"Nadawo Cikin hayyacina yanzu halan da hauka nayi,"? Cike da mamaki take tanbayar
"Eh to kusan Kamar hauka kikayi Amma ba hauka tuburan ba, mun ganki cikin wani hali na naiman taimako A................,Shine muka taimaka miki,"
Shuru tayi tana zubda hawaye Kafin Tace"to Ina ne Nan,"?
"Nan Yobe Sokoto ce"
"Yanzu da k'afa na baro Abuja nazo har sokoto? Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un Tabbas wani Abu Saidai hauka, Kun taimake Rayuwa ta Sosai da badan kuba da na salwanta ai, Bazance ga Wanda yamun Wannan mugun Aikin ba Tinda Matar tafara sona Ayanzu,"
"Ai Shi mak'iyi baida Kama y'ar Nan sannan duk Wanda baisonka to baison Kane har Abada, mu Abunda muka Miki munyi ne Dan Allah, Amma Yaya Sunan ki Kuma meye Ainahin Labarin ki,"?
Hunnnm,"Nidai sunana Maryam Kuma Ni Matar Aure ce harda Y'a Yayana Yana masifar Sona Kuma..............," Wannan Shine tarihina tindaga wannan Lokacin bak'ara Sanin Ni wacece ba sai Yanzu,
"Lalle labarin ki Abun tausayi ne, sannan ko shakka babu wannan Matar tanada saka hannu A Wannan sihirin, Sannan ke ba Abunda yaja miki wannan masifar face *SO!!!*. Sonda yayanki yanuna miki Sosai shine ya tunzura ta tamiki wannan Aikin, zamu taimake ki kisake komawa inda y'an Uwanki Amma ba yanzu sai d'anki yakwana biyu sannan, Yanzu wane suna kikeson Abawa d'anki,"?
"Bansan da wane baki Zan iya gode muku ba bayin Allah, ubangiji Yasaka muku da Alkhairy Allah yabiya ku nagode, A samai sunan yayan nawa Usman,"
"Ah Bakomai ai yiwa Kaine Amin Amin, to Allah yamishi Albarka,
___________________
A Yaune duk Wanda ke cikin makarantar indai yayi Abun kirki to fuskarsa d'auke take da farincikin, samun kyakykyawan results daga Cikin wad'an da suka samu kuwa harda Abbas Usman Mai gold, Sunan da Wani bature yakira Kenan yagirmama shi had'ida jinjina Masa tareda neman yayi Aikin tareda su Nan k'asar cairon Domin Yanzu Yana d'aya daga Cikin k'wararrin likitocin zuciya da Akeda Dasu Ak'asa Baki d'aya,
Baik'i Ansar tayin ba Amma Yanzu ya fad'amusu bashida burinda yawuce yaje Gida Nigeria
A Ranar ya had'a kayansa shida Abokinsa suka nufo Nigeria shidai Abbas Bai fad'awa kowa ba kawai ya musu bazata yakeso.............
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SO!!!♥️*
_FREE BOOK_
*APRIL 2023*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_
*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*
*18/4/2023 April Tuesday.....*
_26 day's of Ramadhan 🌙✨ Mubarak_
_Ada naso barin Typing d'insa sai Bayan sallah to lura da wasu Abubuwan kawai saina Fara Yanzu Amma bazan sakeshi ga kowa ba sai Bayan sallah d'in DOMIN yazo barka da sallah garemu Baki d'aya,.. Allah yak'arb'e ibadunmu 🤲 Allah kaimuna k'arshe Mai kyau 👌 Kuma Allah yakaimu wata Shekarar LAFIYA,.._
*BARKA DA SALLAH🥳🥳🥳🥳*
*🅿️41 to 50*
"Ai kinku yana daf da rogajewa, Aikinku na daf da lalacewa, Kuna daf dashiga matsala, nidai ba ruwana, na fad'a muku ba ruwana, Hahahaha,'"
A zabure Hure ta Mik'e zaune tana goge gumi, Afili Tace,"Aikinmu zai lalace kuma boka? To Amma Saboda me,"?
Cikin sark'ewar magana na Wanda yake Cikin tsoro tace"mafalki nayi Kuma da boka Wai Aikinmu zai lalace kuma ba ruwansa,"
"Kice iri d'aya mafalkin da Mukayi, Nima shi nayi wllhi,"
"To Meye mafita,"?
Mafita d'aya ce kawai kizo muce Gidan bokan Yanzu,"
"To ganin zuwa yanzu,"
Shiryawa Ammi tayi tafice batareda kowa Yasan fitar ta, can ma Hure Haka A hanya suka had'u sai suka wuce tare,
Sarai yaga fitar Ammi Kuma Hakan ya Masa dad'i koba Komai ya Ida nufinsa Cikin sauk'i,
Fitowa Yayi dagashi sai trozer ya bawa Mai gadinsu 1000 Yace,"jeka kasiyomin Fanta Mai sanyi da bak'a kuma manya ba k'anana ba Sannan banason na Wad'annan shagunan can k'arshen titi zaka nasu keso,"
"To Angama ranka yadad'e," da Sauri yafice
Koma yayi Koda ya lek'a d'akin hadiza bacci take hakan ya Masa dad'i sai ya janyo k'ofar yasa mata keys sannan ya nufe inda Ihsan take,
Zaune take takure guri d'aya duk ta rame tayi Bak'i ga wahala
Jin Anrufe k'ofar gate d'in da Aka shigo inda take yasa ta waigo da sauri wazata gani? Abbakar ne dagashi sai Dan trozer din bako riga jikinsa,
Abunka na sabon y'an iska ko magana baiyi ba kawai ya hau cire wandon sa,
Ihu take shairin kurmawa kawai saitaga ya ciro bindiga yanuna ta da Ita Yace,"idan Kika kuskura mun Ihu saina fasa kanki da Wannan bindigar, ki nutsu nabiya buk'ata nayi tafiya Abuna Kawai,"
"A'a ya Abbakar kaji tsoron Allah kada kamun Komai kada kamanta Ni k'anwar ka ce, ya Abbakar kaji tsoron Allah,"
Baice Komai ba kawai yaci gaba da kusan tota bako Imani ko k'ad'an Cikin Ransa...
______________
'Kinga maryamu kizo muje ta fiyar da nisa fa, Duka kuzo muje,"
"To munshirya ai,"
Fitowa sukayi sukaje Tasha Suka hau motar Zuwa Sokoto.
___________
"Haba Abokina karik'a Addu'a Mana Kuma in Sha Allah ba Abunda zai faru sai Alheri, to Anan zamu rabu kowa yawuce gidansu"
"Ai Wallahi baka Isa ba k'afata k'afarka, muje saikaga gidanmu,"
Ba Yarda Ya iya haka ya bishi,
Abba Yana zaune office d'insa duk sai yarik'a Jin wani irin hakan kawai , mik'ewa yayi yarufe office d'in yanufe gida,
Ta b'angaren baba Isa ma Haka Amma Haka kawai yaji yanason Zuwa gidansu Abba rabonsa dashi Anfi Shekara 10
Dukansu tare suka iso bakin gate d'in,
Idanuwan Abba Basu sauka ko Ina ba sai Kan k'anwarsa d'aya tilo Maryam ai da Sauri yabud'e motar yafito Yana Kiran sunan ta ,
K'ara sawa tayi gareshi take suka Rungume juna suna kukan farinciki, hakama Mijin nata ga Kuma Abbas Agefe Murna Kam duk ta kaure wurin
Wani uban ihu ta rufta, Wanda Saida Gidan ya ansa duka,. Hakan yasa ya bugata da Gida goshinta yafashe sai jini batada k'arfin iya Kare kanta Ayanzu kawai Addu'a take,
Jiyo ihun hadiza tayi cikin bacci cikin rud'ewa harda fad'owa Tayi daga Kan gadon, ta d'auka ma Ammi ce ke niyar kasheta, Koda tazo bakin k'ofar rufe tayi tayi Amma Tak'i bud'ewa kuka tasa Dan tasan koma Waye da gangan ya rufeta Dan kartaje, kuka Take sosai tana bubbuga k'ofar da Sauri da sauri
Suna shigowa ihun ihsan Yana sauka
Take jikin Abbas yahau rawa Yasake jakar hannunsa, yawo yafara da Gudu cikin Harabar gidan yana nemanta had'ida kwad'a Mata Kira saidai shuru baisake jin ihun ba Kuma ba Wanda ya gano inda take,
Duka hankalinsu ya tashi ba kamar Abbas
Jin muryar Abbas yasa gaban Abbakar yafad'i A maimakon ya fasa kudurinsa saima Himma daya k'ara, tareda rufe Mata Baki ya kada ita ya hau kanta Yana rabata da rigar jikinta
Bubbuga k'ofar Hadiza keyi da k'arfi tana fad'in"Dan Allah Ammi ki rabu da ita kada ki kashe ta,"
Da sauri suka nufo palourn suka bud'e ta suna bud'eta tafito tana neman fad'uwa,
Abbas ya rik'eta Yana fad'in"tana Ina nace tana Ina wazai kasheta,"?
