x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 10 - SEXXIES HOUSE

  • 27001 words
  • 28973 words
  • Out of 28973 words

Category: Romance Story +18

Views 385

25 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
" Wai kishi kikeyi ne? . Kallon sa tayi tana cewa " Kishi? Kishin mene to? Na fiki ƙyau .! Wani dariya Aaliyah ta sa masa ,duka don ta ɓata ransa ,amma kuma shi a nashi ɓangaren daɗin wannan Dariyar nata yaji ko ba komai yasan yanzu ta huce daga Abun da yayi mata. Dariyar me kike yi haka? Ai ba ƙarya na faɗa ba , idan kuma ƙarya ne to mu ɗau hoto yanzu don a tantance . Uhmmm to naji , Amma Malam likita kayi kuskure , ka manta shi ƙyaun Ɗa namiji ba mai ɗaurewa bane ba ,ta ƴa macen nan dai shine yake mata da'iman don haka sai dai haƙuri . Kuma ma me zaka nuna mun daƙwa-Daƙwan idanu wanda basa burgeni sam . Murmushi yayi mata don y lura ya tsakano ta sosai . Okay Yanzu dai nafi ki ƙyau ko? . Ɗago idanun ta tayi tana sauke su cikin fushi akan maganan nasa . Okay naji yanzu idan muka je Gida Su Hibba sai suyi mana Shari'a su faɗa wayafi ƙyau tsakanin mu . Tsayawa tayi jikin ta nayin sanyi ƙalau a lokaci guda . Kasa masa magana tayi kawai sai ta wuce shi tana ficewa daga Falon tare da nufar Farfajiyar gidan . A bakin Moton sa ta tsaya , don ta lura ko ina a rufe yake . Ƙarikowa yayi fuskar sa Ɗauke da Fara'a kamin ya kalle ta yana kashe mata ido ɗaya tare da cewa " Komai dai dai ?. Gyaɗa masa kai tayi kurum Don duk ta ƙosa su tafi tabar wannan Gidan . Humm Muryar sa ta kuma ji yana cewa " kin tabbata ?. Kasa masa magana tayi don taji ya fara isar ta ,wai dama yana magana haka? Tambayar da take ta mawa zuciyar ta kenan ,kana takai hannu tana shirin muke murfin Moton . Gani tayi tuni ya buɗe mata yana kallon ta ,ta shiga kana ya juya side din sa yana fara yin ma Moton key tare da barin farfajiyar gidan .

A hankali yake Driving hankalin sa ƙwance ,idanun sa na akan Fuskar Aaliyah ,wanda sam bata ta kansa duk ta kosa ta ganta a gidan Ammie don ta shaida mata halin da Ɗan ta ke ciki . Kaman ance ta juyo taga yayi mata kurrr Lulun idanun sa na akan Fuskar ta . Saurin cewa tayi " ka kalli Gaban ka fa Driving kake yi . Hummm . Sauke Numfashi yayi kamin ya juya yana kallon saman titin hannun sa ɗaya ya sa yana kamo hannun ta tare da Haɗawa wuri ɗaya . Wanda jin hakan yasa Aaliyah yi masa Wani irin kallo tana fuzgar hannun ta . Murmushi yayi kaman baiji komai ba ,sai cewa yayi " Wannan fa iya hannun ki na riƙe , Kin manta yau da Safe Farjin ki na taɓa ? Kin kuma manta jiya da dare Har nonon ki na taɓa babu abu ɗaya a jikin ki wanda hannu na bai taɓa ba . Kallon sa Aaliyah tayi idanun ta na kaɗawa lokaci daya yana taruwa da ƙwallah . Zaki bani hannun naki ne ko kuma yanzu na tsaya anan Gyefen hanya nayi Ko kaɗan ne yanda nayi a daren jiya ?. A hankali ta miƙa masa hannun tana juyar da kan ta Gyefe tare da kallon bakin hanya . Murmushi yayi yana kama hannun nata tare da cigaba da murza ƴan yatsunta a hankali yana matsawa a haka ya cigaba da Driving ɗin nasa yana jin Wani irin sanyi da sabon soyayyar Aaliyah na shigar sa .

Muryar sa taji yana cewa " Darling love Meye halaƙarki da Jidderh?. Juyowa tayi tana jin Haushin sa kamin tace " Yaya ta ce .! Maman mu ɗaya baba Ɗaya . Sakin hannun ta yayi cikin sauri tare da dafe kan sa ji kake ƙuuuuuuuuu..... Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un, Aydaaannnnn kashe mu zaka yi ne a ƙwalta. Saurin kallon hanya yayi kamin yace " I'm sorry dear . Bari yanzu mun kusa ma .

***
Zaune Hauwa take a tsakar gida Gyefe Umma ke tanƙaɗar Garin tuwo , Ita kuma tana Ɗauraye ƙwanonin gidan da tukwane . Gyarar Muryar Baba yasa Hauwa Saurin ɗagowa tana ƙasa da kanta tare da cewa " Baba Barka da shigowa . Wani irin kallo ya watsa mata tare da juyawa fuuuu yana nufar Ɗakin sa . Umma ne ta ɗan taɓa baki tare da Girgiza kai kurum tana kallon Hauwa ,kamin tace " Hauwa cigaba da Aikin ki kinji . Ƙwallah Hauwa ta goge tana kallon Umma tare da cewa ' Umma don Allah ki taimake Ni ,kije ki ba Baba haƙuri . Sakin baki Umma tayi kamin tace "Haƙuri Hauwa? Haƙuri fa kika ce? To wai kece mai laifin? Miji yace bayayi to meye laifin ki anan ?. Hawaye ne ya biyo Kuncin Hauwa , Umma don Allah kije don Allah Umma . Hummm Numfasawa Umma tayi kamin tace " Okay Bari na shiga naji , amma Ni ban ga laifin ki ba gaskiya haba .

**

Kallon Aaliyah yayi yana cewa " To muje daga ciki , ina zamu fara nufa ne? Part ɗin Ammie ko na Hajiya ?. Kallon sa Aaliyah tayi cikin Sauri tace " A'a na Ammie za muje . Murmushi yayi yana cewa "Okay . Ammie ce ke saukowa daga Up stairs din ta , don yanzu Daddy ke sanar mata duka suna can part ɗin Hajiya Barmani . Kallon Aydaaannnnn da Aaliyah tayi wanda suke shigowa . Cikin Sauri Aaliyah ta risina har ƙasa yanda suka saba yi masu tana cewa " Ammie Barka da Safiya . Murmushi Ammie tayi tana takowa zuwa inda suke hannun ta tasa tana Ɗago Aaliyah tare da cewa " Aaliyah sannu Har kun iso ? . Gyada Mata Kai Aaliyah tayi tana yin shiru . Kin ci Abinci kuwa?. Eh Ammie . Amma Ammmie May be xata buƙaci Wani Abun ,tun da barci ta tashi . Kallon sa Ammmie tayi tana ganin yanda yake rawar ƙafa kamin tace " Wai haka Aaliyah?. A'a Ammmie na ƙoshi . Okay to yanzu ku muje part ɗin Hajiya Barmani . Okay mum bari naje Wurin Aaman sai mu taho tare dashi yanzu . Aydaaannnnn yayi maganan yana kallon Aaliyah tare da mata Murmushi ,saurin kauda kai tayi har ya fice sannan ta ɗago tana kallon Ammmie . Ammmie ne ta kalli Aaliyah tare da cewa " Aaliyah babu wani matsala dai ko?. A hankali Aaliyah tace " Wallh Ammmie Aƙwai ,amma ina Tsoro.! Subhanallah just feel free and told me the Trued, I'm LYK your mother Okay? Ki faɗa mun gaskiya meke faruwa . Aaliyah ne Hawayen da take dannewa suka fara zubo mata ...nan take taba Ammie Labarin Aydaan da yanda yace mata yana da Ɗakin Dodon sa . Ai kamin ta ƙarike Ammmie ta hau Dariya har da kyakyatawa . Okay Wato Aydaaannnnn tsorata mun ke zai dinga yi kenan ?.


Ƙwantar da hankalin ki muje yanzu ,amma kawai yayi miki ne , yau dani za'a je gidan sai ya nuna mun dakin . Kallon Ammmie Aaliyah tayi tare da cewa " Ammmie wai kina nufin karya yake yi?. Eh mana Aaliyah rabu dashi dai kawai shakiyin Yaro ." Wallh Ammmie jiya ya mun mugun ta haka yayi ta tsorata Ni . Allah Ko Aaliyah, ai bari yazo zai same ni. Miƙewa suka yi daga Zaunen da suke tare da nufar part Dina Hajiya Barmani . Tun da suka shigo Falon Hajiya Rahina ta shaƙa ganin Ammmie riƙe da Hannun Aaliyah . A hankali Aaliyah ta nemi Wuri tana shirin zama can Gyefe ne , Hajiya Barmani tace " A'a Matso kusa jikalle ya zaki zauna can, matso kusa ayi maganan dake ,don ya shafi Wannan taƙadirin mijin naki . Dariya Aaliyah tayi a zuci kamin ta matsa a hankali kusa da Hajiya Barmani tana gaida ta ,kamin ta gaishe su duka , wasu sun amsa wasu sun yi mata banza . Tsawon lokaci babu wanda yace ƙala , har Aydaan don tun shigowar su su tuni sun halar ta . Idanun sa gaba Ɗaya yana akan Aaliyah . Wanda tayi shiru tana tunanin Abubuwa da asalin ta da talaucin iyayen ta . Bangare Guda kuma tsoro ne yasa ta yin tsammm Duba ga yanda Ƴammatan ke wurga mata harara , su kam su Hajiya Rahina abun nasu a ƙasa take .

Kallon Aaman Aydaaannnnn yayi yana amsan blank paper ɗin Hannun sa , biro ya amsa yana budewa tare da zana mata emoji na smile 😊 ƙamin ya kanannanɗa kamar jirgi irin yanda zaki ga yara na yin jirgin takarda . Huuuu Aydaaannnnn ke nan aƙwai shi da ƙwaƙwalwa sosai . Idan yana drwng ka rantse Architect ne . Ɗagawa yayi yana cilla mawa Aaliyah inda take sai a Gaban Hajiya Barmani da ita Aaliyahn. Ɗagowa duka aka yi ana kallon sa ,wanda shi baya ta kansu har a lokacin idanun sa na akan Aaliyah ne . Ɗaga mata gira yayi tare da mata Alaman ta buɗe . Sauke idanun ta tayi ƙasa tana ɗaukar Takardar tare da Warwarewa . Emojin da ta gani ne yasa sam bata san lokacin da ta saki Murmushin ba ,wanda har haƙoran ta na bayyana😁....!
#Mmnteddy

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
End Ads