amin ya Allah nagode ra'isa, da kika ziyarar ce ni ma nagode wallahi,
lah bakomai Jin hayaniyar kawata, jin hayaniyar yarabawa tayi tace Bara na fita na gani meke faruwa...,
halimatu ta dauki mayafinta ta fita, turusss tayi ganin an kawo umma ko cikakken numfashi bata yi, da sauri ta karasa inda take tasa kuka ta shiga girgiza ta, ajiye mata ita sukai suka tafi, ra'isa ce ta temaka mata suka fitar da ita suka sata a mota, zulfa'u da ita suka zauna a baya tare da umma, kuka haleematu take batasan inda zata sa kanta ba taji dadi har suka isa asibiti, cikin sauri haleema tace ra'isa meya kika kai mu privete asibiti? kinsan fa bamu da halin biyan kudin da zasu cajemu,
juyowa tayi tace yanzu umma temakon gaggawa take bugata, tana buƙatar inda za a kula da ita, idan kuma muka kai ta asibitin gwamnati gaskiya sai an dade kafin su fara bata wani temako, wannan asibitin na bahaushe ne kuma be sa kudi dayawa ba.. sannan sai ya gama maka komai zai maka bill ka biya shi...,
kai kurum ta gyada alamar ta gamsu, harabar asibitin suka shiga aka fito da ita, da sauri nurse suka kamata suka sata a wani gado suna tura ta zuwa dakin bada taimakon gaggawa, inda su kuma suka tsaya daga baya, ra'isa tayi musu sallah ita zata wuce, godiya sukai mata ta tafi, wata nurse ta fito tana waya tana cewa tana bukatar taimakon likita cikin gaggawa, saboda har yanzu bata farfado ba ta fada cikin harshen turanci,
saurarawa tayi jin abin da zai ce sannan ta kashe wayar, kallon bangaren dasu haleema suke da zulfau suke tayi cikin kwantar da hankali tace, ku kwantar da hankalinku likitan yana nan zuwa nan bada jimawa ba,
kai kurum halee ta ɗaga mata cike da damuwa, shiga nurse din tayi zuwa lokacin har sun sakawa umma oxygen,
Cikin nutsuwa yake taku har ya iso kofar emergency room din, zulfa'u ce ta ɗago kanta ta dunguri haleematu dake ta faman kuka, dagowa tayi da sauri suka matsa, dogo dashi ingarman namiji ne fari tas, hutu da jindadi ya zauna mai, ko kallon inda suke beyi ba ya shiga dakin..
Zulfa'u ce tace "jar uban.. yau ake yin ta, halee kinga abin da na gani kuwa? irin wannan mijin nake fatan samu....,
wani kallo halee tayi mata lokacin ta sausauta kukan da take, kallonta tayi ta lumshe ido,
ba'a ɗauki wani lokaci ba aka fito da umma, da sauri suka bisu har dakin da suka shiga suka kwantar da ita, ɗaya daga cikin nurse din ta dubi zulfa'u tace, likita yace daya daga cikinku wata ta sameshi office,
da sauri halee tace muje, nurse na gaba tana binta abaya har office dinsa, wani irin faɗuwa gabanta yake, baƙinta dauke da sallama ta shiga, fita nurse din data rakota tayi, har ta shiga bata ga alamun ya amsa mata sallama ba sannan be dago ba, sai danna laptop yake cikin kwanciyar hankali tamkar besan da zuwan mutum a office din ba, cikin fargaba tace " doctor.....,
ɗagowa yayi ya jefeta da wani kallon tsana, domin ya gane zulfa'u budurwar sa'id ce abokinsa, da alama su suka jefa mahaifiyarsu cikin wannan halin, glass dinsa ya zare sannan yace" ke ba'a koya miki tarbiya bane ko kuwa tarbiyyar ce bakya dauka? kin wani tsaya mun akai...koda yake mutanan da suka jefa mahaifiyar su cikin mugun hali menene ma baza su iya aikatawa ba....,
sosai tayi mamakin jin hausar sa tar, ga kuma gasa mata magana da yake, cikin tashin hankali tace dan Allah doctor meke damun ummana....?,
taɓe baki yayi ya miko mata takarda yace " mace me daraja suturta jikinta take, ba ta rika rabawa gadangarun bariki jikinta ba, halinda kuka jefa rayuwar ku ya janyowa mahaifiyar ku ciwon zuciya, har yana barazana ga rayuwarta, saboda ya isa haka a dena karuwanci haka nan,
toshe kunnewanta tayi hawaye na zubowa a idanuwanta, bakinta na rawa sai dai ta kasa karyata maganarsa, amsar takardar tayi ta fita ta shiga dakin ta zauna, amsar takardar zulfa'u tayi tace " wannan fa....,
ba tare da ta kalleta ba tace maganin da za'a siyo ne.
zulfa'u tace tab ni wallahi bani da ko sisi.
haleematu tace balle kuma ni,
shiru sukai dukkan su suna tunanin mafita sai sukaji an turo kofar, da sauri suka kalli kofar shine ya shigo, yayi sallama zulfa'u ce ta amsa, kallon su yayi tare da watsa musu harara yace kun bata maganin ta sha?
da sauri suka kalli juna, da kyar halee ta iya cewa yanzu nake shirin tafiya na siyo,
kunsan irin amfanin da magungunan nan suke dashi ga rayuwarta kuwa? na lura baku damu da lafiyar baiwar Allah nan ba, da alama so kuke ku karasa ta
tashi haleematu tayi ta ratsa ta bayansa ta fita, zulfa'u ce tace kai hakuri doctor, wallahi yanzu muke shirin tafiya siyowa, amma ga halee nan zata siyo...,
fita yayi bece mata komai ba, tunda haleematou ta fita bata san inda take jefe kafarta ba, iya nema tayi neman kudin ta rasa, kantin sunday da taje sai washe baki yake, guri ta samu ta zauna ta karanto mai matsalarta, murmushi yayi yana lashe baki kamar wani maye, yace badamuwa bani kayan kudi na baki....,
tashi tayi tana kuka tace " wallahi dana kwanta da arne gwara na kwanta da musulmi, idan ma bada kan nawa zanyi...,
banza yayi mata yaci gaba da shan lemonsa da biredi, tun ƙarfe 2 ta fita ba ita ta dawo asibiti ba sai shida, karo suka ci yana ƙoƙarin fita ita kuma ta shigo, da sauri ta matsa hawaye duk ya bushe a fuskarta bakinta ma ya bushe, ƙasa tayi da idonta kwalla ta cika shi, wucewa tayi tana shiga taga aunty zulfau na zaune ta zuba uban ta gumi, dagowa tayi tace halee kin samo?
tayi shuru sai hawaye, tace Wallahi duk inda kike tunani naje ban samo ba
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un gashi yanzu ya ƙara gwada ta tare da yi mata scanning sai an mata aiki miliyan ɗaya
zaro ido tayi tace " wayyo Allah Allah ka zama gatan mu...,
tashi zulfau tayi tace" halee ba mu ga ta zama ba muje gun doctor din gobe ake so ayi aikin...,
binta tayi a baya har office dinsa saidai baya nan jiransa sukai yi halee ta jingina da bango turus yayi ganin su cikin hade rai yace " ku matsa mini zan buɗe office ...Dina,
ba musu zulfa'u ta matsa mai shiga yayi bin yasan sa sukai suka zauna akan kujera zulfau tace "
doctor neman alfarma muka zo yi, wallahi mun buga mun buga ko rabin kuɗin nan bamu samu ba, DAN Allah ko zaka iyayi mata bashi, ko share share ne haleema tayi maka a asibitin nan har ta gama biyan kuɗin umma...,
Shiru yayi yana tunani can yace bani da bukatar ɗaukan ma'aikata, amma zan taimakeku saidai akwai sharadi, sharadin kuma contract ne na aure, za muyi aure saboda mahaifina, wacce nake so tana karatu a UK kuma sai ta gama za muyi aure, zaki dinga kula da mahaifiyata da duk wasu aikace-aikace na gidan, wannan aikin kaɗai zaki yi mun zuwa nan da wata 12, shekara daya kenan kafin jalila ta dawo muyi aure,
amma bayan shi ba komai, kar kiyi tunanin kuma ke din matatace a a zaki zauna ne a matsayin baiwa, saboda bazan iya ma'amalla da mazinaciya ba fasika....,
da sauri zulfa'u ta kalli haleema domin jin me zata ce, tashi tayi jikinta na rawa ta bar office din, bin bayanta zulfa'u tayi har suka koma dakin da ummah ke kwance, kuka Haleema ta sa ta kifa kanta a ƙarfe gadon da umma ke kwance, ji tayi an shafa kanta da sauri ta dago, cikin murya irin ta marasa lafiya umma tace haleema me yace muku.?,
kafin tayi magana xulfau ta riga ta faɗa mata komai, sai dai ta boye mata auran contract ne,
zulfa'u idan ita bata da hankali kema baki dashi? haleema ina zaki samo wannan kuɗin? bana fatan ki faɗa mummunar hanya dan haka zulfa'u kar ya fasa, maza kuje ku ce kun amince,
ko dan umma ta rayu ta yadda zata sa daukar da rayuwarta, tunda ta taso take dawainiya da ita bata san kowa ba bata san dadin uba ba, ita kaɗai ta sani to ta zaɓi ta rayu ita ta mutu, tashi tayi xulfa'u ta rike hannun ta suka koma office din daktan, a wannan karon sun tarar da abokin sa sai hira suke, gaisawa sukayi Faisal yace Bara na dan baku waje ko,
ba tare daya kalli su ba yace" noo zauna ba private issue bane...,
zama yayi yayinda su zulfa'u duk sun muzanta, cikin rawar murya tace mun amince....,
takarda ya dauko yayi rubutu ya miƙawa Faisal shima ya saka hannu, sannan Faisal ya dawo mai da ita, wani kallo yayiwa Faisal din batare da yayi magana ba, miko musu yayi ba tare da sun karanta ba suka saka hannu, yace baku karanta ba ko baku iya karatu bane?,
Cikin tsoransa haleema ta kalli zulfa'u, domin iya karta primary, taso ta cigaba karatun ya ki yiwuwa umma takwanta rashin lafiya, shine dalilin fara aikinta, to gara ita ma akan zulfa'u da batayi ko primary din ba, ido ta kurawa rubutun cikin sanyin murya kamar koda yaushe tace" ni Sufyan Yusuf matawalle zan yiwa A'isha aiki akan naira miliyan daya bashi, da zumar yarta zata biyani ta hanyar yimin aiki na tsawon shekara ɗaya, ba tare da hutawa ba ko zuwa ganin gida,
yace madallah kuna iya tafiya, bayan sun fitane faisal ya kalle shi yace haba Sufyan, tunda har kasan basu dashi me zai sa kayi haka? kalli yarinyar nan daga gani basu dashi, gwara ma dayar ba alamun babu a tare da ita jibi kayan jikinta, tunda har kasan ba sonta kake ba be kamata ka aure ta ba....,
daktan ya dan hassala da maganganun faisal yace, waccan da ka gani karuwar sa'id ce, da alama ya da kanwa ne, kar kai mamakin itama kanwar haka take, da ace mutanan kirkine baza su yadda da wannan contract din ba, duk hanyar da zasu subi zasu bi suga sun samo kudin, idan ka lura basu da dangi ne yanzu haka an gaji da halinsu, shiyasa ka aka sakar musu ragamar komai
faisal yace kada kace haka sufyan, mu dinga kyautatawa dan adam zato, idan kasan waccan karuwa ce ita wannan da baka santa ba kuma baka taɓa ganinta ba fa? Ubangiji yana saɓa halaye, dan wannan bayaji suna tare ba hakan yana nufin shima bayaji bane, yace amma kasan abokin barawo barawone ko? ya faɗa yana rubuce-rubucen sa.
koda suka koma wajen ummah duniyar tunani ta lula, da alama dai yasan zulfa'u kam, ta kalli zulfau tace anti zulfa'u kinsan shi ne?
ajiyar zuciya ta sauke tace" sai yanzu na gane shi abokin Sa'id ne saurayina, amma wallahi yanzu ma mun rabu, da ace muna tare da tuni kudin nan shi zan tambaya...bamu taba haduwa dashi ba sai dai kamar ina ganin hoton daktan a wayarsa,
dan motsi umma tayi da sauri haleema ta taso tare da mata sannu,
dakyar ummah ta amsa da yauwwa,
washe gari suna zaune sukaji an turo kofa, bata ɗago ba jin kamshin turaran sa tasan shine, shida wata nurse suka shigo ta takure jikin bango tayi kasa da kanta, kallon ta zulfau tayi tace " halee zan fita zuwa gobe zan dawo..,
cikin sanyin murya da tafi ta ko yaushe sanyi tace" to nagode Allah ya saka da alkairi...,
ta fita taja musu kofa a kuma daidai lokacin ne wani nurse namiji ya shigo ya fara tambayar umma ya jikin nata, ta amsa masa da sauki, duk abin daya tambayeta tana bashi amsa gameda da yanda takeji, fita yayi nurse din tare da mata fatan samun sauki nan kurkusa.
UNITED KINGDOM
Ƙwance take a kan wani makeken gado, wata baturiya ce ta fito daga toilet ba kaya a jikinta, hawa gadon tayi ta kwanta tana shafa jikin jalila, itama ta fara mayar mata da martani, data farajin ta hau kan network gaba daya ta birkice, babban burin ta taji sun manne da juna, ware kafarta tayi tana sarrafa mata na'urarta, ai kuwa sakonni ta ko ina suka fara zuwa mata tana jefa kanta baya cikin shan yaji, bayan wani lokaci suka dawo hayyacin su, wayar jalila ta fara ringing da sauri ta daga dan tasan wanda zai kirata a wannan lokacin, Sufyan ne bai huce ba, kwanciya tayi akan cinyar baturiyar tare da ɗaga wayar tace hello sweet, har nayi fushi saboda naga kamar wunin yau ka manta dani...,
murmushi yayi na jindadi saboda aduk lokacin da yaji muryar matar tasa ba ƙaramin farin ciki yake shiga ba, cike da shaukinta yace honey kenan, wannan maganar ni ya kamata nayita dan kin watsar dani, bakya nemana idan ba nina nemeki ba, kin san ina da mutukar buƙatar ki a kusa dani, ga Alhaji ya matsa sai nayi aure, to alhamdullahi na samu mafita, nan ya kwashe komai ya fada mata sannan ya ci gaba da cewa, Hajiya ma ta aminta da wannan auran, da shine zamu rufe bakin Alhaji...,
shafa nonuwan victoria tayi tana sarrafa kan, taja wani numfashi tana cewa okay ba damuwa, lokaci nayi zaka saketa kenan ko?
EH kawai yace mata yana mamakin da bata nuna kishinta ba, kenan shi kaɗai yake haukansa ko me? kawar da zancen yayi yasan jalila na masifar sonsa
dadin daya dan fara kwasarta ne yasa tace To Allah ya kai mu amma idan na dawo sai muyi aurenmu ita kuma ka rabu da ita ko?
sufyan yace dana fi kowa murnar zamowarki matata...,
lokacin victoria ta kama nonuwan jalila tanasha ta dan sha yaji yace yadai matata, murya a kasalance tace ba komai, shi kuwa a tunaninsa tana matsanancin bukatarsa ne, hakan ba karamin motsa shi yayi ba da kara jin kaunarta, kyar suka karasa hirar,
domin cewa tayi ta gaji bacci take buƙata tayi, sallama sukai ya kashe wayarsa yana jin shaukin yarinyar...,
Wannan kenan Lagos
A bangarensu haleematu kuwa, Washe gari da sassafe aka shiga da umma dakin tiyata, aikin be dauki wani lokaci ba aka fito da ita, lokacin aunty zulfa'u tazo har da abinci, haleematu taci badan taso ba sai dan batasan taci gaba da zama da yunwa zatayi mata lahani,
sai ƙarfe uku umma ta farfado sukayi murna ganin ba wata matsala, aunty zulfa'u tace umma sannu..?,
kai ta kawai ta gyada mata, haleematu ta tashi ta kira doctor Sufyan, ta dade baƙin office dinsa bata shiga ba, dakyar ta iya kundunbalar murda handle din office din, ta shiga yayi dai-dai da fitowar sa daga toilet yana tsane fuskarsa da wani karamin towel, yatsuna fuska yayi bakinta na rawa tace mai ta farka,
Okay kawai yace ta juya zata fita mayafinta ya fadi, da sauri ta durkusata ɗauka ai kuwa karaf idonsa ya sauka akan nonuwanta, yaja tsaki ita kam da sauri ta dauki mayafinta ta rufe jikinta ta fita,
har ya fito ya rufe office din tana tsaye a jikin baranda, a zahiri bawai mutanan da suke shige da fice take kallo ba, a badini kuwa tunani ya yiwa kwakwalwarta yawa, zai shiga dakin kamar ance ya kalli gefensa ya ganta tana sharar hawaye, taɓe baki yayi ya shiga dakin ya duba umma, sannan ya danyi rubuce rubucensa ya duba ɗinkin da a kai mata yaga yana lafiya, shigowa tayi domin a tunaninta ya fita baya asibitin, wasu magunguna ya ware yace karki bata wannan wadannan zata sha, sannan a samo mata indomi ko Black tea tasha kafin a bata maganin...,
Aunty xalfa'u ce ta shigo tana cewa haleema ni yau bazan dade ba, yanzu zan tafi akwai abin da kuke da buƙata...?,
turus tayi ganin doctor Sufyan, matsowa tayi ta mikowa haleematu dubu biyu tace, ni na tafi sai kuma gobe idan na samu damar zuwa.,
ido cike da kwalla haleematu tace mun gode Allah ya saka da alkairi
ya gama abinda zai yi ya fita zulfau ma ba jimawa itama ta fita, haleematu ta tashi ta kalli umma tace na tafi siyo miki indomin, sannan zan biya gida na dauko kayan mu..,
umma tace to Allah ya miki albarka haleematu na, tace amin cikin raunin murya..
kasa tayi da kanta amon Muryar ta na nuna rauninta tace" amin...,
fita tayi ta jawo wa umma kofar, ta fita daga asibitin gabaki ɗaya ta nufi gida,
a hanya ta tsaya wajen mai indomie ta siya musu, ruwan wanka ta hada sannan ta shiga wanka ba jimawa ta fito, ta shirya cikin wata doguwar riga ta material tasa baby hijab, tare da yafa mayafi.
zuba indomin tayi a flask sannan ta dauki yan kayan su da zasu bukata ta fito ta rufe kofar dakin, haka ta fito ba wanda yace mata ya jikin umma? kowa harkan gabansa yake, Sunday ya shigo yana wani hura hanci shida abokinsa suka kalleta suka sheke da dariya,
ba ta nuna tasan da zaman su a gidan ba ta ficewar ta,
A kano kuwa bangarensu jidda sarkin rigima, Daddynta take tambaya yaushe ya faisal zai dawo?
daddy yace jidda sai ya gama aikin da nasa shi zai dawo,
mimi ce tace amma a gidan su uncle yake ko daddy...?,
yace eh yana can,
kallon su mamee tayi cike da farin ciki tana kaunar ahalin nata sosai, rayuwar gidan auranta rayuwa ce me dadi, tashi tayi ta dauke food flask din su mimi da suka dawo makaranta, tace maza ku tashi ku shirya ku wuce islamiyya...,
ɓata rai jidda tayi fuskar nan ba walwala tace " mamee yau mu huta dan Allah...,
mamee tace me?? maza ki tashi ku shirya ta fada tana hararta, mimi ta kalli jidda tace tashi mu shirya mu tafi makaranta..,
noke kafaɗa tayi tana kuka, tsaki taja tabarta a nan dan zata ɓata musu lokaci, wannan halin na jidda ta fara gajiya dashi, koda ta shiga daki wayar ta ce tayi ringing da sauri ta ɗaga tana cewa, Imran tunda nace maka zanyi dabara na fito zanyi, yanzu dai zan san yadda nayi jidda taƙi zuwa makaranta, jin alamar taɓa handle din kofar dakin yasa da sauri ta kashe wayar, mimi ce ta shigo tace aunty lokaci ya kure fa...,
ta watsa mata wata uwar harara tace ai dole kice lokaci ya kure, saboda ke tashinku ake da wuri, ni yanzu zan shirya