"Muje tana bos quarter a gareji Ammi ce zata kasheta Sam bata sonta rufe Ni sukayi Dan karna taimake ta Yaya kaje kada wani Abu ya sameta,
Ai baijira tagama maganar ba da Gudu yakoma bos quarter d'in inda dukansu suka rufa Masa baya,
Yana zuwa wurin tana sake wani ihun,
Cikin k'arfin da baisan Yanada Shi ba yasa k'afa da dukan jikinsa ya dake garejin take k'ofar ta b'alle tafad'i k'asa, Abunda yagani Ni ne yahana sa Koda dogon numfashi.................................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*🅿️51 to 60*
..........."Inalillahi wa'inna ilaihin Raju'unn, Me nake shirin gani Abbakar dama bakada mutunci Y'ar Uwar taka kake Neman b'atawa Rayuwa," Abba ya fad'a cike da mamaki,
Abbas kuwa Cikin tsananin b'acin Rai da k'unar zuci Yatun kari Abbakar baijira komai ba ya shak'e wuyansa d'agasa yayi sama tareda had'ashi da bango, bugashi ya Fara Cikin b'acin Rai yake magana "Kashe ka zanyi! Nine Ajalinka!! Abbakar!!!,"
Tarin wahala yafara idanuwan sa sunk'ara girma sunyi ja sosai, yajima dajiyo k'amshin Mutuwa
Abba kuwa tsabar bak'in ciki Sam bai hana Abbas Yun k'urin kashe Abbakar ba Domin shi kad'ai yasan irin zafin da ransa ke masa
Umma bilky kuwa tini tayi inda Y'arta ta kamata dukansu suna kuka,
Baba isa yafara k'ok'arin ganin ya kwace Abbakar Amma ya kasa saboda ba k'aramar Shak'a Ya masa ba,
________________
Koda suka isa gidan bokan Abun mamaki Kamar Anshafe gurin ba Alamar zaman wani mahaluk'i wurin,.
Cike da mamaki Hure ta kalle Fullany tace,"Kina ganin Abunda idanuwana suke ganemin kuwa,"?
"Mun shiga Uku, Hure Kenan boka yabar k'asar Nan dama kesan shi d'in ba d'an Nan bane," cewar Ammi tana zama k'asa cike da jimami
"Munshiga Uku meye mafita,"?
"Nima ban sani ba, Amma muje gida ma tattauna Acan,"
Gida suka nufa cike da jimami kala kala,
Hayaniyar da Ake gidan ita ta d'auke hankalinsu suka nufe inda suke jinta,.
Turus sukayi ganin Umma balky tadawo,
Ammi kuwa da k'yar suka samu Abbas ya saki Abbakar A wahalce ya fad'i k'asa Yana maida numfashi,
"Balki dawowa kikayi? Bayan Boka yace kintafi Kenan,"? Cewar Hure cikin rud'u da tashin hankali....................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*APRIL 2023*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_
*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*
_HAPPY EID MUBARAK🌙✨ TO ALL MY FANSSS_
*🅿️61 to 70*
Dukansu cikin Mamaki suka maida kallonsu kanta
Abba yayi k'arfin halin cewa,"Dama da saka hannunki cikin b'atar Y'ar Uwar tawa,"?
Sai A lokacin tagano wautar da tayi ta fidda maganar waje har sukaji
"Abba Nidai tinda duk kuna Nan sannan ga k'arin wasu mutanen Dan Allah A d'aura Auren mu kawai,"
"Mine? Kasan me kake fad'a Abbas,"?
"Sosai na sani Ammi wllahi inason ihsan Ni ita kawai zan Aura Kuma A yau, kiyi hak'uri,"
"Lalle Abbas to wllahi baka isa ka Aure Y'ar mak'iyiyata ba muddin nono na kasha idan kuwa kuka dage da wannan maganar to wallhi bazan ya femaka ba,"
"Inalillahi wa'inna ilaihin Raju'unn Ammi ki tausayamun wllahi Ina sonta,"
"Kaga Abbas kwantar da hankalin ka Auren ku Kamar Anyi Angama, bayin Allah mun barku tsaye munata rigima tind'azu muje daga ciki mana,"
"Ah tsaya nifa kaina A k'ulle yake Wai me wannan Matar take tare damu ne,"? Baba ya isa ya fad'a Yana nuna hure
Cikin mamaki Hadiza ta kalle baba tace"Ka kamanta ita d'in sabuwar matar da ka Aura ce? Ranar da Umma balky ta b'ata ranar ka d'auro Aure da ita muka kuka tare sabon gidanku kasa Aka maida maka ihsan can Wannan muguwar Matar tayita bata wahala," tak'are maganar tana watsawa Hure harara dama can ba sonta take ba
"Ni na Aure Hure,"? Ya nuna kansa cikin Mamaki
Abba yace"Oh Ho wato shine kika Asirce k'anwata tabi duniya Dan tsabar Rashin Imani Kuma kika Aure mijinta,"
"Amma ko Allah ya isa tsakanina dake kika ruguzamin farin cikina kika nazama mugu ga y'ata, na sakeki saki d'aya biyu Ukku na sakeki Saki Uku Hure Kuma kije Abunda kikayi keda Allah,"
"Nashiga Uku kasa keni fa kace,? Haba isa wllahi inason ka duk Abunda nayi daliki d'aya ne saboda Ina sonka wallhi *So!* Ne yasa dan Allah kayi hak'uri ka janye sakin, Maryam kiyi hak'uri natuba kiyafan Kuma wllahi komai tare da Fullany mukayi,"
"Au kice da mataimakiyar ki dama tare kuke ai, to kema Kije danaki sakin amma saki d'aya, kin lalatamun tarbiyar yaro, shiyasa Ake cewa ka Aure macce Mai ilimi, Kai maigadi zoka fitar muna dasu, ku mushiga ciki kawai,"
Tare suka shige suka barsu Nan Ana k'ok'arin fiddasu waje, suna kuka
"Bayin Allah kubamu labarin yarda kuka samu wannan Matar,"
Basu labarin komai sukayi harda haihuwarta
Jinjina lamarin sukayi inda Abba ya k'arb'e D'an cike da jin dad'in An masa ta kwara
"To nidai nasihar da zan maka idan har kasami tabbacin Matar ka ta gyaru to gwanda ka maidata Domin koba komai kunada yara tare, duka ba Abunda ya janyo wad'an Nan matsalolin face *SO!* Soyayyar da kanuna sosai ga Y'ar Uwar taka shine ya janyo mata shiga wannan halin, Haka itama wannan Ihsan d'in soyayyar da ka nuna mata itace tajanyo mata wannan wahalar, ba ko wanne lokaci a nuna fifiko ko soyayya A zahiri ba, Allah ya tsare gaba, mu zamu tafi,"
Godiya sosai suka musu kafin su rakasu da kyauta Mai Yawa.........................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*APRIL 2023*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_
*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME