x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 3 - WACE CE ƳAR DAJI

  • 6001 words
  • 9000 words
  • Out of 12374 words

Category: Romance Story +18

Views 96

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
zarah sosai ake sha,ani, zarah tanasan Yusuf sosai dan yayi mata duk da kankantar shekarunta sosai ake kaita gurun manya manya malamai tama suna sanarda ita menene aure dakuma hakokinshi, biki yazagaye ko,ina afadin kasar harma da wajenta dan Abu BBC news yakai wan asanar da abokanshi nanesa kasan BBC badai cika alkawariba dakuma girmama costormas ba. Ansha biki akakai amarya gidanta dare dayin alkawari awajen zaikata dumin tayi karatu banda kuma kwararrun malaman addini dana boko daya dauko mata, yau satinsu daya da aure dan haka zasuji gida domin duba Abu dakuma mami da Khadija ahanyarsu tatafiya Yusuf ya hango mom dinshi abakin wata bolah sai cinkashi takeyi aikuwa ya tsaida motar yafito itama zarah tatake mashi suka fito yayiwajen bilar yana kiran mom cikin kuka tataso tayo inda yake aitana kusa zuwa wajen shi saitayi titi take wata mota tamaketa tataketa wata gigitacciyar kara yaji yana juyawa yaga wata katuwar motace ta maketa yayi daga daga Wanda bazaka iya tantamce maceceba ko namiji,Yusuf yakarasa wajen yadinga kuka yasa aka kwasheta akasamu likafani akatatare namanta aciki aka yayafa ruwa aka kaita makabarta wajen, Yusuf yayi mata addua taneman gafara sannan suka dauki hanya jiki asalube sukaje gidan Abu ananne suke gayamasa bace WACECENI

written by Fatima alaramma alaramma

Bismillahi,rahamanurrahim Book one

Yau ma kamar kullum, ahankali nafara bude idona dan ganin aina nake cikin nutsuwa nabude idona ban saukeshi ako inaba sai awata katuwar bishiya, danake kasanta wadda yawan reshanta yacika gaba da bayan ta cikin, dimaucewa nameke zaune tare dakafe wajen da idanuna, da jin Allah ne Wanda ba kowa kuma bakomai acikinshi face manyan duwatsu da kuma manya manyan bishiyu, tun danake bantaba ganin gigitaccen daji maiduhu irinshi ba take idanuna sukacika da hawaye na tausayin kaina, wannan wacce irin kaddara ce nake cikinta ni sabrah, tasha kuka sosai sannan tamike daga kasan bishiyar tafara tafiya ahankali gakuma tsoro dayake mamaye azuciyarta, ta kasan bishiyun takebi har tafita, kasan wannan bishiya tashiga wata, daidai wata katuwar bishiya ta tsaya chak sakamakon wani matsi da takejih acikin bishiyar nantake jikinta yahau tsuma cikinta yahau kugi gumi yafara ketumata tako'ina ta kuma kasa ko motsawah, ahankali taga gefen bishiyar dake gabanta wani katan kogo nabishiya ta kurawa wajen idanu dangani takeyi kamar daga cikin bishiyar motsin yake fitowa aikuwa cikin nutsuwa na hango wata matashiyar yarin ya tana fitowa daga kogon cikin tsoro take kallan yarin yar dan ganinake tamkar ba mutum bace dama za,asamu dan Adam awannan dajin gaskiya banyardaba, sosai nake kallan yarin yar har takarasa bakin wata bishiyar nan ma hankalina yakara tashi dan wata mata nagani azaune abakin wata bishiyar yarin yar nagani tatsugunna agaban matar ta dauki hannunta tana tayimata wani abun batajima tanayimata ba nagatamiki tabi wata bayan bishiya ahankali na karaso wajen matar dan ganewa idanuna abinda yake gani daga nesa, sai alokacin ne ma nafahimci matar makauni yace batagani dan harda sanda nagani agefenta, kallo daya zakayiwa matar kasan ba wani cikakken hankaline da itabah gashi kuma duk jikinta dau dace gakuma kanta da yayi kurah wannan kenan, da hanzari nabi bayan wannan yarin ya dana gani inata sauri inabin shatar kafarta harna kai bakin wani katan dutse na hangota zata shiga cikinshi dasauri nakuma binta har tashige kasan dutsen nikuwa ina kaiwa bakin dutsen zanshiga naga wani irin duhu Mara misaltuwa Wanda ko hannu baka iyagani take tsoro yamama yemin zuciya da kuma tuna nunnuka daban daban dasuka shiga zuciyata, amma sbd inasan sanin wacece wannan yarin ya dakuma waccen matar sai kawai wani kwarin gwiya yazumin sai kawai na saka kai na bita nayi tafiya mai nisan ba tare da nasan inda nakesa kaina ba ko kafata kafin daga bisani nafara gani haske kadan kadan, ahankali nafara kallan ko ina acikin dutsen ba komai acikishi sai wasu irin bishiyu masu ban tsoro, ahaka dai har na karaso bakin kogon ananne naga haske yamamaye ko ina sai kuma nafara ganin kyawawan bishiyu masu saka nishadi da farinciki na shagala da kallan bishiyun ne ban auneba naga yarin yar agabana tareda tarin kayan fruit ahan nun ta, take tsoru yacikani jiki na yadauki rawa marata tacika da fitsari saboda irin kallan da yarin yar take min itakuwa yarin yar kallanda takeyi saboda abin da yabata mamaki shine bata taba ganin halitta irin ta taba dama akwai mai irinsu aduniya dama basu kadaine suke rayuwa ba, ni kuma sai alokacin nake kallanta sosai yarin yace karama wadda bazata wuce shekara goma sha biyu ba amma kyakkyawar gaske ce tahadu tako ina duk da kan kantar shekarunta amma behana fito da kyau din taba sai dai babu wata suttura ajikinta saita ganyayakin bishiya Wanda susuka zamemata sutturah, ahankali ta kara matsowa inda nake tare da daga hannunta zata shafamin fuska nan ne hankalina ya dauke nakasa gane komi, itakuwa yarin ya kawai nemata tayi tasara dan wa'yanda suka kawoni sun dauke ni, ita kuwa yarin ya girgiza kai kawai tayi tacigaba da tafiya amma aranta lamarin yabata mamaki, to wacce wannan yarin ya? Kuma waccen matar? Meyasa bata gani? Menene ya kawo su wannan dajin? Shin mutanene su? Meyasa basa magana? Wane yake kawo sabrah dajin? Wane ya dauke ta? saboda me zai dauke ta? Dan amsa wadannan tan bayuyi kubiyuni kuji yadda zata kaya Ahankali taci gaba da tafiyar ta harta karaso bakin bishiyar wadda tazame musa tamkar daki tashiga bata jimaba tafito tare da wannan matar tariko hannunta ta kawota bakin bishiyar tazaunar da ita sannan ta koma dakin ta dauko wannan fruit din tasoma bata abaki tanaci cikin nutsuwa daga Baya can kawai wannan mata tafashe da kuka mai abin tausayi takuma taune harshenta take Jini yafara zuba sosai, yarin yar nagani ta zubamata idanu tana kallanta saboda idan da sabo tasaba ganin kullum idan tana bata abinci saitayi wannan kukan nan tsananin kukanne yasanya idanunta suka dena gani amman kullun idan yarin yarnan tatanbayeta dalilin bansabajin sai tace nimadin bansan maiyasa nake kukaba, kuma akoda yaushe yarin yar takan tanbayi wannan matar tace "wai wacceni"? Kuma kema "wacce awajena"? Amma amsar daya ce akullum nima bansaniba abinda matar take gayamata ke nan ,acikin kowanne karshen wata na ranar Friday hanka linta yakan iya dawowa jikinta har tayiwa yarin yar magana amma daga ranar ta wuce tofa shikenan babu magana sai dai sudinga yin magana ta hannayensu, sai da tayi mai isarta sannan tayijn shiru itakuwa yarin yar ta tashi ta dauko maganin da take sakawa matar tazo tabude bakinnata tasaka mata sannan ta mike takoma gefenta itama taci fruit sannan ta dawo takwanta akan cinyar wannan matar. tayi shiru tana tunanin abinda ya faru jiyah wannan kenan. Katafaran falo nashigo Wanda yaji kayan alatu acikinshi ba karamar tafiya naciba a falon kafin inkaraso inda wata lafiyayyar hajiya ke zaune ba Karya, taci wani arnen lace sarka da dan kunnan da agogon hannunta duk na diamond ne takalmin dake kafar tama anyimai ado da diamond din harta gilas din idon ta, sai zuba uban kamshi ta keyi tana latsa wayar ta ahankali gefe wasu mutane ne azaune sun baibaye ta duk kan nunsu kan su akasa yake suna dan fifitata ahankali, daga gani batan baya wannan gidan, gidan mulkine dakuma sarauta amma gidan ya hadu ba karya, yauma kamar kullum Yusuf ne yashigo agigice da alama daga barci ya tashi yafadu falon ahauka ce bai tsaya ko inaba sai kan cinyar wannan hajjiya yakuma fashe mata da kuka, dago watayi tace wa wadannan bayinnata kutashi kuje aikuwa take suka fuce, shikuwa Yusuf din kara kukan yayi yace mom why why me yasa mom, dagowa tayi tana kallansa cin nutsuwa Yusuf nagaji da lamarinka ya kake so nayi kasan zan iya komi akanka Dan Allah kafadamin meke damunka yau kimanin wata daya kenan agigice kake tashi daga barci kadinga fadamin irin wannan magan ganun anya ba aljanune suka fara taba kaba, alokacin ne Yusuf ya dago jajayen idanunsa yafara magana mom kinyi abinda baki kyau taba mom meyasa kika aikata hakan mom kinsan wanne haline take ciki kawai dan duniya haba mom yana kaiwa nan yakara fashewa da wani kukan tamkar karamin yaro, me kake nufi Yusuf menene abun da kake nufi ban fahim ce kaba pls mom karki nuna baki gane ba nasan kinsan mena kenufi amma kike nuna kamar baki sani ba, mom wllh kiji tsoran Allah wllh baki yiwa mama Fatima adalci ba duk abin da tayi maki aduniya ko maki yinta ba zaiyi mata haka ba dan Allah mama ki warware abindaba ika aikata haba mom, kara fashewa yayi da kukan wannan wacce irin rayuwa ce mom kika dauka, nasani Allah yayi Khadija ba matata bace kuma har yanzun inasan yar uwata dan Allah mom kasa karasawa yayi saboda tsabar kuka da bakin ciki, ya kuma daura da cewa sannan kika saka mutane suka manta da lamarinta suka manta da anhalicce ta aduniya hatta yan uwanta da mijinta hatta mahaifinta ba kyatunanin cikin dake jikinta, wani banzan kallo ta watsamai sannan ta dura da cewa Yusuf anyakuwa baka hauka ce ba wai akan wa kake magana ban gane bah wacce kuma Khadija Yusuf dama kanada wata yar uwa, wadda kaso aura aka hanaka to yaushe ma ka isa auren shika runka nawa kwata kwata me ka tara aduniya meka ke dashi wanda nida kai zamu rayu dashi haba Yusuf ya kakeso kazama sha sha sha ne to ni dai bari in tashi in baka guri dan naga baka da lafiya, shi kuwa kallan mom tashi ya keyi da tsananin mamaki, mom tana nufin bata gane meya ke nufiba kodai target ne dan ta shashantar da zan can ne amma indai haka ne mom dinshi ta zama makirar mace wadda shai dan yake buga mata ganga, lalai shi zai San yadda zayyi domin ceto Khadija daga halin da take ciki wannan kenan. Zau ne take kusa da wannan mata ta zuba mata idanu tana ganin tsan tsar kamar su da wannan mata kamar har ta bace, ga kuma wani tsan tsar tausayi ta da Allah ya dura mata batan San ganin wani Abu yasa meta ko yana cutar da ita, Kuma ako da yau she babban abin da yake daga mata hankali shine kukan da wannan mata take yi duk da har yanzun bata San wace agare ta ba, kamar daga sama taji kalaman wannan matar suna dakar kunnan ta my blood tafara lalube ahankali dama ako da yaushe idan tadawo hayya cinta abinda take fadi kenan sai kuma kuka Mara iyaka, ahankali ta kara matso wa kusa da ita ta kama han nun ta tahade shi da nafa tafara yi mata rubutu akan hannun kamar yadda tasa ba aikuwa ta rungu meta tace ina sanki my blood ke din jinina ce nice mahaifi yarki 'yata take tafashe da kukan ita kuwa bata Masan meta ke fada ba dan ita batasan magana bah idan ba rubutun han nuba, aikuwa da tafahimci hakan tuni tafara yimi ta rubutun ahannunta aikuwa tashiga fahimta sosai alokacin ne tasan wannan itace mahaifiyar ta amma bata gane komi daga wannan bah wannan kenan. Ban garen Yusuf fita yayi zuwa dakin shi yayi wanka bayan yagama kukan sa sannan ya zuba ran tsartsiyar shadda mai kyau da tsada sannan ya wuce fadar mai marta ba yana shiga fadah suka fara girma mashi suna gaisheshi har kasa yana amsawa tare da sakin fuska kafin ya dangana ga mahaifin na shi cikin girmamawa ya gaidashi sannan yayi mai sannu da fadah, sarkine ya tsura mai idanu kafin yace "dana mai yake damun kane haka", baga daya kasauya yan zun ko abinci cikake bakaci haba my son kafadawa mahaifin ka damuwarka cikin dan basarwa Yusuf ya dago ya kalli mahifin na shi sannan yace Allah Abu babu komi kawai dai sha'anine na rayuwar duniya, aa Yusuf baka saba yimin karyaba, Allah Abu to shikenan tun da kace haka Allah ya shiga lamarin ameen yace sannan yayi shiru yana kallan mahifinna shi, acikin zuciyar shi yake fada yanzun mom abinda kikayi kenan kina tunanin wannan hakkin zai kaiki, mutum da yarike maki danki da Amana amma shine Wanda zaki tarwatsawa farinciki why mom why, hawaye ne suka fuskar shi, gashi kinjefa shi wani yana yi Wanda shikan shi baisan meke damun shiba duk saboda duniya, shikuwa Abu arikice yake kallan dan nashi ya jawo shi jikinshi yace kafada min meke damunka my son kaki kasan nima halin dazan shiga saboda kaki sanarmin wllh bana san ganinka a irin wannan halin, Yusuf rushe wa ya kuma da kuka mara misali dan ya rasama ta inda zaifari Abu kayi hakuri kayafemin Abu na inacikin matsala amma kayimin addua saboda bazan iya gayamaka ba amma ina Neman adduar ka da kuma yimin fatan nasarah, shiru yayi yana jin tausa yinshi har ranshi kafin ya dago dashi yace to shikenan my son insha Allah zan ta yaka ya dago dashi ya gogemai hawa yanshi sannan ya zuba mai idanu ya dago yace Abu bari infita zuwa gidan su Habib to shikenan nan bari akira driver aa Abu zanje da kaina to shikenan Allah ya kiyaye hanya duk abin da su keyi mom najinsu gaba daya hankalinta ya tashi saboda karya fada duk da ko yafadar balallai su tunu komiba hankalin ta be kwanta ba sai da taga Yusuf ya tafi sannan tashige dakinta kai tsaye ta dauko wayarta takira hajiya maryam tana dagawa tace hajjiya ba lafiya meya farune hajjiya suwaiba wallahi Yusuf ne yata mafarkin wannan yarin yar wadda muka salwantar tsawan shekaru goma sha uku gashi yanzun yana gab da tonamin asiri, hajiya maryam tace ke ai bazai iyaba Dan koya fada bayarda zasuyi ba aa inasan adai je a sashi shima yamanta shidin fargaba ne a gare ni, toh shikenan zanje wajen malam din asan yadda za'ayi, to zantura maki da kudi yanzun ki tafi to shikenan, duk abinda takeyi akunnan Abu amma sai dai be fahimci komi ba kawai dai yana saurararta ya shigo dakin da murmushi yace madam kinanan, arazane ta juyu tace mashi eh cikin furjici kallanta yayi yaga bata da nutsuwa ya karasa gabanta yace habba my wife ko na baki tsoru ne tadan daidai ta kanta kafin tace ohhh kabani tsoro ne!, toh sorry, ya fada a takai ce tashi yayi kusa da ita yake tanba yarta ko tasan meyake damun Yusuf tace mai itama bata saniba idan tanba yarce ai shi zata tan baya, Shikuwa Yusuf bai tsaya ko ina ba sai gidan su Habib yayi sa,a kuwa yana nan ya zauna ya kalli abokin nashi sosai ba tare da yace komi ba, Habib ne ya kalle shi yace Yusuf me yake damun Kane haka Habib ina cikin matsalah Dan Allah kabani shawarah ina jinka Yusuf nan take ya bawa Habib labarin komi be boye maiba sosai Habib aminin Yusuf to a makaranta sosai Habib ya yimamaki sosai saboda me mom zata aikata hakan take Habib yashiya suka fita yace yasan yadda zasuyi kai tsaye suka je wajen wani malami suka yimai bayanin komai yajin jina lamarin sosai kafin daga bisani ya dago yace masu insha Allah za,ayi adduoi insha Allah komai zai daidai ta sosai suka bashi kudi sukace ayita sadaka asamu afara dawo da hankalin mutane kanta suka yimai godiya suka tafi sannan suka kara daukan hanyar gidan wani malamin shima suka sanar dashi shima yajinjina sosai nan yatafi cikin gida ya dawo yace masu lallai lamarinku yana da girma amma insha Allah za,atashi tsaye as an yadda za,ayi amma aiki akayi da manyan bakaken aljanu shima kudin ya ajemasa sannan suka fito zuwa gidan, Habib yace kaima kuma kadage da addua Allah yana sane damu zai kawo mafitah wannan kenan. Abu yana fita daga dakinta tamike takara kiran tace akara nisan tata daga inda take aka ce mata angamah wannan taka she wayar tace daga ni sai Yusuf zamuci dukiyarka sadiq dukiyar ka mallakin muce nangaba kadan nakashe ka kaga komi ya dawo namu wannan kenan. Suna zaune ita da mamar ta a bakin ruwa tana yimata wanka bayan ta gama mata tamayar mata da kayanta sannan tayi ita ma bayan ta kammala ta kama hannun mamar tata suwa wani katun lanbu ta zaunar da ita akusa da wani flowers masu kamshi ta zauna agabanta tana taba mata kuma tunda ita ma tana taba mata nata har suna dariya ana ganin hakoran ta suna kuma cin kafan fruit wannan kenan. Hajiya maryam tana karasawa gurin wannan boka cikin wani kasan tsauni sai kuma dakin bukka tace masa ga abinda take tafe da ita yace to shikenan angama ammafa tasani wannan yaro ba za'a iya rufe mai baki ba sai dai tayimai wasu yan dabaru kalar naku na mata to shikenan boka hajiya maryam tafa da ta kuma ce akara nisan tata daga inda take to shikenan bari ma induba yan zun kiganta take ya hau buge bugensa amma yakasa ganin komi aikuwa yace akwai matsala baba amma kice takara kiyayewa dan duk sanda wani yajita tana maganar to fa aranar zata koma mahauka ciya to shikenan tashi kitafi amma zan kara nisan tata daga inda take a yanzun to natafi tafito tatafi, shikuwa boka take yakara buga abubuwansu ya kuma cillata duniya danshi bai taba sanin akwai wata yartaba wannan kenan. Dariya take yi irin tasu ta mahauka ta har kana ganin hakoranta can kuma ta mike zunbur tsaye take idanunta suka canza zuwa bakake takwa Zaburah tazura aguje irin gudun mamaki dinnan tashi yarinyar tayi ta bita tana kiran sunanta tana gudu itamah amma kafin aje ko ina tanemeta tarasa haka tacigaba da tafiya tana kuka tana wata irin kara har dare yayi gashi sunbar dajin dasuke haka ta dane bishiya har gari yawaye, yau kimanin kwana biyu kenan baita ba dalilinta gaba daya yarin yar tashiga tashin hankali mara missali, kamar dai yadda malaman nan sukayi alkawari da su Yusuf sunfara addua sosai ba kama hannun yaro sosai sukeyi tare da almajiransu ko barci basayi, yau tana zau ne abakin bishiyar daga nesa sai tafara ganin wata inuwa na gaba tota tadaga kanta dan ganin wane amma sai taga mahaifiyar ta aikuwa ta tashi dagudu karasa inda take
End Ads