama ba tayi mawa su Umma ba ta fita tana kuka . A hanya sam kan ta ya kulle ,me Adda Hauwa take nufi? Shin tasan Aydaan ne? a'a Babu ta yanda Za'ayi Tasan shi . A haka ta isa gida ,tana shiga Ta nufi Ɗakin Abba . Zubewa tayi har ƙasa tana basa Haƙuri tare da cewa " Na tuba Abba , na amince Wallh zan masa biyayya zan zauna da Aydaan ,amma kuce Adda Hauwa ta daina fushi dani Don Allah. Inna Turai ne ta riƙo ta tana cewa " Ita Hauwan ke fushi dake ? Gyada Mata Kai tayi tana fashewa da Sabon kuka . Dafa ta Inna tayi tare da shafa bayan ta tana rarrashin ta ya isa . Zata daina kinji?.

Saurin riko Hannun Inna Turai tayi tare da cewa " Inna Adda da gaske zata daina fushi dani? . Gyaɗa Mata Kai Inna Turai tayi tare da cewa " Ai kin san bata taɓa fushi dake ba , Yau ma dai ta nuna miki kisan darajar Auren ki ne . Mu tafi ɗaki muje kici Abinci . Miƙewa Aaliyah tayi Abba na Murmushi cike da jin sanyi a zuciyar sa ta fice daga Ɗakin tare da nufar Ɗakin Inna Turai .

**


Basu samu isa Garin Ibadan ba sai Safiyar goben ranan . Koda suka isa Gida Kowa part ɗin shi ya nufa tare da kimtsawa ,kana kusan Awa biyu Aydaaannnnn ya fito yana nufar Ɓangaren Ammiee . Anan ne take ƙara Sanar masa da Isowan Amaryar sa a gobe , Wanda Batasan Tuni Abban Ibadan ya sanar masa ba . Ammiee ne tace dashi yaje ya duba jikin Summy ,don har yanzu jikin nata sai a hankali ,ciwo sosai take yi . Jin hakan yasa shi nufar part ɗin Hajiya Rahina . A Falo ya tadda Momy Rahina don saukowar ta kenan daga Bedroom din Summy . Hannun ta dauke da glass cup da alama ruwa ta bata sannan ta fito . Washe baki yayi cike da jin dadi da faharin ya zama sirikin ta tace " dawowar yaushe ?.. murmushi yayi yana gaishe ta kamin ya haura upstairs don nufar bedroom din Summy .

Da shigan shi Bedroom din ya ga ko ina ta rufe ruguf , a hankali ya taka yana nufar window tare da yaye labulan , Tun shigowar sa taji ƙamshin turaren sa ,wanda a ko'ina taji bazata yi makowar mai shi ba . Wani irin Raɗaɗi take ji tana ɗago idanun ta tare da Ware su daƙyar dai dai yana isowa. Hannun ta ta ɗago masa tana miƙa masa , Wanda a hankali ya miƙa nasa yana haɗawa da nashi ,tare da matsowa kusa da ita yana hayewa saman gadon ,dama sun saba. Matsa hannun nata yayi a hankali yana jin Zafin jikin nata yayi tsanani . Ɗago da Lulun idanun sa yayi yana zuba su a kan fuskar ta , wanda suna haɗa ido tafara zubda Hawayen da suka dade da daskare mata a zuciya . Kuka take sosai har dasu Ajiyar zuciya . Wanda duka yasan dalilin yin masa hakan ,bai wuce kishi da bakin cikin Auren sa da Aaliyah . Kallon ta yayi yana cewa " Meke damunki Summy? Ina ke miki ciwo ? . Ɗago da idanun ta tayi da suka yi Jah kaman zata masa magana sai kuma ta kasa . Please ki faɗa mun ? Me yasa kika ƙi bari a kaiki asibiti?. Aydaaannnnn ina Son ka.! Bazan iya jurar ganin nayi kishi da ko wacce ya ma ce ba ,zan iya komai , bazan iya kishi da Yar Talaka ba kuma abun Haushin ma yar Aiki na.!

Kuma yar Aikin gidan mu .! Wani irin ba dadi yaji , wannan yasa shi yi mata Wani irin kallo kamin yace " Nine nace ina Son ta ai , so ina ke miki ciwo?. A Maimakon ta basa amsa kawai sai ta fashe da kuka ,nasani ai . Aydaan ka tsane Ni me nayi maka? . Ke Summy , Wai ke bakya duban Ni Ƙannin ki ne? Me yasa zaki Soni? .So babu ruwan sa da Wannan , Amma zaka iya kashe Ni ta hanyar yimun Allura yanzu ai kai
End Ads