x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 6 - SAINA KASHE MIJINAH

  • 15001 words
  • 18000 words
  • Out of 25391 words

Category: Action Stories

Views 72

02 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
enusaba sanin baidasu.

. Ahankali rayuwa ketapiya harna haipi musa enusa yy murna km Anyi biki iya gwargwadon xarapinmu bayan shekara 10 nasake haihuwar Ahmad nanma iya xarapinmu mukayi harka musa namatikar son kaninsa Ahmad wanda kusan rabin rainonsa shikeyi ni in kaganshi Ahannuna to musa bayanan ko yy kuka dama musa napita Aikin karpi Akwai xuciyar nema bayan shekara 8 nasake haihuwar jameela dayake sunan Auntyn enusa Akasa mata shys Kowa yk kiranta Aunty jameela bayan shekara 4 mlm enusa yakwanta wani matsanancin ciwo bajimawa Allah yadau ransa Munyi kuka Musamman musa dake shekara 18 Alokacin Ahmad kuwa 11 jameela shekara 2 haka Musa yadage damena dik yadda naso nayi Aikatau ko Ahmad d jameela suje tallah Amma ina musa yahana shike kokari d gidan haryasaka Ahmad d jameela Boko d islamiyya shikuwa aiki yake tukuro nakarpi cikin ikon Allah yahadu d ubangida nagari yasakashi harkar kasuwanci balaipi Anasamu domin hardashi yapara xuwa Boko WATARANA Alhaji tanko Allah yakarbe ransa Aiko daga ranar ya'yansa sukace mutashi munshiga tashin hankali Amma bayan dawowar musa mkrnt yc kada mudamu muxo kawai kayanmu muka hada yatare mota sai wata balaipi Unguwar wani gd madaidaici yashiga damu yc wannan shine gdn mu hjy mama malak tinda napara Aiki nake Ginashi domin nasan watarana hkn saita paru koda baimutuba kuka kam harda namurna nayi...............
Page 65-66

™6:35
Anan mukacigaba darayuwa harkokin musa sai bunkasa yake kullum cikin hidima damu yke dik Abinda kanensa Ahmad keso Komai walarsa indai baisabama Addiniba to musa xaimasa hakama Jameela saidai kaunar Ahmad tapi wadda yakema jameela nesa ba kusaba wani lkcn sai intamasa pada Akan yarage Abubuwan d yakema Ahmad saiyace a'a hjy mama watarana bananan shixaima kansa Komai dik sanda yapadi hkn sai xcyrta takarye domin tsakani d Allah napison musa Akansu saidai inaboyewane
Shikanshi Ahmad idan yaji hkn saiyayita kuka wai baison yarasa yayansa musa
.. bayan shekara 20 Ansamu chanji sosai domin harda gd munchanxa km Ahmad yagirma sosai shekara 20 musa 31 Ahmad yapara Aure wanda ni banso hknba Amma musa yc yin Allah ne sunada shekara 3 suka haipi pharouq Aiko pharouq yasha gata Musamman gun musa Anan nayita pada dole shima Yy Aure kanwar mamar saratu wato mommy ita ya Aura xumunci maikarpi km xaman tsapta suke bayan shekara 1 tahaipi Xahra sonduniya nadaurawa xahra Komai takwarata faruku yanasonta sosai Ana hk saratu tasake haihuwa japar xuwa wasu shekarun saratu nada yara 5 hafsatu itace Auta wanda xuwaira tin kan takwarata batasake samun koda batan wataba hkn baidami musaba domin yanason matarsa km ga pharouq wurinsa jiyake kmr shi yahaipeshi kullum faruku na part din hjy mama inda Xahra yana mata wasa indai bakaganshi nanba to yana mkrnt km daya dawo to inda Xahra xaixo dik kudin taransa Xahra yake kashewa A lkcn Xahra nada shekara 3 pharouq 10 hafsatu 1 ganin Komai na y pharouq Xahra yasa hafsatu ketsanar Xahra tin Aboye harta bayyana
..

