Gidane babban gidan sarauta Ginin tubali an masa kwalliya da hannun magini ,mai ɗauke da zauruka takwas ,da fankacecen tsakargida,da sasuna uku,na waje wajen shine sashen mai martaba sai cikon biyu na matan sarki,.
Inna ABU wacce ta kasance uwargida mai yara biyar duk mata. Babbansu saude tayi aure a Lagos sai saratu a Kaduna ,suwaiba a Cikin garin kano sai cikon biyun Wasila da Rafa'atu sune ƴan mata
Sai kuma Iya Talatu wato amarya mai yara biyu Nuratu da ɗan autan sarki Nuraddeni.
Akwai kyakkyawar zaman lafiya tsakanin zuriar wannan gidan ,ba kishi lafiyar Allah,kullum tare ake cin abinci sannan kowa yana kaunar dan uwansa
Nuratu wanda suke saanni da Rafa'atu gaba-daya ta dade da zama ƴar ɗakin Inna Abu ,kayan sallanta yina dakin Inna Abu tare suke zuwa don haka ɗaiɗaikun sirrin Inna Abu ne bata sani ba ,ta ɗauke ta tamkar aminiya
8pm
Lokacine da sarki yake tara rankatakaf iyalansa ya masu karatun addini In an gama mai tambaya yayi
Yau ma haka ta kasance kowa ya haɗu a baranda da littatafansa harda Iya Talatu Inna Abu ne kaɗai babu ita .
Falfalfal sarki ya fara fallo littafin gabansa ,kafin ya soma shafa gemu yana hamdala
"YAWWA ina Abu?" Nuratune tayi karaf tace "Tana ɗaki taje sallar ishai"
"Maza kirawota wannan darasin da ita ya dace"
Saida abu ta gama laƙaiƙaitan ta ta fito don ta tsani karatun nan na dare.
"Yawwa zauna nan gefene kisa kunni da kyau kowa ma yasa kunne" akace "To"
"Wasallalahu Alal nabiyyil Kareem Amma ba'a da yau BABUN ISTIGIFARI...Babi akan neman gafaran Ubangiji!"
"Shidai tuba yana tabbata ne bisa sharaɗi _Annadamu Ala ma fata_ yin nadama akan abinda ya wuce ,dakuma niyyar bazaka sake aikatawa ba daganan in ka cutar da wani da bakinka ko aikinka sai ka rokeshi ya yafe maka ,sannan kayi ISTIGIFARI Ubangiji ya yafe maka ,kinajina ko abu?"
"Kai mai martaba na gaji wai karatu kake koyawa ko ci mun mutunci kake son yi ? Kai koyarwanka mana ka daina sa sunana"
"Aah nidai bance ga tijaran da kikayiwa Ahmadu a hanya ba,kuma bance kin fita kinje kinci mutuncin mijin Suwaiba ba tareda izinina ba kawai karatu mukeyi"
Ras gabanta ya fadi sai kuma ta fuske tana muzurai haka ya dinga zuba karatu itakuwa sai raba ido takeyi tana tunanin hanyar neman kudi sam bata jinsa ma
Saida akwa kwashi kusan awa biyu kafafun kowa yayi tsami wasu ma sun fara barci duk an gaji an daina fahimta kana,ya ɗago ya kallesu a tsaya anan ko a cigaba?"
Kowa bazai iya cewa ya gaji ba don haka sukace a cigaba
Zabura inna ABU tayi "Kwarankwatsa na gaji a tsaya haka nan ,ke Nuratu zo muje ki kiramun Madam Kareema a waya na kar dare yayi ban sameta ba ,yau sai naci mutuncin Ahmadu da Abu-jafar sai na nuna masu ba sune sa'oina ba uwarsu ce daidai dani "
Taja hannun Nuratu fiii suka shige ɗaki
Kwance zani tayi ta ciro wayarta a lalita "karɓi nan Latso mun karima Madam"
Da sauri ta karba tana murna za'a tuzarta su Ahmed dama taji haushinsa wai bai kulata ba
Sallaman BABA ZULAI Ne ya karaɗa gidan
"Sallamanku dai masu gaida Aminiya kina ina?"
