x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 2 - ASHPA KO ASHNA

  • 3001 words
  • 6000 words
  • Out of 15220 words

Category: Love Stories

Views 48

02 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
dashi, kowaccen su ta gane Allah ɗaya ne.


wata uwar tsawa Ashpa ta daka musu wacce tasa suka miƙe tsaye ba tare da sun san sun miƙe ba.
suna shirin wuce wa ciki Ashpa ta dube su fuska Qbabu annuri tace "" wazai gyara wajan"? da sauri sauri suka dinga ɗaukar kulolin suka nufi kitchen, saida suka kai bakin ƙofa sannan ta sheƙe da dariya sai kuma ta ɗaure fuska tace ""ku dawo musu da kulolin su kafin su zo karɓa da kansu"" da gudu suka fara rige rigen ajiye coolers dn suna hawaye, ita kuwa dariya ta cigaba dayi kmar ba Ashpa ba, sun fara sauri saurin hawa upstairs suka jiyo muryar ta tana cewa ""minti talatin na baku ku dawo", da" to" suka amsa suka ƙarasa hawa da gudu domin kowacce akwai abnda take ji a cikin ta.

Komawa Ashpa tayi ta zauna kan kujera ta fara kallon ko ina na cikin palourn, dk inda ta kalla da idon sai kaga wajan yayi fes an gyara shi haka saman dianing ɗn ma an kwashe kulolin an gyara wajan.


Daga sama kuwa kowacce ɗakin ta tayi ta shiga kwara amai da guwada, momy tn kafin takai ɗakin ta fara gudawa, tana shiga toilet ta zube a ƙasa tana gudawa tana amai, ta daɗe a haka kafin ta samu ta miƙe tayi wanka, tana fito wa ta tina da minti talatin din da Ashpa ta basu da gudu ta zura doguwar riga ta fito, tana sakkowa ta samu su meerah dk sun sakko, kowacce tayi zuru zuru kamr sun daɗe suna ciwo, dube dube sukeyi inda zasu hango Ashpa saidai babu ita Babu alamun ta.


Momy ce ta sauke dogon numfashi ta zauna daɓas kan kujera tana haki tace ""shegiyar yarinya zata kashe mu wllh bari alhaji yazo korar ta zanyi"" kwallon goruba aka kwaɗo mata a goshin ta da sauri momy da su meerah suka mike suka fasa ihu suna sun shiga uku suka rungume juna suna tsalle yayin da cikin momy yake sama yana ƙasa.


Fito suka fara jiyowa da ƙarar sautin takalma a hankali suka saki junan su suka kai duban su zuwa ƴofar palourn, ai da gudu meenah da meerah suka nufi wajan suna ihu cike da murna suka rungume wasu ƙattin maza da suka shigo, kowannen su sanye wando three quarter crazy da amless, gashin kan nan an raba shi biyu rabi ja rabi baƙi ga wata ƙatuwar sarƴa a wuyan su, kallo ɗaya zakayi musu ka shiga tantamar kasancewar su musulmai.


Ihu suka dnga yi har suka iso inda momy take a zaune tana murmushi suka fada jikin ta ta hada ta rungume su tana cewa "" sannun ku baƙin India shine babu sanar wa ko dan abn tabawa a tanadar muku"? Ɗaya daga cikin su ne ya ɗago yayi murmushi yace "" no momy dama surprising ɗn ku zamuyi kuma gashi mnyi abn taɓawa Kuma ai nasan kafin mu yi wanka ma an haɗa ina wannan yar aikin taki""?.

Ba cikin momy ba har su Meerah saida cikin su ya murɗa suka sunkuyar da kansu ƙasa, Momy ce tayi ƙarfin halin cewa ""ai bata nan tayi tafiya" bata ƙarasa ba suka ji sallamar Ashna, tini jikin momy ya fara tsuma saboda wani kallo da Ashpa da watsa mata wanda yasa ƙafafuwan ta suka fara rawa.


