tasake haifar macce inda taci sunan hadiza
Abbas shine takura Abba Asaka Ihsan makarantar su, hakan kuwa takasance Komai shike Mata A makarantar
Har hadiza ta girma itama tashiga tata school d'in
Watarana Mai daike da Abubuwan mamaki, Haka kawai Abbas Yana Cikin d'akin Umma balki Yana koyawa Ehsan d'insa Assignment kawai saiya Mik'e Kamar Antsikaresa yabar part duka, biyosa Ihsan tayi tana kiransa Amma baiko juyo ba,
Jin k'arar mahaifiyarta ta yasa Takoma ciki da gudu tana isowa bakin k'ofar Umma na tureta bako D'an kwali Balantana hijab zuwa ta kalmi kawai tayi waje dagudu tabar gidan,
Kuka Ihsan take ita k'ad'ai ba Mai lallashinta
Koda Abba yadawo ma bailek'a part's d'insu ba, ga yarinyar na kuka Amma baice Komai ba yayi Tafiyarsa, Abbas kuwa Yana barin d'akin wani irin bacci yaji yaje ya kwanta,
Alhaji Isa Yana zaune office d'in sa kawai saiyaga wani haske ya gifta ta idanuwansa kafin wani lokaci sai kawai yaji ba Abunda yakeso sama da Hure, barin office d'in yayi yaje Inda take ba b'ata lokaci Aka Shiga masallaci Aka saura musu Auren, wani Sabon Gida Tasa yasiya musu suka shiga ciki,
Sakashi tayi Agaba Ranar saida ya d'auko Ihsan yadawo Mata da ita , tindaga Lokacin shafin wahalar rayuwar Ihsan ya bud'e,
Abba Yana ganin duk Wahalar da take Amma Bai iya cewa Komai Yana Yana gani ta Hana Ihsan zuwa boko saidai ta zauna tayi tamusu Wahala ita k'annen ta 2 data d'auko Domin haryanzu Bata samu Haihuwa ba,
Abbas kuwa yanajin kewar Ihsan amma Sam ya Manta da tayi zama gidan dama haifiyar ta, tunaninta Yasa Arai daga Ranar da yaga Irin wahalar da take komai nasa ya tsaya k'wak'walwarsa tadaina Aiki hakan yasa yakasa Samun cigaba Kan karatunsa,...
_MUNDAWO LABARIN_
Zaune na ganta gaban boka tana fad'in"Nifa boka bangane wannan Aiki ba Ace d'ana duk ya lalace yakasa Samun cigaba bama Wannan ba Kan wannan tsinanniyar yarinyar gashi Yanzu ya matsa har mijina ya Amince zai dawo da ita Kuma wallahi ni bansan ganinta kawai Acireta gada Rayuwar d'ana gabaki d'aya boka,"
Hahahahaha
"Wannan k'aramin Aikin boka gagara ne Saidai wannan karon BUK'ATAR ki bazata biya ba Dole yarinyar zata shigo Gidan saidai idan tazo kisan Yarda Zaki fiddata da kanki, ba Wanda zaiga laifinki Saidai danki idan danki yagano da hannunki cikin wannan dika mugun Aikin tofa ba ruwana, sannan ba Wanda zai iya raba su Domin Akwai *SO!!!* Tsakaninsu ,"
"Nashiga Ukku boka *SO!!!* kuma"?
"Abunda kunnuwanki Suka jimiki shina fad'a munan bama maimaita magana,"
"To Ayi hak'uri boka, Yanzu Ayimin Abunda idan yaje karatun kada Yasake waiwayar Gida sai Bayan shekara 10 kafin Nan zansan mezanyi Akai,"
"Angama Komai ma yarufe tashi kije yau yau d'in Nan d'anki zaije cairon,"
"To boka godiya nake"
Kud'ad'e masu yawa tazube Masa kafin tauwce
Koda tadawo har Abba ya k'arb'o Ihsan d'in
Bakowa palourn daga Ihsan d'in sai Abbas Yana Bata Abinci Abaki duk tausayin ta ya kamashi ganin Yarda tadawo sai faman rarrashinta yake,
"uhtyna kiyi hak'uri koda datashi k'addara Komai zai Zama tarihi watarana Ni gatanki ne kowanne hali bazan sauya miki ba kinji, to yimin dariya nagani mana"
Murmushi tayi tana Jin dad'in Zama Dashi Shine Kawai yake kula da ita tana fatan Samun tsawon ran yimishi sakayya,
Garinsu tare ba K'aramin Bata Mata Rai yayi ba Amma takanne harda murmushin yak'i Tace"Y'ata kece Agidan namu,"
Kanta Ak'asa Tace"Eh Ammi Ina wuni,"
"Lafiya qlu to sannu"
Tana ida maganar tawuce sama
Abba nashigowa yazo da dika takardun su yabasu kowa zaifara karatu cikinsu ba K'aramin dad'i Ihsan taji saidai Jin A yau jirgin Uncle A zai d'aga zuwa cairon saiduk tashiga damuwa
Shine ya lallashinta da masu dad'i harta sake da ita Aka Rashi,.
Har yawuce Kuma sai yadawo gaban kowa da kowa na Ahlin nasa yakama hannayen Ihsan Yace"Inason kowa da kowa ya shaida Ni Abbas Usman Mai gold Ina k'aunar Uhtyna Wanda ba son zumunta ba Ina Sonta ne kuma *So!!* Maitsanani Wanda idan Bata to tabbas nima zankasan tamkar gawa, kusani duk wani cigaba dazan nema nasamu Arayuwa Wallahi zanyi ne Kawai danki Uhtyna, INA SONKI INA SONKI INA SONKI DANA DAWO ZAN AURE KI I LOVE YOU WITH ALL MY HEARTH,"
Yana gama fad'in Hakan ya sumbace hannuwan nata saiya wuce abunsa,
Ihsan kuwa jikinta duk saiya mutu Ahankali takejin soyayyar sa maitsanani tana shigarta
Inda Abba kuwa komai baiceba kawai yace sushiga mota sutafi , Ammi kuwa Kamar An banbaka Zuciyar ta Tsabar bak'in ciki.................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SO!!!♥️*
_FREE BOOK_
*13 APRIL*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_
*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱
_Ada naso barin Typing d'insa sai Bayan sallah to lura da wasu Abubuwan kawai saina Fara Yanzu Amma bazan sakeshi ga kowa ba sai Bayan sallah d'in DOMIN yazo barka da sallah garemu Baki d'aya,.. Allah yak'arb'e ibadunmu 🤲 Allah kaimuna k'arshe Mai kyau 👌 Kuma Allah yakaimu wata Shekarar LAFIYA,.._
*Yau muna 16/4/2023 Sunday April, 25 day's of Ramadhan 🌙✨ Mubarak*
🅿️16 to 20
Fitowa Ammi tayi da y'ar ledar kayanta tana zaune tana tunanin rayuwar kawai saiji Tayi ta watsa Mata Kayan tana masifa"Kina nufin had'a kafad'a zamuyi dake cikin palourn Nan? To Bari jiki ingaya Miki ko jiyan da kikaga kinhuta Kuma kin zauna min A palourn Saboda wancan Marar zuciyar Yana Nan ne Dan nasan Yanzu Dana d'auki mataki kanki zaima iya fasa tafiyar wallahi inga Yamiki wahalar da kejiranki Cikin gidan Nan yafi Wadda kika baro, harda tunanin Auren d'ana? Hahaha Yarinya kinyi kuskure bakisan wacece Fullany ba mu Fullany k'eta Ajinin mu yake Kuma ba lalle bane muyima ta yarda zaka gane Amma Wannan Karon saikin ci uwarki, Ni bazan hanaki boko ba Domin zamana Gidan Nan nasan darajar boko Amma saikin Sha Wuya, tsanar da nawa uwarki itace tadawo kanki, shegiya muna fuka Tashi barmun palourn na ki koma can bos quarter da zama wallahi can Zaki zauna tashi kosaina fasa miki kai,"
Cikin kuka tamik'e da y'an kayanta
Saiga hadiza tafito hayaniyarsu tafito dasu itada Abbakar
Hadiza tace"Haba Ammi ki tausayawa Wannan baiwar Allah Mana ba uwa Kuma uban shida babu duka d'aya, Dan Allah ki sassauta tsanar wannan yarinyar kiduba Rana d'aya duk tarasa Komai kimata Ahankali"
"To Marar zuciya Marar hankali duk yakin da Zanyi saboda wa nake? Wannan shegiyar yarinyar ita uwarta bak'in haline dasu bakusan irin cinkashin da tamun ba ai wllhi saina fanshe Kan y'arta, kuma idan Kika k'ara samun Baki hadiza saina raunataki wallahi,"
Abbakar kuwa kallon tsaf yake jefawa yarinyar kawai saiyaji yanason k'ebewa da ita shi bama k'aramin Dad'i yajiba maida bos quarter koba Komai tacan zai Ida nufinsa kanta,
Abbakar Kenan
Yakasance manemi mata D'an giya duk wani Sabon Gidan rawa da tsoho Ansan da Abbakar A,b duk wata macce maiji da kanta ya santa
Amma gidansu ba Wanda yasan halinsa face Mai gadi zuwa hadiza dake saka Masa Ido sannan kota Masa fad'a baji zaiyi ba datayi k'okarin fad'awa Abba Ranar Duka Tasha gurinshi Kuma Ammi batace Komai ba Acewar ta hadiza tashiga hurumin da banata ba, Tindaga Ranar Ta d'auke Alk'awarin bazata sake magana ba koma me Zaiyi,
Agarejin mota Ammi tadawo da ita, garejin yayi k'ura sosai ga yanar gizo da yawa ga k'asa ko dab'en kasan yagine k'ananan k'wari Irin su cinnaka shazumami kyankyaso tsaka tsaka gizo da dai sauransu,
Haka tasamu guri Aci ta rakub'e tana kuka gwanin ban tausayi
Kasa hak'uri hadiza tayi bayan dare Yayi kowa ya kwanta tasamu tafito Ahankali,
Dama batayi bacci ba Jin muryar hadiza yasa tazo tabud'e,
Leda hadiza Tamik'a mata Tace,"Ga Abinci kici kada ki zauna da yunwa Dan Allah sannan ki k'ara hak'uri komai Mai wucewa ne Zan rik'a kula dake Anan d'in in Sha Allah ba Abunda zai sameki ko wanne baki Ni Ina tare dake,"
Tana gama fad'ar hakan tabar wurin da sauri Dan Kar wani ya ganta,
___________________
Tinda jirginsu yatashi ya Dan rufe idansa Yana tunanin ta Hankalinsa kwance Tinda yasan Ammi nasonta Yanzu zata kula da ita Hakan ya k'ara masa k'warin guiwar yin Abunda ya kaishi,
Masauki Mai kyau ya sauka na manyan Mutane Anan ya had'u da Wani Abokin isma shima Dan Nigeria ne tasu tazo d'aya Shiyasa Suka k'ulla Abota sosai Komai tare suke
Lokuta da Dama Abbas yakan Bashi Labarin Uhtysa
Tinda yazo cairon yake Samun cigaba Harkar karatunsa Saidai Yace Alhmdllh saidai ko sau d'aya baitab'a Kiran kowa ba Agida Haka Suma, idan kewar Ihsan tada meshi Saidai yasaka photon ta gaba yayi ta kalla
Cikin Ikon Allah inda zaiyi shekara 10 Yanzu ya k'are shekara 6 saura 4 Domin harda Master yak'ara Akan karatun nashi, Koda wanne Lokaci k'aunar Ihsan had'ida soyayyar ta K'ARUWA suke Aransa tabbas yasan Yafad'a *SO*
B'angaren Ihsan ma Wahala Kam tanasha Sosai wani sa'in in Ammi Bata Nan hadiza ke k'arb'ar Aikin tace ita tahuta
Ayanzu Ihsan ta kammala secondry d'inta kuma da k'okarin hadiza tasamu tashiga University
Saidai ba ruwanta da Kowa Koda k'awa Balantana samari Abunda yakaita Kawai take,
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_
*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱
_Ada naso barin Typing d'insa sai Bayan sallah to lura da wasu Abubuwan kawai saina Fara Yanzu Amma bazan sakeshi ga kowa ba sai Bayan sallah d'in DOMIN yazo barka da sallah garemu Baki d'aya,.. Allah yak'arb'e ibadunmu 🤲 Allah kaimuna k'arshe Mai kyau 👌 Kuma Allah yakaimu wata Shekarar LAFIYA,.._
*BARKA DA SALLAH🥳🥳🥳🥳*
*🅿️ 21 to 30*
............. Tafiya taketa zugawa ba dare ba Rana ita ba Mai hankali ba ita ba mahaukaciya ba, k'afafunta duk sunyi k'ora da kumbura Saboda wahalar tafiya,
"To baba mu taimaketa Mana muma bamusan inda Allah zaijefa muba watarana,"
"Hakane jeka katsaida mana ita kafin nakawo"
Da sauri da gudu gudu Auwali Yashiga gabanta tareda rik'e hannunta yace"Yace baiwar Allah Ina zuwa Haka,? Keda Waye,"?
Zuba Masa Ido Kawai Tayi tana kallonsa Amma batace k'alaba,
K'arasowa baba Yayi Yana fad'in"muje gida kici Abinci kinajin yunwa ko,"?
Nan ma batayi magana ba,
"Kaga Auwalu janyo hannunta Kawai muje gida"
Tareda ita sukaje Gida, Sallama bakin baba
Answa gwagwgo Jamila Tayi ganin su tareda wata yasa Tayi tsaye turus tana kallonsu Tace,"Mlm Ina kuka samo Wannan baiwar Allah kuma? Kamar mara lafiya kuma ga ciki jikinta, kudai baku barin jajibe jajiben mutane da sunan taimako ko? Da hakan fa Ake cutar mutum,"
"Kinga Jamila ba Komai sai ta Allah wannan Kam dai Alheri ce in Sha Allah ba Abunda zai faru kuma kema kibada taki gudun muwa Domin mutainake ta,"
"Shikenan Malam, Zo Nan zauna baiwar Allah," tafad'a tana shinfid'a tabarma
"Gwagwgo Kama hannunta zakiyi fa bata magana bamusan dalili ba Kodai kurma ce oho,"
"Eyerh watak'il Wahala ce kaga daganin k'afafunta ba k'aramar tafiya Tasha ba"
Kamo hannunta Tayi ta zaunar da ita, ta d'auko tuwo da miyar kuka Tasha manshanu tabata "kici Kinji baiwar Allah"
Bata Wani B'ata Lokaci ba kawai saita bingire wurin sai baccin wahalaci
"Allah Sarki baiwar Allah ko meke damunta Haka,"?
Cewar gwagwgo Jamila
"Asiri ne Aka mata Kuma in Sha Allah zamu warware Mata shi,"
"To Allah yabada Iko mlm,"
Satin ta d'aya dasu tasake jiki dasu Saidai ba um ba A'a cikinta nata girma
Kuma Mlm Yana Kan k'okarin k'arya sihirin
Sanda tacika wata 3 Ahannunsu A sannan Kuma tahaife d'anta daidai Lokacin Kuma Mlm Tasami damar karya wannan sihirin dake tareda ita,
Gwagwgo Jamila itace keta faman kula da ita Saida ta gyarasu tsaf sannan Mlm yashigo
D'ago Ido tayi tana kallonsu d'aya Bayan d'aya kafin tabud'a Baki da k'yar tace"Suwaye ku? Meya kawo Ni Nan? Ina mijina? Ina y'ata? Kuma Ina Yaya na? Meyasa nake Nan,"?........................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SO!!!♥️*
_FREE BOOK_
*APRIL 2023*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_
*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*
*17/4/2023 April Monday.....*
_26 day's of Ramadhan 🌙✨ Mubarak_
_Ada naso barin Typing d'insa sai Bayan sallah to lura da wasu Abubuwan kawai saina Fara Yanzu Amma bazan sakeshi ga kowa ba sai Bayan sallah d'in DOMIN yazo barka da sallah garemu Baki d'aya,.. Allah yak'arb'e ibadunmu 🤲 Allah kaimuna k'arshe Mai kyau 👌 Kuma Allah yakaimu wata Shekarar LAFIYA,.._
*BARKA DA SALLAH🥳🥳🥳🥳*
*🅿️31 to 40*
......"Kinga ki kwantar da hankalin ki komai yazo da Sauk'i Yanzu Tinda kindawo cikin hayyacinki muba macuta