Washe baki inna Abu tayi ta buɗe murya "Maraba lale marhabin SARKIN NOMA da kanki(ta kirata da sunan mijinta) shigo mana"
Tafawa sukayi nan suka sarƙe da hira
"Ke ban baki labari ba ,tafiya Habuja danayi Allah ya hadani da taƙadiran ƴaƴansu ,kinsan me sukayi mun ? Wai na gansu sunata tsalle wai kamfanin MTN tana bada kyautan kudi ,jikina na ɓari na miƙa wayata nace a sa mun lambobin suma su zuba mun ....kinsan Allah suna sa numbobin sai ga ɗari biyar saaaa
Nan na mike na fara rawa ,abun mamaki sai suka fara dariya wai ai bashi suka bani,nan murna ta koma ciki ,ABU kinsan dai yanda na tsani bashin mtn ɗin nan ,don haka da sauri na kwaɗa ma kamfanin kira ,watanan jairar matar ta ɗauka,nan na ce mata
"Ranki ya dade naga an bani bashin dari biyar , Madam don Allah ku kwashe ,bada sanina bane na dannan lambobin kuka turo bashin" kinsan me jairar tace
Kostoma kayi hakry in baka gane abuba ka ringa kiran numbobin agajin mu don karin bayani "
Ai bansan sanda naja tsaki ba na hau surfa mata bala'i "to wallahi zaku sani,ɗari biyun baya ma da kuka bani haka kuka sa duk na urunce da kyar na biya,yanzu kun lafto mun 500₦ bayan kunsan bashi da ruwa kuke badawa ko ,zaku sani Kwarankwatsa ban biya"
Fashewa da dariya ABU tayi "hhh komfuwutan kike tsiya da ita ? A banza man kare to ya kuka ƙare?"
"Kashe wayar nayi,ai batasan ƙaryan mugunta ba kiran mutane nikeyi muyi ta hira a cinya kudin ƴan asara bazan biya ba dai"
Waigawa ABU tayi ta kalli Nuratu dake gefe tana dariya "Ke kiramun kariman mana ko sai tayi barci?"
Zulai waro ido tayi "yawwa maganan karuwa fa nazo dashi wallahi Nomau ma baisan na fito ba ,ke Nuratu bamu waje"
Tana fita suka manne suka fara ƙusƙus
Abun Alkhairi nazo maki dashi,akwai kasada amma akwai riba ga samu yanzun nan sai ki kuɗance"
"Menene wa zamuje mu zane a bamu kuɗi?"
Zaro penis (Bura) na roba da pant mai haɗe da gadil tayi a jakan hannunta
"Kinga wannan shi ake kira da gadil shi yake flatning tummy....kiga rusheshiyar mace da ƙaton tumbi amma tana sakashi sai ta tsuke ta dawo ƴar yarinya ,matan birni sunyi nesa wajen sai dasu ,wannan kuma..." Ta daga Buran
"Hmmm baa magana bazakisan amfaninsa ba amma su matan Alhazan sunsan aikinsa ,wallahi daga zuwana Habuja karkiga camaman da nayi na kalmaso kudina na dawo ,shine fa nace wannan abun alkhairin bazan samu in cinye Ni kadai ba sai na gayyaci ƙawata ko ya kikace ?"
"Zulai wannan ai kayan karuwai ne ina Ni matan sarki ina wannan harka?"
"Baga Nuratu ba sai ki hadani da ita ki zuba mata,su da kayan maganin mata irinsu karya gado ,kwallin me gida idonka idona ta soma zaga maki dashi akwai fa Alkhairi yanzu zaki siya gidaje da gonaki in kinyi karfi mu fara safaransu gari gari"
"Hmmm zulai mu bar maganar nan ba mai yiwuwa bane ....ke Nuratu zo kiramun Madam kariman mana!"(Ta ƙwalla ma Nuratu kira daga waje)
BEGINNING OF DESTINY
Ashe shine mafarin komai
Me zai faru ?
Me ye tsakanin Ahmed da Nuratu ?
Wacece Fauza me ya kassara mata mahaifa har bazata iya haihuwa ba?
Ya akeyi 3Super Madams su haɗu (karima ,zulai da zee mama?)
Ya akeyi subar gidan mazajensu?
Meke raba Alaƙan Nuratu da Abu har take kuka da ita ,ya akeyi ta biyo Ahmed Japan ?
Bamu fara labarin ba ,akwai cakwakiya ,akwai ƙara'i akwai Show
*Gaskiya littafin matan aurene in kinada ƙaramar sha'awa tafiyar nan ba taki bace*
*Zamu koya yanda ake Girkin zamani da na gargajiya*
*Zamu koya hada magungunan mata da sauran gyaran mace*
FAM FAM FAM
NA KYAUTA YA ƘARE
KI BIYA KUDINKI TA ƊAYA DAGA CIKIN WAƊANNAN HANYOYIN
7782217014
MOHAMMED HASSANA
FCMB
KO KATIN MTN TA
09065990265
ƳAN NIGER KATIN ARTEL
TA NUNBER NA NA SAMA
TSARIN BIYA
REGULAR 300#
VIP 500#
SPECIAL 1000#
IDAN ZAKI SIYA NE DON KI BA WASU NA HUTAR DAKE BAZAN SIYAR MAKI BA ,AMANA NE TSAKANIN NI DAKE ,IN KIKA FITAR MUN DASHI KUMA BAYAN KIN SIYA BAN YAFE BA!!!!!*
Bamalli's Care🥰
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng