Saida yakaisa office d'insa yayi Wanka yabashi kaya ya sauya dak'yar suka Samu yashiga duba Haris, sosai Haris yaji dad'i yake Murna hakama Iyayensa sai Albarka suke samasa Abunda yasanyaya ranshi Kenan ganin iyayenta dama k'anenta da kirki Amma ita mara Kunya zaiyi maganintane wallahi, Kud'i Masu yawa yabasu harda photo suka d'auka da Haris dama Khamis sannnna Sukawuce, Saidai Ransa cikeda tunanin wane mataki zai d'auka Kan village girl............................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617
*ASHRAF_LOVE 💞STORY*
_PAID BOOK 300 ONLY_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ASHRAF_LOVE STORY PAID 300*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*
........................................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*
_FREE PAGE 21 TO 30_
.........Huce Kawai take harsanda suka fito Exam d'in, capteria sukaje sukaci Abincin Amma ita sai hucitake takeci, kallonta Aysha tayi tace"Wai Lafiya besty tindakikazo kike wannnan fushin haka,"?
Shuru ba ansa saicin magani take, "oh besty fad'amun yau waya tab'aki? Dubejikinki harda Sauran manja amma haka Kika fito makaranta higher school Kuma bama secondry ba,"
"Besty wani banzane shinefa yab'atamun jiki,"?
"To Wai shi waye besty,"?
"Wannan banzar mana Wanda tasilarshi Narasa Exam d'ina,"
Azabure Aysha tamik'e Zaune daidai hartana k'warewa da Ruwan bakinta"Wai kinanufin Champion? Wai kunhad'u da champion Ashraf face to face,"?
"Allah Yasa daga Wasan kumannewa juna kudawo Soyayya har kuzama Abu d'aya da soyayya Mai k'arfi da.....,"
Mtswww"ai kin banza mezan dashi? Allah yatsareni Ni wallahi bankomai dashi"
"A'a fa kada Watarana kudawo dukanku Kuna kuka Saboda Soyayyar juna,"
"Ke natafi gida inada Abunyi, gobe munada k'aramin shagali A simra holl na walimar Aunty husaina nak'arin girman mijinta da za'ayi gobe"
"Ok saimun had'u goben Mrs champion,"
Harara tawatsa Mata sannnna tawuce, itakuwa Dariya Kawai take,
Suna Shiga gidan baima shiga party's d'in Iyayensa ba nasa kawai yawuce yana Ayyana Abunda zaimata Dan Huce takaici,
Yana shiga tin palourn yasoma cire kayan jikinsa saida yadawo dagashi sai boxes sannan yazauna tareda shan lemu maisanyi wanda idan kaganshi ka d'auka giyane Amma idan kakafe kwallo a Ido zakagane ba giya bace Domin harda rubutun Non Alcoholic akarubuta da k'ananan Rubutu, yanacikin Sha ba Excuse ba Komai kawai saiyaji wata tafad'a jikinsa tana k'ok'arin hugging d'insa da kaimasa kiss A goshi,
D'aure fuska yayi taredake d'aukar belt d'insa yasoma zubamatashi tako ina,
Ihu take tananeman Agaji shikuwa sai laftamatashi yake, gashi daga part's d'insa zuwa nasu danisa bawanda zai iyaji, tadaku sosai Amma baida niyar daina dukanta Omar ne Yashigo cikin sauri yak'arbe belts d'in Yana fad'a dashi, sai Alokacin tasamu tabar d'akin da dafe bango domin tadaku sosai ba kad'anba,
"Haba Ashraf waimeke damunka Cikin kwanakin Nan daga d'azu zuwa yanzu duk kawani firgice saiwata halayya Wadda bansanka da itaba kake, can kadake wata nanma kasake Kama wata da duka Kamar zaka hallakata inda banzo Kan lokaci bafa,"
Umma k'arama tace"wallahi Hajiya Kubra inaganin mutunci domin ke matar yayanace kiyiwa Yaron magana kuma kijamasa kunne muddin Yasake saka Hannu kan rauda wallahi sai Anyi tashin Hankali cikin gidannan,"
"Subhanallah lafiya Lami meya faru," cewar Daddy domin Yana k'aunar Y'ar uwarsa ba kad'anba kusan itace Kawai taragemasa a duniya, kuma Amanarta Hanunsa iyayensu suka Bari,
Cikin kuka tace"shikenan Yaya so Ake arabamu k'arfi dayaji Nikam nagaji da tarin matsalolin Gidannan daga zuwanmu yanzu ga matarka ko Ruwa Bata bamuba Dan Kawai rauda taje yiwa Yaron Nan Ashraf Sannu da Zuwa shine Yakamata yamata wannnan dukan Wai batasami Tarbiyabiya ba Dan kawaifa tashiga d'akinsa, yo nice jininka zai Aibata yace banida tarbiya, Nikam zandaina tahowa gidan Nan Duka wallahi" kuka tasake sawa,
Duk zaune suka samesu palourn Umma k'arama sai Shawarar k'walla take Kai ka rantse itace Akama dukan small Mom Kuwa saiwani raba Ido take, Zama sukayi bayan sungaidasu, Daddy Yace.................
*Wai wallahi nagaji kuma idanuwana sunfara gajiya kunsan ba lafiyar Ido GARENI ba Dan Allah kumun Afuwa da gajeren page zuwa Typing errors Wallahi laifin Idanuwana ne sunamun ciwo shiyasa kutayani Addu'a Allah Yaban lafiyar Idanuwana....*
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617
*ASHRAF_LOVE 💞STORY*
_PAID BOOK 300 ONLY_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ASHRAF_LOVE STORY PAID 300*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*
........................................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*
_FREE PAGE 31 TO 40_
Second to the last Free page in Sha Allah...
*28/10/2023 October Saturday*
....."Meya had'aka da y'arUwarka harkamata wannnan d'anyen Aikin,"?
"Daddy Batada Kunya dakamun Kai harfa....,"
"Kajiko Yaya Agabanama sake maimaitawa zaiyi ko kunyar idona bayaji saboda yarainani wai Batada Kunya, Kai kunyarce yasa kake kallon tsabar Idanuwanmu kafad'a mana magana,"tasake saka kuka
Sororo Ashraf yayi yana kallonta yajima dajin labaran makirce makirce Amma baitab'a ganiba saiyau, Daddy ne yakatse Masa tinani tahanyar cewa"wannnan yazama na K'arshe dazansakejin irin wannnan banaso idankuma tasake faruwa sainayi mugun sab'a maka, kutashi kubani guri Kuma Kaine Abokinsa karik'a masa fad'a danunamasa wasu Abubuwan badaidai bane,"
"To Daddy in Sha Allah zamu Gyara,"
"Kutashi kubani guri kada Nasakejin irin wannnan,"