ji nake kunni na kaman ze tsinke" ta fad'i Haka tana shan kunun aya, "Akwai bikin da za'ayi kasan anguwarnan Gidan Alhj Sabo Hauwa ko zaki amshi kwangilar girkin?" Tunda ta ambaci sunana nasan da gaske take maganar murmushi nayi cikin jin dad'i nace. "insha allahu Ummi" da sauri Hanisa ta kalleta zuciyarta na Mata d'aci wai gata ummi Bazata bata ba, Amma ta bawa wata bare banza Hmm,
"Wayyo dad'i Sahiba Allah ya Sanya albarka ubangiji ya dafa Miki Allah yasa su baki kudi da yawa ki sai Mana waya" ta karasa maganar tare da kallon Ummi domin da gaske waya take so nima kallon Ummi d'in nayi.
"Halimatu" sunkuyar da kai tayi tare da fad'in "Na'am ummi" Tsam Hanisa ta mike dakatar da i'ta ummi tayi "dawo ki zauna"
"Ummi zangawa zanyi"
"Shi kenan" tafiya tayi, tana shiga d'aki ta shige band'aki fanfo ta kunna akanta tare da fashewa da kukan bak'in ciki "meyasa komai ta fini? Ta fini ilimi ta fini iya girki gashi har Ummi na bata darajan da ni da nake 'yar kaninta bata bani ba meyasa!" Kuka take sosai,
"Halima ki fita idona na rufe"
"Dan Allah Ummi kiyi hakuri" a raunane tayi maganar
Sassauto da murya Ummi tayi "Wallahi inna tsoron lalacewar tarbiyan ku shiyasa bana so ku kulla alaka da waya, inna tsoron Allah inna tsoron Halinki , kinada rawan Kai, Jiddah ta fiki nutsuwa maitarki kike nuna kina son waya Halima in lokacin rik'e waya yayi zaki rik'e idan kinyi hakuri dan Allah karatu nake so kuyi ba waya nake so ku rik'e ba, ku kame kanku jami'a kuke banda kwashe kwashen kawaye da samari , na turaku karatu ne, ba k'awance da kula maza ba, kuji tsoro Allah ku tsare min kimata amatsayina Na UWA duk abinda ya sameku dani za'ayi kuka bakina za'a gani dan Allah ku mayar da hankali"
"Toh Amma ummi meyasa Aka bar Hanisa da waya?"
"Ban isa bane babu yanda banyi ba, na Hana Aminu yaki ji to me zance tunda nashi ne"
Nasiha ta Mana sosai jiki a sanyaye muka shiga d'aki Hanisa har tayi barci sauya kaya mukayi sannan muka kwanta.
Washe gari da hurin muka kammala aiyukan mu sannan aka sauke mu a makaranta Nan suka nufi nasu ajin kasancewar kowa da b'angarensa inna shiga aji naji d'alibai Suna hiran an kawo sabon malami Mara mutumci domin fiskanshi daure yake baya dariya shuru nayi inna sauraron hirarsu domin yanda nake ji Suna fad'a ya musu lectures na kwana biyu bayan bana Nan, "ai Amma Gayen nada kyau fa" cewar wata d'aliba me Suna Fadila Hassan Aliya tace. "Amma matar shi bata da mutumci Wallahi ranan kawai kallonshi nake kunji yanda take zagina" Dariya nayi "au daman kallon malamai da kyauwun su kuka Zo ba karatu ba? Allah ya shirya" Asiya Bashir tace "Wallahi jidda koke seya tafi da imaninki gayen karshene gurin Had'uwa.." banji sauran maganar ba nace. "Allah ya sauwake har yau ba'ayi namijin daze tafi da zuciyar Hauwa Usama Benue ba, babu shi Wallahi" haka suka karaci shirmensu can naji sunyi shuru hankalina nakan littafin dana bud'e ji nayi ance "Ke!" Cikin tsawa ban juyo ba domin na tsani ihu tab'a ni na kusa Dani tayi "wallahi kin shiga uku dan Allah ki tashi" tsaki naja tare da mikewa "Sir sunana Hauwa Usama Benue kana iya cewa Jiddah ba ke ba, don kana malami bashi zai Hana in gyara maka ba, domin ba Dede bane ko sauran d'aliban zaka iya tambayar su, sunana" (kan uba lallai) kara tamke fiska yayi duk da yaji dad'in sake ganinta a karo na biyu be hanashi gwada mata halinsa ba, nan yace kowa ya bashi aikin daya sashi Nan naga kowa ta d'auko takarda tana something assmnt "Zoki fita min a aji mara kunya kawai"
Dariya D'aliban suka saka haka na fita jikina a sanyaye jikin bishiya naje na zauna tare da saka kaina tsakiyar cinyata kuka na saka sosai naji zafin Abinda yamin haka har ya gama musu lecture aka fito break Nan suka shiga nuna ni Suna min dariya sharesu nayi, bayan anyi azhar muka koma aji, a tak'aice wannan me fiskan saniyar seda yasa na rasa karatun shi na kwana uku domin Wallahi nayi bakin ciki sosai Sabida Yana da mahimmanci da nazo zan shiga aji zece. "Koma Gidan ku su koyar dake yanda ake ma babba magana shashsha kawai" fita nayi naje na zauna a waje ranan ban sake shiga aji ba, a hanyar komawar mu gidane na fashe da kuka juyin duniyar Nan Halima da Hanisa sunyi na fad'a musu damuwata naki, haka muka je, Gida washe gari kuwa cewa nayi Wallahi ban zuwa makarantar ,
Dakyar suka lallab'ani nabisu bakina d'auke da addu'a na doshi ajinmu Sallama nayi har kasa na tsunguna "inna kwana malam" amsawa yayi batare da ya juyo ba duk yan ajin sun zuba Mana ido Suna jira suga ya koreni Na d'auki tsayin minti shida kafin yace "jeki zauna" Alhamdulillah nace cikin zuciyata
"Nagode sosai Sir" tana mikewa yabi bayanta da kallo duk da cikin Himar take Amma seda shed'an ya raya mishi yanda mazaunanta suke motsawa , zama nayi wani i'rin aiki ya bamu acewarsu Yana da wahala Amma ni dake yar nacin karatu ce take naga be dameni ba, minti biyar yace Yana bukatar Something, Fadila takai mishi office d'insa Yana fita suka hau mita da kwashe mishi albarka, Nide shuru nayi inna rubutu haka Fadila ta tattara ta Kai mishi Yana Zaune Aka kwankwasa izini ya bayar tana shigowa be barta tace komai ba ya nuna Mata inda zata ajiye, fita tayi a hankali ya fara bin takardu Yana makin har yazo kan nata juya takardan yayi tare da nanata Sunan "Jiddah" murmushi ya sake Yana bin rubutunta da yayi mugum tafiya dashi cikin jin dad'i ya bata cikakkun Makin, Yana gama ya had'a takardun batare da ya d'auki nata ba, ya baiwa Aliya take ta raba lokacin naje sallah koda na dawo na manta da maganar takardan haka na dawo Gida.
https://chat.whatsapp.com/HsMb0FG2FMMFCBLoDfHoyQ
*Maman Faruq*
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: *♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*
_Wattpad@ayshajb_
®️🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
Free Book
Page9.
Bayan kwana biyu mun fito kenan muna Zaune bayan mun idar da sallar a zahar inna cikin duba jakata naga babu takardan da sauri na dakata inna tunani can na tuna ai ranan ban karb'a ba, mikewa nayi, "lna zaki je da sauri haka?" Cewar Halima. "Zan karb'i littafina a office wancan malamin malam Nabil ko wa mantawa nake ma da sunanshi" dariya Hanisa tayi kafin tace "abokin fad'arki de, ranan nake ji ashe duk kukan da kike shi yake saki" batare da na tanka zancenta ba, na nufi office d'insa kwankwasa nayi daga ciki yace "Nuwairah tashi ki tafi" hararanshi tayi tare da Gyara zamanta jikinsa abinci ta kawo masa Amma dan tsaban rashin yarda taki komawa domin ta fara jin labari d'alibai na biyoshi Suna mishi tallar kansu shiyasa taci alwashin zama taga wacce shegiyar ce zata Zo, "Shigo" abinda yace kenan Yana kokarin sauke ta a jikinshi Amma taki sema kara k'ankameshi da tayi "Assalamu alaikum.." kaina na kasa maimakon a amsa sallar se naji tsaki da sauri nad'ago kaina wani i'rin kallo take jifana dashi bansan lokacin da na hurga Mata harara ba, domin na tuna i'ta taci mun mutumci a mall din da mukaje siyayya ran Nan, "Sir Littafina nazo d'auka" kasa kasa yake kallonta har yau shigarta d'aya sanye take da doguwar Himar har kasa , kafarta ne kawai kake iya hangowa cikin takalmi.
yarinyar akwai hankali da Nutsuwa Shi yasan abinda yake ji akanta, fita tayi ba tare da ta biyewa Nuwairah dake mata zagin tsaman nama ba, domin haka kawai take jin ta tsani Jiddah duk da bata san wacece i'ta ba, zuciyarta ke daɗe ingizata..
"Jubin daka maida nutsuwarka kanta Allah inna raye babu macen data isa ta raɓeka.."
"NUWAIRAH!" a kausashe ya kira sunanta wani irin malalacin kuka ta sakar mishi duka ta kaima qirjinta zuciyarta na Zafi. "Wallahi Nabil bazaka tozarta martabata ba, ashe da gaske suna biyoka wannan shegiyar daka rumgumace fa? taya me nake da har ka samu damar nan Bazai taɓa Yuwu waba, Wallahi!" da sauri ta mike tabar ofishinsa, hankalinta a bala'in tashe wani irin so take hangowa a qwayar idonsa ..
lna fita na saka littafina cikin jakata tare da watsar da shirmenta gefe domin haukar banza take babu namijin da zanma haukar so da har zan bari masifar kishi ya rufe min ido naci mutumcin ƴar uwata, ashe a banza dana sani ma na tanka mata, inna zuwa na zauna tare da dafe kaina "Aliya kinga mahaukaciyar matarshi wata bogaja kaman ajebo bazar bazar ba nutsuwa Se kace Agir" in ji Fadilah kasa kasa suka sa dariya,
"Ɗalibai kusan me?" ido kawai suka zuba mata bata damu da amsarsu ba taci gaba da maganarta. "Wannan yarinyar ƴar iskace domin na kamata tana bibiyar mijina.." gwalalo ido sukayi waje nan kallo ya dawo kaina cikin wani irin jin kunya kaman kasa ta tsage na nutse na sunkuyar da kaina, "Bari kuga wani abin mamaki" wayarta ta cire ta shiga nuna musu hoton data ɗaukesu ranan a mall ɗin. wani irin kazamin kallo aliya take bin jiddah dashi, ciƙe da takaici , Kallon zan baki mamaki take mata, Miƙewa nayi da sauri zan bar gurin suka samin dariya "Amma anji kunya kullun kina nanuke da himar ashe ana can gefe ana cin mutumcinsa, turr da rayuwa irin taki"
Fadila tace "wallahi kuwa ashe de tantiriyace to anyi walkiya ta haska.." ban karasa jin maganarta ba na wuce da mugum sauri kuka na shirin kwace min biyoni Halima da hanisa sukayi suna kirana na tsaya amma lna zuciyata wani irin zafi take min,
da sauri ya biyo bayanta nan yaga giftawar Hauwa inba kariya idonshi ke mishi ba kaman yaga hawaye fisƙanta komawa yayi tare da rufe ofishinsa.
Kafin ya dawo gurin kowa ya kama harkan gabansa Matarshi ma tayi tafiyarta, Gida ya biyota tana zaune ta ɗaura kafa ɗaya kan ɗaya tana jijjiga jiki ko sallama beyi ba ya shigo kaman wanda aka jefoshi "Mekika aikata?" wani kallon reni tabishi dashi tare da jan tsaki. runtsa ido yayi jijiyar ƙanshi sun fito ruɗu ruɗu, miƙewa tayi tare da nufar hanyar ɗaki, wani irin jawota yayi tare da ɗaga hannu zan mareta a razane tace "N..i..ni? akan wata banza kake shirin taɓa lafiyata NABIL? Hmm ya maka kyau zaka iya sallamata kaje kaci gaba da rayuwar daka zaɓarwa kanka amma ka sani kai namijine duk abinda kayi za'a maka" tana gama faɗar haka tayi shigewarta ɗaki, zubewa yayi a kasa ranshi na suya, yau da badon Nuwairah ƴar uwarshi bace renon Hajiya Latifa. da ba abinda zai hanashi datse igiyar auren.
Nabil Abdallah shine cikakken sunansa matashi ne ɗan kimanin shekara talatin da huɗu, Mahaifinsa Abdallah Shine konmishinen ƴan sanda a Chadi kasancewar su fulanin can ne, zuwa yanzun da girma yazo mishi ya ajiye mukamin yana kasuwancinsa , Abdallah su uku mahaifiyarsu Me suna Saddiqah ta haifa daga shi sai Hajara wanda suke kiranta HAJIH tana aure Achadi i'tace Mahaifiyar Nuwairah sai Autarsu Asma'u wanda ta auri wani manomi Aurenda seda akayi rigima sosai domin Saddiqah taki, tana gani kaman bazai iya riƙe mata autarta ba, gashi ba ɗan kasar bane ɗan Najeriya ne, Yashigo da kayane ya haɗu da i'ta tunda ya ganta yaji duniya sai Asma'u nan itama ta nace se shi badon ransu yaso ba suka bashi Aurenta da sharaɗin in ya tashi komawa kasarshi bada ita ba, sede ya ringa zuwa yana dawowa ya amsa musune kawai badon ranshi yaso ba, Alokacin matar Abdallah Mairo tana da cikin Nabil,
Shekara biyu da Auren Asma'u da Usama amma shuru ba labarin haihu inda suke zaune lafiya cikin rufin asiri domin bashi da arziki amma yana mata hidima dede karfinsa soyayya tarairaya duk wanda yazo gidansu rayuwarsu sha'awa yake basu, ada Abdallah be so Aurenta da Usama ba yana gani kaman baze iya riƙe mishi Autarsu ba, amma ganin yanda yake tattalinta yasa hankalinshi kwanciya wata biyar tsakani Allah ya sauki Mairo lafiya inda akayi shagali yaro yaci Suna Nabil tunda Asma'u taga Nabil taji duniya ba abinda take so kamarshi soyayyar duniya ta ɗora mishi.
Nan ta fara damuwa da rashin haihuwarta ganin lokaci na tafiya, sunje gurin likita ya tabbatar musu lafiya kalau lokacine kawai beyi ba, addu'a sukaci gaba dayi amma shuru seda aka kwashi shekara tara, lokacin Nabil yana da shekara bakwai tana tare dashi bayan shi mairo bata sake haihuwa ba, Hajih kan yaranta uku duk maza tana ta Addu'ar Allah ya bata mace domin Saddiqah tace yar cikin Gidan za'ayi inhar ta samu mace zata Aurawa Nabil, Mairo kan sede tayi dariya kwance tashi a saran me rai, kwatsan se gashi Allah ya bawa hajih ciki nan aka shiga addu'ar allah yasa mace zata haifa cikin ikon Ubangiji kuwa ta haifi mace inda taci suna Nuwairah yarinyar ta taso cikin wani irin gata uwa ba kwaɓa uba ba kwaɓa domin duk abinda ranta yake so shi ake mata, Ganin zasu bata tarbiyanta yasa mairo karɓanta amma a banza domin Nuwairah tari ta sangarce inda basu cika shiri da Nabil ba, domin sam yarinyar bata mishi ba, Asma'u takance mishi "Yarona kayi min Addu'a allah ya bani haihu" sai yayi murmushi yace. "Ammu insha Allahu zaki haihu mata zaki haifa min domin nafi so daga gareki uwa ta gari"
"insha Allahu Nabil zan haifa maka mata, sabida inhar akace Nuwairah ce Humm bazance komai ba amma yanda aka ɗora rayuwar yarinyar, zaiyi wiya ka iya zaman Aure da ita duk da nasan kanada hakuri amma watan wata ran, Nuwairah zata tunzuraka ka aikata abinda ba haka ba"
Haka rayuwa ta ringa tafiya kwatsan lokaci ɗaya Usama yace tafiya kasarshi zasuyi nan Ƴan uwan Asma'u sukace lna basu san zancen ba, kuka ta ringa yi tana basu hakuri domin tana bala'in kaunar mijinta Saddiqah tace inhar tabi usama to wallahi bada yawunta ba domin bata yafe mata ba , hankalinta ba karamin tashi yayi ba, dajin furucin mahaifiyarta inda Nabil ma ya birkice mata "Ammu yanzun tafiya zakiya dan Allah karki tafi ammu kince zaki haifa min mata"
"Kayi hakuri Nabil inna sonku inna son mijina zan bishi"
"to shikenan Ammu ga sarka da awarwaro na siya miki ki riƙe ki ringa tunani kinji Ammu?" ranan tayi kuka sosai domin tunda usama ya tada maganar tafiya Abdallah ya karɓeshi washe gari batare da kowa ya sani ba suka bar kasar, shuru shuru kwana biyu bata zo ba, yasa Abdallah zuwa gidan nan yaji yan anguwar suna faɗin ai sati kenan da tafiyar su sakon data bayar a basu ya karɓa , yana zuwa ya faɗawa saddiqah inda ta fashe da kuka, Wasikar ya karanta mata, inda duk hakuri take bawa Saddiqa, "Ummina ki yafe min wallahi inna kaunar usama Abdallah ka rokamin Ummi, Hajih dan Allah ku yafe min ku roƙi ummi ta sanya min albarka" duk sunyi kuka inda saddiqah ta birkice musu su samo mata yarta , hankalinta be kwanta da tafiyarsu ba, tun daga ranan ta kwanta ciwo bata da wata magana se Asma'u gashi anyi dima duniya ba'a san inda suka shiga ba, dalilin haka yasa Abdallah barin Chad ya dawo Najiria Ahankali shekaru ke tafiya har zuwa lokacin da Nabil ya kammala karatunsa nan aka ɗaura Aurenshi da Nuwairah wanda ta amsheta ne kawai badon yana da ra'ayinta ba, Tunda aka yi, auren da zaran ya bijiro mata da bukatarshi zataki bashi haɗin kai abin na damunshi domin shi namijine da yake bukatar kulawar mace,
Zuwanshi turoshi kaduwa koyarwan da akayi ne koman su ya kara jagulewa har zuwa had'uwarshi da jiddah wanda yake mata wani irin son da baisan Adadinsa ba, lokaci d'aya Allah ya d'ora mishi masifar kaunarta, wannan kenan
Mudawo cikin labarin.
Cikin mutuwar jiki ya mike tare da kwanciya a kujera jin ana sallar la'asar ne yasashi nufar ɗakin ta, tana kwance tayi balans, tana shan ac ganinta cikin kananu kayane hankalinshi yayi bala'in tashi.
bin jikinta yayi shima ya kwanta yana shafata cikin barci tayi mika rigan jikinta ya aaɓule mata kanshi yasa tsakiyar na shanunta yana lasansu wani irin ajiyan zuciya ta sauke tare da buɗe idanunta masifa take son mishi amma ganin yanda.
Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: *♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*
_Wattpad@ayshajb_
®️🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
_♡F.J.W.A♡_
Free book
Page10
Yanda ya narke mata ne yasa wata zuciyar ta gargaɗeta "Mijinki ne fa, kiyi amfani da wannan damar gurin janye hankalinshi ga kowa ki barshi ya Nutse ya samu gamsuwa" shuru tayi tana jin yanda yake lasan kasan dukiyar fulaninta kantane ya shiga kwancewa domin koda yaushe da sauyin salo yake zuwa mata cikin wani irin sadakarwa da shauki ta fara biye masa har shima ya tuɓe, wani irin romas sukewa junansu me zafin gaske, nishi kawai suke fitarwa ɗan kanfenta da yarage mata ne ya karasa zame mata Pussynta har ya fara zuban ruwa cikin wani irin nutsuwa ya sanya Boobs ɗinta a bakin shi a hankali ta ringa tura mishi tana nishi tare da shafa k'asan mararshi, numfashi yake ja sosai domin a matukar bukace yake da mace.
Barin Qirjinta yayi ya lalub'i bakinta yana sake Mata wani i'rin shegiyar subba, Wanda yasa jikinta d'aukan rawa sosai ta rik'e shi tana mishi nishi hannunta ya kama tare da d'aura saman Bindinshi da sauri ta zame tana ware ido domin harga Allah tana tsoron abinshi , "Yi hakuri Nuwairah" cikin wani i'rin sanyi yayi maganar a hankali ta sakalo hannuwanta saman wiyanshi tana binshi gefen kunninshi da harshenta tana lashewa "Nagode Nuwaihh Nah" a rikice tasa mishi kuka jin Yana Mata godiya kara rik'e mijinta tayi sosai tana tafiyar dashi da salo me rikitarwa , ware kafarta yayi a hankali ya fara ratsata Yana jin nutsuwa na saukar mishi rik'e shi tayi sosai "A hankali Dan Allah" Gyad'a mata kai yayi duk sun jike da gumi, cikin nutsuwa yake tafiyar da i'ta har ya samu ya lume duka dakatawa yayi Yana mayar