""Yauwa ke zo ki haɗa mana abnda zamu ci kafin muyi wanka, kuma wllh kika sake na sakko baki haɗa ba sai na ci uban ki ""da sauri momy ta miƙe tana riƙe da hannun sa amma idon ta na kan Ashpa tace ""aa Bash ka bari, saurin zagi ba naka bane zatayi ai".

saurin ƙwace hannun sa yayi daga na momy ya dubi momyn yace"" Amma fa momy kin ce mana talaka bashi da wani amfani banda yayi mana bauta, why not kina wani damuwa yanzu"?
jikin momy na rawa tace aa"" Bash ba zaka gane ba, ka bari zagi babu Kyau",

jin abnda momy tace yasa ɗayan miƙewa ya matso daf da Ashpa ya kalle ta a wulakance yace"" wai momy zagin wannan abar shine babu kyau ?to ni nace dn uwar ki dn uban ki ki haɗa mn cheeps da ƙwai kfn na fito".

raurau da ido Ashpa tayi saboda an taɓo mata raunin ta zuciyar ta na ƙuna ta hiɗiyi wani yawu mai ɗaci tace """kayi hakuri zanyi amma ba a zagin iyaye na", kwashe wa sukayi da dariya sukayi wani tsalle suka haɗa ƙafar su ɗaya da dama ɗaya ta hagu suka buga, sannan suka juya suka haɗa ɗuwawu suka juyo a tare suka dubi Ashpa suka nuna ta yatsa suka ce"" waye uban ki a ƙasar nan da ba a zagin sa to don.. basu ƙarasa ba a tare suka ji saukar wasu zafafan maruka wanda suka sa su yin baya da sauri suka tsaya kowanne hannu dafe da kumatu suka kallon juna.


Suna cikin haka ƙwan lantarkin dake palourn ya fara rawa sai Kuma gpalourn shima ya fara rawa, ihu suka fara gaba dayan su har mazan suna ƙanƙame junan su.

Bash ne ya buɗe baki zai kurma ihu aka riƙe ƙafar sa ɗaya aka ɗaga shi sama, kansa yana lilo a ƙasa ƙafar sa daya ma tana lilo, aka shiga yawo dashi a palourn, wani uban ihu ya kurma cike da tashin hankali yace ""wayyo Allah momy na shiga uku mutuwa zanyi momy dama kiwon aljanu kuke a gidan? bai ƙarasa ba aka kaiwa bakin sa bugu ba shiri yayi shiru yana gurnani yana cewa "" nayi shiru dn manzon Allah ki yi hakuri anty wllh na tuba bazan sake dawowa Nigeria ba dn Allah kiyi mn rai.


Jifa akayi dashi ya faɗo kansu momy, aiko gaba daya suka zube aƙasa tamkar an jeho musu kayan wanki.

meenah ce ta ƙwalla ƙara jin ƙashin ƙafarta kamar zai fita tace "" wayyo momy shikenan na mutu na karye momy ki taimaka ki faɗa mn adduar da zanyi ""momy da naman jikin ta yake mata azabar ciwo ta bugi bakin meenah tace dallah can kimn shiru nima na sani ne?.



Sosai Ashna ta shaƙe securityn yana ihu, ihun da yake yi ne ya jawo hankalin ragowar securities ɗn har oga Jibo.
suna ƙarasowa suka ga abnda ke faruwa take ƴafafuwan su suka fara rawa, ba shiri suka juya da niyyar guduwa, saidai me? suna juyawa wasu ƙattin macizai suka zagaye su.

Ashna ta saki securityn ta wurgar dashi gefe ta haɗe hannayen ta a kirjin ta.

Kallon oga Jibo tayi aiko kmar daga sama yaji an finciko shi ya watsar da gun ɗn dake hannun sa ya fasa ihu, ba a ajiye shi ko ina ba sai gaban Ashna aka tsaida shi kan ƙafafun sa.


Kallon rigar sa Ashna tayi sai gata ancire ta anyar a ƙasa, wandon ma tana kallon sa aka cire shi saiga oga Jibo daga shi sai ɗn ƙaramin pant, hannun sa yasa ya kare dick dnshi da ya fito sosai ta cikin wandon, ganin abnda yake yi yasa Ashna ta kalli pant aiko a ka shiga Jan wandon jibo na riƙewa ana ja ba shiri ya tsuguna ya fara kuka.

suma ragowar securities ɗn suka tsuguna suka fara kuka, hanci shaɓe shaɓe da majina jibo ya dubi Ashna yace dn Allah kiyi hakuri wllh mn tuba ki tafi mn sallame ki har ragowar ma dn Allah badon ni ba"" sheƙewa da dariya Ashna tayi, ta yi tsalle ta zauna ta tankwashe ƙafa bata sama bata ƙasa tace "" ba ku kuka kawo ni ba nice na kawo kaina Kuma ban shirya tafiya ba.

Samari ne wanda zasu iya kaiwa shekara ashrin da shida ko da bakwai suke sakkowa daga upstairs, anda ya fara sakko wa da gudu ya ƙarasa kusa da wata farar dattijuwa dake zaune a palour ya ɗora kansa kan kafaɗar ta yace ""Ammi kinga Sadiq ko? Ɗaga kanta Ammin tayi ta kalli wanda aka Kira da Sadiq Yana tsaye Yana huci tace ""haba Abubakar wai kai meyasa baka da haƙuri ne? kuma ma gaba ɗaya wata uku fa ka bashi amma ka matsa masa kai ga babba".

rRan Abubakar a ɓace ya dubi Ammi yace dama kece kike sawa yana ƙara raina ni , yanzu saboda tsabar iskanci kaya na fa yake sawa, kuma ai dama kinsan ƙazami ne kayan sa ma inda ya cire ana yake bari saidai ni na kwashe masa shine yanzu ya koma kan kayana"".

murmushi Ammi tayi ta dube shi to ayi hakuri Garba, idan Umar baisa kayan ka ba nawa zai sa haba babban yaya"" ƙarasowa yayi ya zauna yana ta kumbura Ammi ta kallesu gaba ɗayan su tace "" to nifa bama wannan ba ni na gaji da ganin ku kuna yi mn tsere a gida kunƙi aurwekodai bakwa so naga ƴaƴan ku ne?

Umar ne ya dubi Abubakar yana ƙunshe dariyar sa yace ""Ammi nidai zakiga ƴaƴa na Amma dai nasan boss bamai son shi da wannan miskilancin, da sauri Abubakar yayo kan Umar, da gudu Umar ya miƙe suka shiga zakage palourn yana yiwa Abubakar dry

More comment more typing.
Oum sharifat ce.
ASHPA KO ASHNA
7-8
JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI

NA
KHADIJA UMAR ABDULLAHI+GARKUWAR JARUMAI CE) 💪🏽
بسم الله الرحمن الرحيم


Bugun da momy tayiwa bakin meena ne yasa taja baki tayi shiru bata sake magana ba, su kuwa su Bash komawa gefe sukayi sukayi tsit kamar ba su ba, palourn yayi shiru tamkar babu kowa a ciki komai ya dena girgiza, a hankali suka shiga sauke ajiyar zuciya suna nishin wahala.

Wani zazzafan mari aka watsawa Kb da sauri ya juyo a fusace ya kalli bash hannun sa riƙe da kumatun sa yace"" wannan wane irin iskanci ne? me nayi maka? wllh sai na rama"" bash da baisan komai ba yaji Kb ya kamashi da kokuwa shima ko ya shiga ramawa, momy na musu magana amma kowa zuciyar sa tazo yuwa.


suna cikin kokuwar ne aka haɗa kawunan su aka gwara su da ƙarfi babu shiri kowanne yaja baya yana sosa goshin sa wanda a take ya kumbura yayi suntum, sun kai minti goma a haka, ganin babu abnda ya sake faruwa ne yasa bash saurin miƙewa ya kalli k Kb yace"" nidai bazan zauna agidan nan ba zan koma inda na fito, sannan ya kalli momy yace to ""momcy Allah ya ƙaddara saduwar mu.

kb da tyake jin wani mugun zafi a goshin yayi saurin miƙewa ya ja trolyn sa ya fara yin gaba ba tare da ya yi wa kowa sallama ba, shima Bash rufa masa baya yayi suka fara tafiya, saida suka kai bakin ƴofar palourn suka ji wani ƙaƙƙarfan hannu ya daki ƙirjin su, a take aka watso su cikin palourn, momy dake zaune tayi saurin mirginawa ganin an watso su Bash kar su faɗo kanta, cike da rashin sa a Bb ya faɗo kan ƴafarta a tare suka ƙwalla wata uwar ƙara suna kuka mai ban tausayi.


A daddafe Kb ya tashi ya tsuguna ya sunkuyar da kansa ƙasa ya fara magana yana kuka yace """" dn Allah dn Annanbi kiyi mana rai ki yafe mana wllh".

bai ƙarasa faɗin wllh ba aka kaiwa bakin sa bugu tsananin zafin da ya ziyarci kwanyar sa yasa yaja bakin sa yayi shiru.

Kukan jarira suka fara ji daga bakin ƙofa suka kasa kunne suna sauraron daga inda kukan yake, a hankali kuwa kukan ya dinga tahowa basu ankara ba sai ganin jarirai sukayi au goma sha biyu cikin palourn suna ga kuka, idanuwan su na zubar da jini suka yo kan Bash, da gudu Bash ya tashi yayi bayan momy ya cukuikuye ta yana tsalle yana kuka yace "" na shiga uku momy shikenan na mutu na lalace wayyo Allah momy na dn Allah ki bata haƙuri na shiga uku momy ki kaini kotu a yanke mn hukun ci momy, nayi wa wata yarinya fyade momy har ta samu ciki na kaita a zubar da cikin ta mutu, momy dn Allah ki kaini a kashe ni a kotu wayyo ni na shiga uku ki taimaka mn momy na dn Allah, karasowa jariran suka dnga yi suka zagaye momy da Bash suna buɗe baki.

wani tsalle bash yayi ya ɗane bayan momy yana ihu ""dn Allah momy kar ki bari su kashe ni ki kaini kotu ayi mn hukuncin musulunci.

momy da nauyin Bash ya fara damun ta ta tankaɗo shi tana kuka tace ""haba Bash ka rabu dani haka mana ai na fika buƴatar hukuncin addinin ma abnda nayi bash yafi naka muni"".

tana faɗa tana kuka, kamar an jeho ta kuwa sai gata ita da Bash sun faɗo kan jariran, aiko nan jariran suka shiga fincikar rigar momy saida suka yagata sannan suka shiga shan nonon momy, zuƙa ɗaya sukayi momy ta kurma uban ihu ta sume a wajan.


Jin kalaman Ashna ba ƙaramin tada hankalin kidnapers ɗn yayi ba, hanjin cikin su ya fara kaɗawa, dk irin magiyar da zasuyi mata sunyi amma taƙi tafiya, saida suka jigata sun sha kuka shaɓe ahaɓe da majina sannan Ashna ta dubi oga Jibo tace ""miƙe!!" da sauri oga Jibo ya miƙe kansa a ƙasa yana sauraron Ashna.

"" daga yau babu kidnapping ɗn talaka, sannan nice zan dnga sanar da ku wanda zaku kama, daga nan kuma idan kun kama kuɗin ba namu bane ni da ku ba ".

da sauri jibo ya ɗago ya kalli Ashna suka haɗa ido yayi saurin sunkuyar da kansa saboda ganin blue ƙwayar idon ta ba karamin tayar masa da hankali yake ba..

OUM SHARIFAT CE..
WANNAN LITTAFIN GABA DAYAN SA SADAUKAR WA NE GA MY TRIPLES MAMAN NUSAIBA, MAMAN AMATULLAH DA AUNTY NA KYAUTA DAGA ALLAH INA ALFAHARI DAKU ALLAH YA KARA TSARE MN KU.

JINJINA GA DUKKAN JARUMAI KUNGIYA TA ABAR ALFAHARI NA ALLAH YA KARA HADA KAN MU.


INA MATUKAR GODIYA A GARE KU MASOYA DA ƘARFAFA MN GUIWA WAJAN YIN COMMENT INA ALFAHARI DAKU LOVE YOU ALL.


ASHPA KO ASHNA

9-10

JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI.

NA
KHADIJA UMAR ABDULLAHI (GARKUWAR JARUMAI CE)

بسم الله الرحمن الرحيم

Gaba ɗaya ihu suka saka ganin momy kwance bata numfashi, kuma aka rasa wanda zaiyi yi wani abu daga cikin su kowa yana tsoron tashi daga inda ya ke.
Bash ne ya kalli meerah dake kuka tna jijjiga momy yace"" jeki samo ruwa mna kin tsaya kuka"" wani kallon banza meerah ta watsa masa cike da rashin kunya tace bazan tashi ɗn ba kai namiji ka kasa sai ni"? koda ke ai ba zaka iya ba da fyaɗe ne nasan nan kafi ƙwarewa dn iska kawai mai cinye ƴaƴan mutane".

A fusace Bash ya tashi yayo kan Meerah ta tashi da gudu tayi sama, haka Bash ya bita tana shiga ɗakin ta ta turo ƙofa, kafin ta gama rufewa Bash ya danna ƙofar, aiko yana dannawa ta buɗe.

gaba ɗaya tsayawa sukayi turus ganin Ashpa tayi ɗai ɗai akan gadon meerah, da sauri sukayi hanyar fita waje, nanfa suka fara kokawa da ƙofa, gam suka ji ta babu alamun zata buɗe.

cikin su ne ya fara ƙullewa tsoro ya cika zuciyoyin su.

Ganin Ashpa ta miƙe tsaye bata sama bata kasa tana tunkaro su yasa meerah faɗawa jikin bash ta cukuikuye shi tana kuka, shima bash kukan yake yi ƙafafuwan sa suna rawa yake ja da baya, dariya aka farayi wacce tasa gaba ɗaya ɗakin amsa wa, ganin haka yasa Bash zubewa a ƙasa yana kuka ya fara mgana""" bansan ko ke wacece ba bansan me muka yi miki ba dn Allah ki yafe mana ki fita daga rayuwar mu bai gama magiyar ba aka ɗauke shi can aka buga shi da bango sannan ya faɗo kasa ji kake Tim ya ƙwalla wata uwar ƙara ya dena motsi.

ganin haka yasa meerah fara j da baya ganin Ashpa nayin kan ta, saidai ta kai ƙarshen bango sannan ta tsaya zuciyar ta na lugude.

daga inda Ashpa take ta miƙo hannun ta ta shaƙe wuyan meerah ta ɗaga ta sama a haka, sai ga ƙafafuwan meerah na rawa, mgana take so tayi amma ta kasa idanuwan ta sun firfito snyi ja sosai, saida ta tabbatar ta fita daga hayyacin ta sannan ta sake ta ta jefa ta kan bash.

kallan su tayu da idon ta nan take wani hayaƙi ya fito daga idon ta ya shiga jikin su a tare suka bace ita da su, a palour ta sauke su kusa da su momy ta fice daga gidan.

Sai Bayan minti goma sannan momy ta farfaɗo tare da kb da meenah wanda aka sa su baccin dole, mamaki ne ya kamasu ganin su a plourn babu Ashpa, kuma dk abnda aka ɓata cikin palourn komai ya koma daidai, har jinin da idon jariran ya dnga zubar wa babu kamar wani abu bai faru ba, gefe guda wata ƙawar momy ce zaune kan kujera tana latsa waya.

A Hnkali momy ta ƙarasa kusa da ita tana murmushi wanda bai kai zuci ba tace "" aa hajiya Maryam saukar yause? wacce aka kira da hajiya maryar ta dubi momy fuskar ta da murmushi tace """ nayi wajan minti talatin da zuwa dk kuna bacci shiyasa nace bari in barku ku huta.

Sauke ajiyar zuciya momy tace ta kalli hajiya maryam tace "" bari kedai hajiya bamu nan mnyi baccin ba "" .

""kmr ya ? hajiya Maryam ta tambaya tana ƙara gyara zama mamaki ƙarara ya bayyana a fuskar ta, itama momy gyara zama tayi ta kwashe komai ta sanar wa hajiya maryam.

Dariya sosai hajiya Maryam ta dnga yi har da riƙe ciki sannan ta dubi momy tace ""haba ƙawata kina da ni har wani aljani zai dame ki to bari kiga.

Waya hajiya maryam ta ɗakki ta fara kiran wata number ba jimawa kuwa aka ɗauka da sallama hajiya Maryam ta fara mgana da cewa "" yawwa malam wllh dama aljanu ne
End Ads