lekawa naji shiru jaririn ya daina kukan. Kai in takaice muku labari ban sama hutu ba har wajen karfe dayan dare abubuwa ne suke faruwa na ban tsoro makamantan wannan. karfe biyun dare ina zaune a falo domin sam na kqsayin barci har kwantawa nayi amma sai naji ana kirqn sunana a falo. na fito kumq banga kowa ba. Ina zaune sai gani nayi kofar falo ta bude wani iska mai karfi ya shigo isakan ya farq rikita abubuwan daki marar nauyi irin su labulaye da sauran su. kujerar dake saitin kofa naga ta matsa da kanta kamar an ture ta. yayin da naga tayas din wajen ya fara banbarewa. bayan ya gama fashewq can sai gani nayi an zuro hannu ya hudo ta karkashin kasa. Tuni tsoro ya kamani na fara karkarwa. dayan hannun ya karq hudo kasa ya fito hannu ne mai dogayen yatsotsi gq farcina dogaye suma can jimawq sai gani nayi kan mace ya hudo mai matukar ban tsoro. Idonta daya ya kwakware gefan fuskar ya rube wasu irin tsutsotsi na yawo. Hakoran kuwa bakikirin sai wani abu yake zuba daga cikin bakin. Nan take matr nan ta kaure da wata irin dariya mai firgitarwa wanda gaba dayan dakin ne ke amsawa. Ni kam tuni na fara karkarwa sai dai kuma kamar an rufe bakina nq kasa yin addu'ah kuma na kasa tashi in gudu. Sai dq matar nan ta gama fitowa daga cikin kasa gaba daya sannan ta mike tsaye ta dage kai sama ta kyalekyale da dariya cikin muryarta marar dadi ta fara magana.
"Kai Habib ka sani kayi kuskuren kama gidan nan gidan haya domin yau matar ka ta jawo ma silar ajalinka. Ni ce nan *Fatalwa Aisha Indo* kuma nan gida nan ne. Ba wanda ya isa ya zauna a cikinsa. Yau matar ka khadija tayi yunkurin kashe ni sannan ta gudu. Na bita domin in kashe ta amma sai dai gidan da ta shiga akwai tsari shiyasa ban shiga ba. Tunda kuwa nayi alkawari bazan karya ba yau sai na kashe ka". Tana fadar haka ta bushe da dariya Na mike cikin karfin hali nace "Karya kike shedaniyar aljana ki sani kinyi kadan kuma baki isa ki kashe ni ba. Sannan yanzu...". Kafin in rufe baki sai gani nayi kan Indo yayi jawur alamun taji haushi tayi nuni dani da hannunta nan take wani haske ya fito ya dauke ni ya rada da kasa. Kafin in mike ta sake daga ni da asiri irin nasu aljannu ta kama wulwulawa dani tana dakani jikin bango. Ana cikin haka ne na ruga da gudu daki na samu sa'ah na rufe dakin. ina tunanin na tsirq amma sai gani nayi ta ratso ta cikin bango. Nan take taci gaba da wahaltar da ni har wajen karfe hudun dare. Sai sannan na samu na fara addu'ah da kuwa kamar bakina ya kulle na kasa addu'ah. Har tayi mun jina jina. Tana ji na fara addu'ah sai ta fara wani irin ihu ta farq daukana tanq bugawa da kasa. Tana cewa in daina addu'ah Amma naki a haka ne ta sa wani irin haske ya daga ni sama na rabu da kasa. Lokacin kuw na karanta ayatul kursiyyu da la'ilafi na tofa mata. Sai ji nayi t saki ihu wuta ta kamata sai ci take da wuta. Ni kuma ta sake ni a lokacin ne na fado kasa kaina ya fashe ban sake sanin a ina nake ba sai yau da na farka nq ganni a nan asbitin". Kowa na cikin hospital din yayi tsananin mamaki. nan take aka kama yi mana barka ni da Habib. Abba yace inyi hakuri da rashin fahimta ta da yayi. Nace ba komai Abba. Bayan sati guda Aka sallami Habib daga Asibiti domin yaji sauki sosai. Muna komawa gida yasa akaje aka kwaso duk kayana dake wancan gidan na fatalwa Habib yaje sukayi lissafi da mai gidan aka biyashi kudin wata goma domain bqmuyi wata biyu a gidan ba.
Da ya tashi kama mana gida sai da ya nema na tsakar gari sannan shima sai da ya tabbatar nan kusa da mu bq makabarta. Watarana muna hira nace "Habib ya labarin Inna Indo fatalwa shin ta mutu ne dq wutar ta kamata ko kuwa?". Harare ya watso min yace "please karki sake tuno min da wannan Indo fatalwa din". Da jin haka na bushe da dariya......
TAMMAT BI HAMDULILLAH..
A NAN NA KAWO KARSHEN LITTAFIN NI DA FATALWA. KUNJE YADDA TA KASANCE TSAKANIN INDO FATALWA DA KHADIJA AMARYA. ABUN TAMBAYAR A NAN SHIN INDO FATALWA TA MUTU NE TA BAR GIDAN KO KUWA TANA NAN? NI DAI BAN SANI BA AMMA DAI GIDAN YANA NAN WANDA YAKE SO ZAI YI SABON AURE ZAN MAI JAGORA HAR GUN KAI GIDAN DOMIN YA KAMA HAYA. KUNGA SHI ZAI GAYA MANA INNA INDO NA NAN KO KUWA.LOL
MASU JIRAN *FESHIN JINI* DA *NI DA YAYA SAIFI* IN SHA ALLAH BAZAN SAKE WANI NOVEL DIN BA SU ZANCI GABA DAYI TUNDA YANZU NA SAMA YAR AKWALAR WAYATA. LOL
MASU SAN FESHIN JINI KO NI DA YAYA SAIFI DAGA FARKO ZAKU IYA BIYO NI TA WHATSAPP DOMIN IN TURO MUKU AMMA DOCUMENTS NE. GA NUMBER WHATAAPP DINA 08096831009. AUTAN MARUBUTA NAKU KING BOY KECEWA A HUTA LAFIYA
https://www.facebook.com/groups/1232550283531628/
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng