kankantar shekarunta sosai ake kaita gurun manya manya malamai tama suna sanarda ita menene aure dakuma hakokinshi, biki yazagaye ko,ina afadin kasar harma da wajenta dan Abu BBC news yakai wan asanar da abokanshi nanesa kasan BBC badai cika alkawariba dakuma girmama costormas ba. Ansha biki akakai amarya gidanta dare dayin alkawari awajen zaikata dumin tayi karatu banda kuma kwararrun malaman addini dana boko daya dauko mata, yau satinsu daya da aure dan haka zasuji gida domin duba Abu dakuma mami da Khadija ahanyarsu tatafiya Yusuf ya hango mom dinshi abakin wata bolah sai cinkashi takeyi aikuwa ya tsaida motar yafito itama zarah tatake mashi suka fito yayiwajen bilar yana kiran mom cikin kuka tataso tayo inda yake aitana kusa zuwa wajen shi saitayi titi take wata mota tamaketa tataketa wata gigitacciyar kara yaji yana juyawa yaga wata katuwar motace ta marka deta yayi da naga tayi daga-daga Wanda bazaka iya tantamce maceceba ko namiji,Yusuf yakarasa wajen yadinga kuka yasa aka kwasheta akasamu likafani akatatare namanta aciki aka yayafa ruwa aka kaita makabarta wajen, Yusuf yayi mata addua taneman gafara sannan suka dauki hanya jiki asalube sukaje gidan Abu ananne suke gayamasa bace komiba yace Allah yasa mudace wannan kenan.
Zarah watan ta daya tasamu ciki aikuwa zukaga murna wajen Abu da Khadija da kuma mahaifinta sai kuma mami kakarta, "wayaga Yusuf zai zama mahaifi inji zarah tafada tana dariya," "eh din yaranki yafada shima yana dariya", ai
na isa ne ko ban isa bah kiga tsiya, bakinta takama tace to ai shikenan inji zarah Allah yakawo dan Yusuf din lafiya mugani.
Alhamdulillah Nan nakawo karshen wannan littafi mesuna WACE CE ƳAR DAJI
Kuskuren danayi Allah yayafemin abun da nafada kuma nafadakarwa yabawa mutane ikon gerawah nagode
yace Allah yasa mudace wannan kenan. Zarah watanta daya tasamu ciki aikuwa zukaga murna wajen Abu da Khadija dakuma mahaifinta sai kuma mami kakarta, wayaga Yusuf zaizama mahaifi inji zarah tafada tana dariya, eh din yaranki yafada shima yana dariya, aina isane ko ban isabah kiga tsiya, bakinta takama tace to aishikenan inji zarah Allah yakawo dan Yusuf din lafiya mugani.
Alhamdulillah Nan nakawo karshen wannan littafi mesuna WACE CE ƳAR DAJI
Kuskuren danayi Allah yayafemin abun da nafada kuma nafadakarwa yabawa mutane ikon gerawah nagode