lokaci mai tsaye ba y labartamata komai gameda abunda y faru dashi har kawowa yau, mame ta jinjina al'amarin ta maida kallonta ga dije
"Dama na fad'amaki cewa idan Aliyu mijinki ne to zaki aureshi ai, Allah y baku zaman lpy, abunda zance daku shine ku rike gskyar ku, ku zama masu rike sirrin junah, Allah y nuna mana auren lpy"
Duk suka amsa da
"Amin"
Sallama sukai wa mame suka kama hnyn fita, har sun kusa fitah mame ta kira aliyu, Aliyu y koma d'akin
"Aliyu inason kada ka fad'awa mahaipinka ko wani naka ina garin nan, sbd muddin yasani to tabbas ba zai barka ka auri dije ba"
Kai ya d'aga mata
"In shaa Allah mame bazanyi ba"
"Allah yay maka albarka"
Aliyu y amsa da
"Amin"..
Fita yay yayinda ya tarar da dije da shafi'u jingine a jikin motanshi, shima d'in kusa da ita yaje ya tsaya ya dubeita tare da sakar mata wani irin murmushi, maida mashi da murmushin tai.
"To dije ni zan koma bazaki sake ganina ba sea ranar da akace za'a kowamin ke a matsayin mata".
Ido ta rufe, cikin muryan shagwa6a ta furta
"Kanama farawa"?
Murmushi yay
"Ni inama zan iya kauda idona akan kyakyawan fuskan matata, Allah dea y kaimana rai da lpy".
Amsawa sukai da
"amin"
Yay mata sallama ya bud'e mota ya shigah. Kaman kada su rabu da junah amma ya zasuyi? Dole suyi hkuri, hka suka kama hnya suka bar kauyen, dije ta kama hanya tai gidah.
Suna isa a gidan suka Tarar da abbi da ummi xaune jugum a falon, misalin dea2 karfe 1pm.
Zaunawa sukai kan kujera, aliyu y dubie ummi
Ummi ta dubieshi
"An d'aura mata auren"?
Ta fad'a jiki a sanyaye
Kapin aliyu yay magana shafi'u ya zayyanawa ummi ynda akai.
Murna a gurin ummi da abbi abun ba'a cewa komai...
Nana dake tsaye a saman bene take sauraren duk abunda suke fad'a ta jinjina a cikin ranta
"🤔 Dije kuma yar shekara 14, wannan zatayi dad'n halakawa da ita da mijin nata, Allah y kaimu lokacin auren, gaba tsakanina da Aliyu ba yau tke ba kuma bazata kare ba, da aliyu da duk wani jininshi, da duk wani masoyinshi sea naga bayansu"...
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:21 PM] Kausar~Luv: [8/5, 5:34 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((31))
```Bayan sati 2```
A kwana a tashi babu wuya a gurin Allah, Allah ya kaimu lokaci an biya kudin sadakin dije, an kuma had'a kayan lefe naji da gani, aka kai a gidansu dije, abbi da kanshi yay magana da baba akan kada ya damu da kayan daki ko wani kayan amfanin gidah duk shi zai siyawa dije, saboda ya dauketa kaman yarshi daya haifa a cikinshi..
Aliyu y siyawa dije dank'areriyar waya taji da gani, ya kuma koya mata ynda zatai amfani dashi.
Aliyu ne zaune a kan tabarmar d'akin inna, yayinda dije ke zaune gefenshi, wani irin murmushin k'auna suke aikawa junansu.
"Amaryata ynxn saura sati nawa auren"?
Murmushi tai kad'an
"Sati 10 ko"?
"Chaabb kina wasa kenan"
Wayanshi ta hau ruri, koda y duba number d'in wani abokinshi ne mai suna Maher da sukai makaranta tare a KSA, d'auka yay ya fara zuba larabci, dije kafeshi da ido tai, sea bayan dya kammala wayan ya maida kallonshi gareta
"Ya akai ina waya naga sea wani kallona kikeyi"?
Idanunta ta saukar kasa saboda ta d'an ji kunya
"Ashe kana jin larabci hka, amma ya naji larabcin ba irin namu bane"?
Kallonta yay
"Wannan gargaliya kenan, kinsan a KSA nai karatuna tundaga matakin sakandirie har na kammala masters d'ina"
"Lallai kajie d'an balaraben saudiyaa kenan"
Daria sukai dukansu tukkuna ya tashi yay mata sallama y biya gidan mame itama d'in sallama yay mata kapin y kama hnya zuwa gidah..
Yana isa gidan kai tsaye d'akinshi ya zarce ya kwanta kan gado kanshi na kallon sama, waya y dauka ya danna kira, wayan dake hannun dije ta hau ruri, murmushi tai ganin sunan daya bayyana akai tare da daukan wayan ta kara a kunne
"My lion ina fatan ka isa gida lpy? Dan dea ynxn ka isa zuwa gidah"
"Kamar kinsani matata ynxn hka ina kwance kan gado"
Dije murmushi tai
"To yyi my lion sea ka huta ko"?
"Hka za'ayi my queen, amma kinsan me"?
Kai ta girgizah masa kamar wnda ke ganinta, Aliyu ya cigaba da cewa
"Dije "ya "ya nawa zaki haifamin kinsan ina son yara dayawa fa"
Ido ta zaro
"My lion to ba sea naci towu dayawa ba zan haifo maka yaran ba".
Daria aliyu yay sosai harda rike ciki
"Dije mai kike fad'ah haka"?
Gyara zamanta tai
"Hkne mana yaa aliyu, akace idan mace taci towu mai yawa sea ta haifa yara dayawa idan kuma taci kad'an sea ta haifa yan kad'an"
Aliyu murmushi yay
"Dan Allah kideana bani daria hka dije"
"Shikenan ai zaka gani"
Hka sukai sallama da junah, yayinda dije ta bar aliyu da tarin tunani a cikin ranshi, musamman dagewan da tai na cewa idan akaci towu dayawa ake haifan yara dayawa, to badea dije batasan menene aure ba, chaab ashe ko akuy aiki jaa a gabana".
[8/5, 5:34 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((32))
Misalin karfe 9pm na dare, aliyu ne kwance akan kujeran main falo yana hutawah, ummi da abbi ne suka fito dga kuryan gidan, suma kan kujera suka zaunah yayinda aliyu y tashi zaune.
Abbi ne ya fara magana
"To aliyu dama cewa nai tunda kunfara business d'in, kuma naga Allah ya sawa abun albarka, to y kamata ace ynxn ka samu gurin da zaka zauna kai da matarka, saboda ba'a nan tare damu zaka zauna ba, saboda hka ga gida nan bayan layin nan na baka shi wannan mai farin paint".
Gdya Aliyu yay wa abbi tukkuna yace
"Abbi ngd sosai amma ai na siya gidah kusa da nan, na kuma gyarashi, gida 3 ne tskaninmu"
Abbi murmushi yay
"To duk da haka dea wannan gida na baka shi Allah ubangiji ya baku zaman lpy kaida matarka, tunda ka fara boyemin sirrinka dga kai sea umminka"
Daria suka saa dukansu
A kwana a tashi babu wuya ga Allah, Allah ya kaimu ranar wannan buki, bukin da aka jima ana tsumayen yinshi, dama ance komai lokacine da lokacin abu yazo sea kaga anyishi.
Events 2 akai a wannan bukin, dga walima wadda akayi a masallacin juma'an dake kauyen sea kuma dinner wadda yau juma'ah ta kama ranar yinta.
CITY HALL aka kama dmn yin wannan shagalin, manyan mutane sun halarta a wannan buki, nafisa itace ke gyara amarya gurin kwalliya taimata irin kwalliyan yan birni, su shafi'u sune b'angaren ango, hka karfe 8pm ta buga aka fara wannan ciye2 da lashe da d'an kid'a mai taushi.
Haka akai dinner din, manya_manyan mutane sun halarta, hkama abokanan aliyu na saudiyaa suma sunzo, gasu farare tas, ko ina suka gibta anga larabawa sea kallonsu akeyi, akan higher table suka zauna aliyu da khadeejah, sea a ranar aliyu yake k'arewa dije kallo, irin yanda Allah yay mata maxaunah masu d'aukar hankali, kasa kauda idonshi yay a kanta.
Chaan na hango cwt ummi aysha, maman shakur, fido sodangi, maman khdja (Matar dr), pherty, serdeeyer, zarah b_b, asea b aliyu, basmar er lele, Khdy candy, munay, kdeey, miemie, kai da dea sauran su, wai sunzo cin kaza😂, oh ni wad'an nan dea akuy kwad'ayi.
Haka suka kwashe abunci a leda tsakanin sardeeya da pherty har fad'a aka so ayi, fido ce ta shiga tsakaninsu tai wannan rabo dan nikam kausar ina gurin daukar rahoto, hka aka kammala dinner din aka maida amarya da kawayenta gidah.
Bayan sun dawo gidah mame ta same dije ta bata humra da wasu kaya na gyaran jiki ta kuma fad'amata ynda zatai amfani dasu, tare dayi masu addu'ah da fatan alkhairi akan wannan auren.
Washe garin ranar ya kama ranar d'auren aure, a chaan kauyen aka d'aura, aliyu yasha manya kaya harda babbar riga fara tas, komai dea yay fari, kamshin turarenshi kawea ke tashi, na white diamond, kasancewar aliyu baida turaren daya wuceshi, ga su maher, sudais, shuraim, da sauransu duk sunzo, abokananshi yan saudiyaa sunyi 20 wad'an da suka zo, hka aka kammala dauren auren a bisa kudi'n sadaki naira dubu hamsin, aka kammala aka watsie, misalin karfe 8pm aka daukie amarya daga kauyen zuwa cikin garin sokoto, dije kuka kawea takeyi na rabuwa da inna da baba. Hka hausawa suka ce aure yakin mata, dije sea hkuri...
Hka aka sata a mota aka lula da ita a gidan mijinta, aka direta a tsantsarerin gidanta, aka barta akan gado "yan kai amarya kuma suka juyo suka barta ita kad'ai kapin shigowar ango...
[8/5, 5:35 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((33))
Bayan fitarsu banda hawaye babu abinda take zubarwa, aliyu ne da shafi'u a cikin motan shafi'u dea2 lokacin misalin 9pm, shafi'u ya dubie Aliyu
"To ango dan bazance dea kasha mai ba, tashi muje in rakaka tunda an watsie".
Murmushi aliyu yay ya daukie ledan dake hannunshi suka kama hanya shida shafi'u suka shiga gidan da mai gadi y bud'e masu kopah.
Kai tsaye d'akin da aka dire dije suka nufa, suna isa aliyu y rangad'a sallama tare da shiga ciki shida shafi'u, kan gadon aliyu ya zauna, yayinda shafi'u yay tsaye
Addu'ah shafi'u yay masu da nasihohi kapin nan yay masu sallama ya fitah, aliyu tashi yay ya rufo kopa ya dawo, ya cire babbar rigan dayasah, ya zaunah kusa da dije a hnkli yasa hannu ya yaye mayafin data rufa dashi, ya kalleta
"Masha Allah! Matata ta kaina kinyi kyau, tashi muje mui alwala muzo muyi sallah dmn mu godewa Allah"
Babu gardama dije ta tashi ta bishi suka shiga d'an wani guri da aka ke6e a d'akin dn yin alwala, kmn dea gurin nan dake cikin ban d'akin haramin madina, alwalan sukai tukkuna suka dawo, aliyu lion yay masu jagoranci sukai sallah, raka'a 2 bayan sun kammala sallan, ya daukie ledan kazar dayazo dashi ya bude ya ciro, da kanshi ya fara bata, dkyar yasamu ta tsakura kad'an shima din kad'an yaci tukkuna ya maida dubanshi gareta
"Khadeejah!
Ya kira sunanta
A tsorace ta amsa da
"Na'am yaa aliyu"
Murmushi yay kad'an kin gaji kina buqatar ki huta kwanta ki hutah, tashi tai kmn ynda yace ta kwanta ta kudundune da gyalenta. saboda a ranar ana yanayi na sanyi sosai, bata jima ba bacci mai nauyi ya sureta yayinda aliyu ya tashi ya bud'e loca ya ciro abin rufa da kayan bacci ya ajiye akan gadon, hannu yasa ya tallabota a hnkli ya zare gyalen data kudundune dashi, ya fra kokarin cire mata riga, kamn zatai motsi sea ta juya fuskanta gefe, ajiyan zuciya ya saukie ya cigaba da cire mata rigan, abunda yagani yasashi shiga cikin wani yanayi, daurewa yay hka ya balle bra dinta, ya cire ya maida mata da rigan, wadda take iya guiwa ya cire mata zanen, yasa abun rufan ya rufeta, ya kashe wutar d'akin ya fita zuwa falo y kwanta dan bazai iya jure rashinta a tare dashi ba, saboda wani irin matsanancin desire din dake damunshi....
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:22 PM] Kausar~Luv: [8/5, 9:56 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((34))
Ba ita ta tashi ba sea asuba, a hnkli ta fara bud'e idonta, ta tashi ta sauka daga kan gadon ta daukie wayanta ta kunna light, ta nupie hnyr toilet, ganinta da tai da yar karamar riga yasata tsorata tare da rike kwalan rigan dake jikinta
"Na shiga 3 waye y chnza min kayan jikina? Waiyyyo shikenan an ganni🙆🏾😪"
Ta fara kuka tna hawaye, hka ta shiga toilet din tayou alwala ta dawo ta saka zanenta ta daura, ta daukie gyalenta kasancewar babba ne ta yafa ta maida gabanta gabas tai sallah, ta kammala ta tsaya tai addu'ah sosai tukunna ta d'an kishingid'ah.
Shi kuwa aliyu dama a gidah yay sallanshi, bayan y kammala ya koma kan kujera ya kwantah, bayan d'an lokaci ya shigo d'akin a hnkli, dije dake zauneh ta gaisheshi, amsawa yay cikinn far'ah.
Cikin shagwa6a ta tmbyshi
"Yaa aliyu waye y chnza min kayah jikina bayan nai bacci"?
Murmushi yay
"Ni" y bta amsa a takaice
Ido ta rufe sosai kunya ta kamata
"Yaa aliyu mai yasa babu kyau fa"
Ajiyan zuciya ya saukie
"Na deana to tunda matata tace bbu kyau, ynxn dea ki tashi kizo muje kiga gidanki ko"?
Babu gardama ta tashi ta bishi suka zaga gidan, gidan ya had'u sosai, a cikin gidan harda lambun shaqatawa ke akuy wanda aka kawatashi da flowers iri2 da shuke2, a tsakinyashi da gefe2 aka dora kujeru irin dogayen nan sannan a chaan b'angare d'aya akasa grass carpet wnda ya karawa gurin kyau, dakuna 4 ne a cikin d'akin dije, idan aka had'a da falo sun zama biyar, da kitchen dinta da store duk a guri d'aya suke sea gurin da aka d'ora teburin cin abunci, a falo na farko kujerune milk, to a wannan falon komai nashi milk ne, akuy dakin da komai pink ne wani kuma brown, daki 2 aka samata gado, kai gidan dea y had'u masha Allah....
Karfe 8am na bugawa sea ga masu aikin gidan ummi ta aikosu da kyn breakfast, hka sukai breakfast din byn sun kammala aliyu yay wnka yay mta sallama y fitah, bai jima da fita ba yan uwa da abokan arziki suka fara tururuwah a gidan, hka dea ta wuni a ranar tana kar6an baki.
Nafisat kuwa a gidan za'a ce ta wuni, dan ta zaunah ta koyawa dije d'an abubuwa hka kaman aiki da gas cooker, electric yanda zata kunna heater, yanda zatai wnka da shawar duk dea ta nuna mata komai, ta dauko littafin mu koma kitchen ta mika mata 1 to 3, tace ta rika dubawa a ciki zata koyi girki. Haka dea har dare yay mijinta yazo daukanta taiwa dije sallama, ta fita dea2 lokacin shi kuma aliyu ya dawo gidan...
[8/5, 9:57 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((35))
Sallama yay wa nafisa tukkuna ya karasa cikin gidan, koda ya isa kan kujeran falo ya tarar da ita, sanye da hijab tana karatun al_qur'ani suratul maryam.
Kusa da ita yaje ya zauna, ganinshi da tai yasa daa ta takai aya sea ta maida kur'anin ta rufe ta ajiyeshi akan abun dora al_qur'ani ta maida dubanta gareshi
"Yaa ka dawo"?
Kai y d'aga mata, tare da binta da wani irin mayattaccen kalo, murmushi tai masa ta shagwa6e fuskanta dama duk wasu gabobin jikinta
"Yaa haydar tun safe daka fita sea ynxn ka dawo ba dan nafisa ta tsaya ba to sea ka barni ni d'aya"
Hannu yasa y dafa kafad'anta, da sauri ta d'an jaa da baya kad'an, mamaki y kama aliyu amma sea y danneshi a zuciya
"To ke maatar ali ai ni nace ta tsaya mana, inachan gurin business dinmu, yau za'a kawomana kaya dga Dubai shiyasa na jima hka amma aliyu yana baiwa masoyiyayrshi hkuri, dftn tayi"?
Kai ta d'aga masa ta tashi tace
"Bara in dauko maka abunci ko"?
Tashi tai ta miqe hanya
Hannunta aliyu ya janyou ta fad'a jikinshi, gashin kanta ya rufe mata fuska, a hnkli yasa hannu ya fara yaye gashin, jikinshi na wani irin tsam, da azama tai maza ta miqe, cikin rawar murya ta hau yin magana
"Em yaa aliyu abunci ne zan dauko maka"
Kai y dga mata alamar to, da sauri2 tabi ta gabanshi ta wuce duk da tana da hijab, mazaunanta sea juyawa sukeyi, wani irin nishin wahala ya saki kapin ya zaunah.
Ku'la ta dauko da faranti da cokalin zuba abunci ta dawo ta zuba masa a farantin, a kasa ya sauka dan a gajiye yake ko kan dinning table din bazea iya hawa ba, jallop din shinkafa ce da kayan lambu a cikinta da naman rago, ummi ce ta aiko masu da wannan, kad'an ya tsakuri abuncin ya tashi yay toilet ya watsa ruwah, ya chnza kaya zuwa singlet da wando brown iya guiwanshi ya fesa turaren white diamond, gaba d'aya dakin ko ina ya dau kamshi, fitowa yay ya tarar da ita zaune a falon tana kallie2, kusa da ita yaje ya zaunah.
"Khadeejah bacci zakiyi ne"?
Kai ta girgizah masa, tashi itama tai ta shiga toilet din ta watsa ruwa ta fitoh, ta daura d'an towel wnda yake iya cinyarta, ta fitoh, gashin kanta duk y barbazu a bayanta kasancewar batai kitso ba, had'in humran da mame ta bata ta dauko ta fara murzawa a jikin fatarta, ta baya taji an rungumeta tsam, hkn yasa taja ta tsaya, kanshi y d'ora a bayanta ya fara shakar daddad'ar kamshin jikinta, idanunta ta lumshe kapin ta fara magana cikin shagwa6a
"Yaa aliyu meye hka dan Allah"?
Kallonta yay da idanunshi da suka kankance
"Matata ni bkomai zan maki ba"
"Uhm to nidea ka deana ta6ani bana so"
Juyuwa da ita yay, suka fuskanci juna ita dashi, kyakyawar sumba ya kaimata a kumatunta, yasa hannunshi y murxa mataunar abuncinta, wani iri taji daban wanda yasa taja da baya tai kan gado ta k'ara kankamie towel din jikintah, binta yay kan gadon shima, yana kallonta ido a rufe.
Bakinta ya kama ya fara tsotsawa, duk kokarinta na ganin ta kufce ta kasah, kukan hawaye ta farayi wnda hkn yay sanadiyar dakatarwarshi ya tsaya yna maida numfashi, gaba d'aya ga6o6in jikinshi sun mutu, babu abinda yake buqata a tare dashi inba dije ba, binta da yay da wani irin mayattaccen kallo..
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:22 PM] Kausar~Luv: [8/6, 9:42 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((36))