x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 4 - JARABABBEN NAMIJI SABON SALO complete romance hausa novel

  • 9001 words
  • 9910 words
  • Out of 9910 words

Category: Romance Story +18

Views 182

18 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
yayi nasaran tunƙuɗa hajiyarsa cikin headquater ɗinta.


Wani sassanyan numfashi ta aje kafin tahau hawa da sauka akansa .


*****


Baba dake maƙale tun shigar Mairo tajikin window tana ganin ta na ganin an wurgota itama ta fito daga maɓuyanta tana cizon yatsa.

Cikin sharɓan kuka Mairo take shaidawa baba takai kayan abincin

Cikin munafurci tayi ƙasa da murya ta kamo kafaɗar indon tace "Meya faru naga kina kuka?"

Dariya tasaka kafin tace "laaa bakuka nake ba ,bakomai"

Gyaɗa kai tayi
"Ai na Aza ko dukanki yayi ko wannan shegiyar karuwar tasa laluwa jaraba"

Taɓe baki takumayi kafin ta ƙara girgiza kai


Haushinta ne ya ƙumeta gadai dukkan alamu yarinyar nan zatayi zurfin ciki ina mata kallon wawiya wawiya ,to anya haƙata zai cimma ruwa...?🧏‍♀️


Dawowa tayi daga tunanin da tatafi ganin mairon ta raɓata zata wuce


"Kinga Mairo tsaya muje kicin inbaku abincinki dana babanki ,Ni dama bason shiga hulɗan kwarton nan mike son yi ba , Allah Nagode maka kuku gobe zai dawo ya dawo yakarɓi aikinsa inji da gyaran gidan yafi mun sauƙi ai ƙazantan da baka ganiba tsafta ko Mairo na?"

Fuska ba yabo ba fallasa ta jinjina mata kai
Itama jinjina lamarin yarinyar ta daɗa yi a cikin ranta

Har sukaje kicin tabata kulan abincinsu batayi maganaba

Cikin wasan dare irin na makiran mata tace "Mairo ro,Mairo mairo kunama ga daɗi ga harbi...kinaji kinga Ni kaɗai ce dattijuwa kina zuwa wajena ina koya maki turanci ko ,Ni kuma zansa Alhaji ya barku ku zauna anan ke da babanki , ke harma insa yayi masa ƙarin albashi"

Tsalle tadaka ta juyo ta ajiye kulan agefe fuska fal fara'a take tambayan ta Allah baba?"

"Ina maki ƙaryane ?"
Girgiza kai tayi
"To kitafi kuci abincin ku kuyi Sallah sai kizo bayan ishai muyi kallo a ɗakina ammafa na turancine sunansa evil eyes ,kinga muna kallo ina fassara maki abinda suke cewa"

Kama gaban lebatun rigarta tayi tana taunewa kafin yaje ta sunkuci kulan tana dariyar murna ta ƙalƙala a guje don ta shaidawa babanta.







Muje zuwa a next UPDATE
Tambaya????????

_yaya makomar Mairo anya yanda naga julayb yayi fushi zai barta ta cigaba da zama masa a gida?

_waye marketing manager ɗin julayb kuma wani rawa zaitaka a rayuwar julayb kai harma da littafin a gabaɗaya

_....Hmm Nidai ma hango wani abu dukda masu karatu basu luraba i know


_Naji julayb yina cema Zakiyya no turanci means mene yafara koyon Hausa ne???

While any way🤨😏



Duk kubiyo ƴar
mallawanku zata warware maku zare da abawa💃💃💃💃💃💃




*Sai dai kuma kashhhhhhh*
*GAGAB!😁*
*FREE PAGE YA ƘARE SAURA NA KUƊI NEMI NAKI A FARASHI MAI ARHA DON CIGABA DA ƁARJE GUMUNKI*
*KINSHIRYA BIYA??? TO BIYA TA WANNAN NUMBERN 09065990265 KATIN MTN NA NAIRA ƊARI ₦100 KO KUMA IN TRANSFER NE KO VTU ₦200 7782217014, Mohammed Hassana ,Fcmb SAI NAJIKU MASOYAN AMANA HASSENART NAYINKU TSAKANI DA ALLAH, THANKS FOR ALL YOUR COMMENTS,FORWARDINGS, SUPPORT AND MAXIMUM COOPERATION YOU HAVE GIVEN ME TOWARD THIS JOURNEY .THANK YOU ONCE AGAIN👏*


Oum Aphnan🌸

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
End Ads