Anacikin wannan yanayin Wanda Xahra sam batawani shaku kowaba pace pharouq d hjy mama tapiyar gaggawa takama musa yasa yatapi d xahra Amma pharouq yyta kuka wai yabarta hkn yasa yabarta wanda itama tapi son hk.......Page 67-68
Thursday 20 may 20/5/2021
..........
Happy sallah in evidence ALL members of NOVELS OF MUJAHEEDAH
Dama daukacin musulmai Allah yamaimaitamuna km Allah yakarbe ebadunmu.


∆\\\\∆∆∆∆∆∆∆∆\∆
Kasancewar banada lpy shiyasa typings din yatsaya dayanxu nagama Koda Akayi sallah inakwance banda lpy Sosai Ulcer na yatashi,.. Amma yanxu Alhmdllh km xangaba d typings ....
Ina gdy gamasu turomin sakon gaisuwa kowanne iri dama wadanda suka damu daciwona ina gdy Allah yabar xumunci.......
∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆\∆∆∆∆∆∆∆∆∆¶¶¶∆∆∆¶

Tinda yammata tayi taga pharouq bainan Aiko tasaka kuka sosai ita Ummanta dadynta sai Ankaita lallashin duniya suka mata harda Abba Amma kara tuburewa kawai take ita sai Ankaita, kiransu Awaya Abba yy yabata Umma tamata pada dady kuwa lallashinta yy yc xaidawo baxasu dadeba makale kapada tayi tc A'a ni...Ni...Ni...ni... kuxo muje tare Dakyar harda umma sukasamu tayishiru Akan zasu dawo gobe ai Wannan yasa taje wasa..
Bayan kwana2 kuwa dika suna palourn harda pharouq itakuwa tanagepe tanawasa d Teddy's dinta hk kawai tapira sama kamar wadda taga Abin tsoro domin y pharouq yatsorata yama xata wani Abu yasameta kuka tapashe dashi dik palourn Anrude Anata tanbayarta lpy hafsat kam tsaki taja tabar palourn birgima take Akasa Sosai take kuka wai Dady umma ni sai Ankaini lallashinta sukashiga yi Amma pir taki ran pharouq yabaci matika ganin irin birgimarda take Akasa kmr wani Abu yasameta cikin xapin xuciya yakwadamata mari wadda yasa numpashinta daukewa na wuchan gadi
Aiko dady yawankeshi d mari shima cikin masipa yc Agabana xaka dukarmin ya? Idan baxaka lallashetaba kayi gaba wllh dik randa kasake wannan kuskuren Akan mamana wllh saina sabamaka pita kabar nan cikin pushi yapice
Xahra kuwa taji marin km wani bala'in tsoronsa yashigeta lkc daya shuru tayi tana ciccika har baccin wahala yadauketa.....
Page 69_70
Tuesday 25/5/2021 on may
™8:30 Am
After the following day....
Dikansu A palourn suke Xahra nakan cinyar pharouq yakamata wasa mikewa tayi tapada kan cinyar dady tc dady yo Abbana xaidawo ko? Gyadamata Kai yy tc cikin murna tamike tc nayi Gardiner nayi wasa kapin Abbana yadawooohhh dagudu tapita Ajiyar xuciya yasauke yc Ayankwanakinnan mamana tasauya bansan daliliba nadamuwa d iyayenta bayan Abaya batawani damuba, Momy tc yakamata kakira kaji kosuntaso , wayarsa yadauka ykira ringing 2 yadauka yc kunahanyane? Eh munkusa xuwa Abujan ma kiris yarage mushigo ina mamana tananan tana rigima ko? Dry dady yy yc yanxu tagama tana Gardiner tanawasa umma ce takarbe wayar tc Dan Allah Kuban Xahra xanyi mgn d ita Abba yy mamaki danyasanta dakawaici Amma yau dakanta takecewa Abata ita km directly tapadi sunanta pharouq jeka xoda mamana kayi sauri bawani jimawa yaxo da ita mikamata wayar dady yy yc ga ummanki dasauri takarba takara Akunnenta tc umma xakudawo yanxu? Eh yata muna hanya Abba yc kisa hands free mana sakawa tayi tareda Aje wayar kancinyarta Abba yc mamana kikayi kuka ko? Dantura baki Tayi tc to bakune kukabarniba km inason kudawo yanxu ni xanbiku Kai haba mamana kibar kuka xamudawo yau km kobamu dawoba ai ga Dady Mommy hjy mama y pharouq hafsat jafar km dik sunasonki, eh sunasona Amma Amma ni kunakeso inason kudawo..Su dady kallonta kawai suke.. motar takwacewa Abba sakamakon son kaucewa wani yaro dayaxo tsallaka titin km dap suke d garin Abuja kasa taka birki yy gashi wata babbar mota nata masa hong rudewa iya rudewa yarude innalillahi wa'inna ilahin rajunnn shine Abinda umma kepada Xahra kuwa jin muryar umma yasauya tadainamata mgn gashi saikiran Allah d sunan Abba take cikin yarinta tc umma! Umma!! umma!!! Dakarpi takekiran sunanta Meye Umma Ina Abba? Ganin irin mood din Xahra yasa dady karbar wayar dasauri yakara Akunnesa kapin mgn yaji wani dummmmm Yayan sa musa yc la'illaha illal lahu muhammadu rasulillahi.....s.a.w Atare d umma suka ida kallamar shahadah.. cikin tashin hankali dady yamike yanapadin meyaparu? Mgn yy meyasameku...hayaniyar mutane yarika ji sama sama wani yc wllh dika sunmutu bamai Rai Acikinsu.. wani irin paruwar gaba hadida jiri suka kwashe dady Atake yapadi gurin..........
Page 71-72
Written by Mujaheedah
Novels of Mujaheedah group
Jinjina gadik masu comments... Queen Besty Besty Nana sister meena sister
Mmn Ihsan. Mmn jannat najah safna husna dama wadanda nakasa rike sunansu A kodayaushe ina Alphari daku dama comments dinku, Inapatan sauran members suyi koyi daku..............
29/5/2021
On Saturday
.......¶∆∆}\\\\\∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆
Cikin tashin hankali suyi kanshi taimakon gaggawa pharouq yapara bashi cikin ikon Allah yadawo hayyaxinsa mikewa yayi yanupi hanyar pita dasauri pharouq yataroshi yc dady meyaparu? Meyasami Abba? Inaxakaje cikin wannan situation din? Kapin yabasu Ansa kira yashigo wayar dady Yanakarawa Akunne dayan bangaren Akace kaine Alhj Ahmad? Cikin rawar murya yc eh nine Akace to kayi sauri kaxo Anan Asibitin Amrat hospital to gamunan xuwa yakatse Kiran yc basai nagayamuku Abinda yaparu ba kawai kuxauna nida pharouq hjy mama tc ai kaparku kapata muje... Koda yasuka Isa Asibitin umma tariga tarasu Abba ne kawai rike hannun dady yy yc dan Allah kada kabari Xahra tayi maraici nasan kunasonta kuna kula d ita dan Allah kukara ni baxan tashiba Nima mutuwa xanyi. Dikansu kuka suke Musamman Dady yc baxaka mutuba insha Allah tareda kai xamu raine Xahra , Murmushin karpin hali kawai yake yasan Ahmad nasonshi to Amma ita mutuwa baruwanta da so ko Rashin so d lkc yy dauka kawai take Alamu yama pharouq dayamatso kusa dashi kama hannunsa yy cikin karpin hali yc inason narokeka Alpharma daya dana dan Allah ka Aure Xahra kada kabari wani ya Aureta dan gudun cutar rayuwar ta kada kabari tayi kukan rashinmu kayi hkr d ita Akowane yanayi Amma idan ka kasa xaka iya barinta Amma kada kabari tacutu Dan Allah pharouq!!! Girgixa kai kawai pharouq kiyi kuka yaci karpinsa yakasa mgn kallon hjy mama yy wadda itama kukan take sosai Murmushi yamata yc inasonku Ahlina Amma kash baxan cigaba d xama dakuba domin tawa takare dan Allah mama kiyapan dikan kuskurena cikin kuka tc nayapemaka Dana wanda nasani dama wanda bansaniba Allah yayapemaka dana......kukantane yatsananta kalmar shahadah yapara karantowa yanagamawa dika computers dinda kejikinsa suka daina Aiki pharouq ne yapara phamimtar Abba yarasu durkushewa yy Akasa yana kuka sosai dady kuwa Sake paduwa yy......
. Ahaka Akayi jana'ixar Alhj musa yanusa d matarsa hjy Maryam shehu Har Akadawo daga makabarta pharouq baidaina kukaba Abba kuwa Ido kawai yakebin kowa dashi.. Ahaka har Akayi kwana 3 Abba baya hayyacinsa baci bale sha. Kullum hjy mama lallashinsa take dabashi hkr rubuta hadida rokon Allah sune suka dawo dashi hayyacinsa......
*NIKO NACE HUNM DUNIYAR KENAN DIK MAI RAI BAKONE ALLAH KAJIKAN AHLINMU DAMA KULLUHIN MUSULMAI ALLAH KASA MUCIKA D IMANI*
Hhhm
Page 73+74
To kinji Ainahin lbrn wannan shine dalilin Auranku d pharouq dik wanda xaka kalla A palourn puskarsa ciketada hawaye Musamman dady Xahra kuwa padar irin kukan dataci bata lkcne. Ahankali tamike tanupi pharouq dukawa gabansa tayi tareda rike kaparsa tc nayi kuskure dadama wanda banda bakin baka hkr y pharouq dan Allah kayapemin kamin Apuwa nayi nadama mara misaltuwa nayi danasanin Laipukanda na Aikatamaka dan Allah kayi hkr nasabamaka sosai dan Allah kasakeni kasami wadda tapi chanchanta dakai bawai niba... takarashe mgnr cikin kuka sosai.... Kasajure kukan nata yy shima xamowa kasa yy dg kan kujarar yakama kapadunta is owk Xahra bakimin laipinda xankasa mantashiba bakimin laipinda xcyt xatacireki Acikintaba Akowane second bugawar numpashi yanatapiyane d sonki Xahra nakasa banbance son kanwa nake miki ko Abokiyar rayuwa? Banpahimce ba son Maryam nakeba saida kika shigo gidana ba iyatausayi kadai nakeji gameda dakeba harda bugawar numpashi naroke Allah yasamin sonki Asanda kika kasance matata bansaniba Ashe dama sonki yanatare dani Already Amma naroke karin wani baxan taba iya rabuwa dakeba kima daina wannan purincin nayapemiki damani banyi pushi dakeba..
D murmushi tadago takalleshi tc Are Shure? Gyada kai yy yc Am really Shure my dear yakarashe mgnar d murmushin maikyau. Hjy mama tc to kadapa kumanta A gidanmu kuke km A palourn, pharouq yc kajimin yar tsohuwa dasa ido mutum matarsa Ace baxasu sakeba ni yanxu dauke Abata xanyi muje gidanmu kallon Xahra yy tareda kashemata ido daya yc ko my dear? Turakanta tayi A kirjinsa dan kunya taji, dry sukayi dady yc Alhmdllh naji dadin ganin wannan ranar ina rokon Allah yakara dauwamarda parinciki xama lpy kauna Awannan Ahlin gabadai d Ameen suka Ansa hjy mama tc kuma Allah yakawo muna jikoki kyawawa nan bada jimawaba masu Albarka d Ameen Suka Ansa Xahra kam dagudu tabar palourn dan kunyataji dry suka sakadukansu mommy tc itadai tanada kunya km rashin kunyarka ta ishemu Dan hk nanda sati 2 xaka dauke matarka hjy mama tc lalle kam wannan yy
Shikuwa xaro ido yy sati 2 pakikace mommy? GSKY to much baxan iya bariba . Hjy mama tc kajimun ja'iri to idan kayi wasa Anan xata xauna gabadai yana kumbure kumbure yabar palourn dry kawai sukamasa............


Banida chagy wllh km inapama d karancin lkc shy bakasapai nake typings ba Typings Akwai wuya wlh.. kuma bama samun wuta Sosai.
.................
Comments plxxxxxx




*More typings*
*More comments*
*Insha Allah*Page 75-76 31/5/2021 on Monday

Sosai su mommy d Aunty Jami kepaman gyara Xahra idan kaganta karantse wata Amaryace saiwani shaining take ga tsimi kala kala mommy nabata sam sunkibari yaganta Acewarsu yabari sai Anmaidata xaiganta dik yadamu yarame itama Adayan bangaren tanason ganin mijinta Amma tanajin kunya kawai daurewa take hafsat kam Anyi ladama yanxu girma sosai takeba Xahra......
//////
Better mudan Ampana dawasu Abubuwan Musamman mata masu Aure ga wannan.....tsarabata dg Mujaheedah. Karin ni'ima..////
🍓🍓🍓🍓🍓🍓

NI’IMA
Kisamu kankana da kimarkada kisamu ridi kidaka ki hada acikin kankanan risamu kanumfari ki qara akai kisa madaran gari kidama kisha
Anasha da safe kafin breakfast
🍓🍓🍓🍓🍓🍓

****************""""""***********
Xaune suke A katon palourn suna breakfast pharouq ne yashigo saida yagaidasu sannan yaxauna para ware ido yy domin yasan dole tapito break shys yadako sauko yaxo momy dai batace komaiba domin tagama gano matsalar danta Amma yy kokari d har yakai wannan lkn insha Allah gobe basa matarsa xasuyi. Ahankali tapara saukowa dg up-chairs din sam batama lura dashiba yausau sam batajin dadin jikinta shys tamakara d pitowa saida tagaidasu tana kokarin xama taji kamshin turarensa d sauri takalle inda takejin kamshin napita kawai taganshi xaune shikuwa tinda tasauke yake kallonta yakasa dauke idansa Akanta tachanxamasa Sosai gawani shaining datake ga komai najikinta yawani kara girma Ahankali tc morning yaya dauke puska yy Ala dole yy pushi d ita murmushi kawai tayi taxauna kurarda ke fessing dinsa harta Kai Spong din bakinta saitaji sam batason pepe soup din Amma ganin idan mommy d hjy mama nakanta dan susan batason cin Abinci sosai yanxu tapison xama d yunwa ganin irin harararda hjy mama tawatsamata yasata dole kai Abincin bakinta tana hadewa taji wani irin Amai yatasomata Aguje tayi sama tapada tolet tapara kwarara Amai kamar xata Amaye hanjinta
Ganin tatashi dasauri shima yabi bayanta Adan tsorace.......

🍓🍓🍓🍓🍓🍓

GYARAN NONO
Alkama
Shinkafa
Gyada mai bargo
Ayaba da Xuma
Hulba da Madara
Habbatussauda
Duk ahada ayi kunu dashi yana taso da nonon daya zube in Allah ya yarda musamman gamai shayarwa
🍓🍓🍓🍓🍓🍓


Kadan kenan Inapatan xamu Ampana d wadannan Allah yasa mudace//////
Wllh yau banida chagy tinjiya d yamma ba'a sake kawomuna wutaba haryanxu

💧☘️💧☘️💧☘️💧☘️💧☘️

Ykmt dk wata arinqa chanza pt🩲rashin chanza wando akai'akai shikekawo sanyi

Saikiga mace har mace tayi 3ys da pt🩲daya🤮🤮tirr wlh🙊 mai zai hana sanyi bashigekaba

Anaso evermouth mace ta changa pt🩲ko everweek


💫💦💫💦💫💦💫💦
_yaushe zaki hankali daga lokacin da oga yace zai kara aure😜shikena zaman lpy ya kare a tsakanaku🙄tir dake tundaga lokacin kinba amarya dama🧕_
💫💦💫💦💫💦💫💦


💫💦💫💦💫💦💫💦
_ga wadanda kishi kedamu😡kiji mace tace idan yana dakin kishiyata bata iya bacci🥱to ki daina zama ma,ana raba kwana shi yana can yana ganawa da matasa🍌💋 kekuma sakarai kinzauna abin dny ya dameki🤪🤔tashi kema kiyi alwala ki gana da ubangijiki ki kaimasa😭wlh saiya dubeki😃😘_
💦💫💦💫💦💫💦💫

_
💫💦💫💦💫💦💫💦
_aduk lokacin dayake dakinki ki gyara jikinki da magunguna masu kyau dazaki hada da hanuki zanyi bayanisu a gaba😘😘ki gyara dakin dazaku kwanta kisamu airfreshner mai kyau😃ki fesa kisa turaren wuta na rushi yafi jimawa🤪sai ki kulle dakin🔐hjyta ki sheka wanka sosamu kuyi tare kikama🍌🍌ki wanketa sosai shima ya wankeki santsi sabulu hmmm tundaga lokacin🍌🍌zata mike😘_
💫💦💫💦💫💦💫💦


💦💦💦💦💦💦💦
Maganin sanyi🦠
Ganyen gwaiba
Shikadai idan kikasamu kina tafasawa kinasha wlh se infection yabarki sbd sahihin maganin sanyine yana fatattakar sanyi sosai ga gyara fata sosai dayakeyi sedai angwada🙅‍♀️💦
💦🤸🏻‍♀️🍌🍉🍌🍉
B




👹👹 NAMIJIN DARE (junnul ashiq)👹👹

🧕🏻Mata da dama suna yawan samun kansu da wannan matsalar Kafin aure da bayan aure wasu zasuyita korafin Sunada infection ya kashe masu ni'ima da sha'awa ya hanasu jin dadin aure wasu zubar ruwa wasu yawan fada da miji wasu yawan ciyon Kai wasu rikecewar al'ada wasu mafarkai naban tsoro wasu mafarkin ana saduwa dasu wasu ciyon mara wasu ciyon baya wadannan kadan kenan daga sharrin namijin dare !!!

🙆🏻‍♀️ Mace tayita maganin infection ba canji maganin ni'ima baya aiki namijin dare kesa mace taji ta tsani mijinta.


👹 *MA,ANAR NAMIJIN DARE* .👹

*NAMIJIN DARE:*

Shine:- [Aljinnul ashiq] haka ake kiransa a larabce.
wanda a hausa ake kiransa da cewa:[Aljanin soyayya namijin dare].

Wani Aljanine dayake zuwa wajen mace acikin bacci wato acikin mafarki kwatsam sai taji ana saduwa da ita,wannan abune mai yawan faruwa acikin mata kuma hakan har yana kaisu ga cututtuka da suke samun mace ko namijin da yake da macen dare.

kuma wadannan cututtuka suna da wahalar magani sosai domin shi kanshi aljanin yana da wahalar magani.

Ataikaice:-
shine:-Aljanin dayake zuwarwa mace acikin dare tana bacci ya rinka saduwa da ita.

Namijin dare Aljanine mai matukar wahalar magani.

Amma insha allah zanyi kokari wayen yiwa yan uwa bayanin maganinsa kamar yadda zaizo nan gaba.
da izinin allah .


*GYARA DA KANKI** 👉🏻🧕🏻

*Daga Mujaheedah* novels of Mujaheedah group.




👹👹 *NAMIJIN DAJE (junnul ashiq)👹👹* 2️⃣


*HANYOYIN DA WANNAN ALJANI YAKE BI WAJEN ZUWA GA MACE A MATSAYIN MIJIN DARE YAKE SADUWA DA ITA* 👹👹👹👹👹👹.


[1]👹Yakan zowa mace cikin barci ya dinga saduwa da ita, a cikin mafarki,

[a] ta fuskar mijinta

[b] ko wani wanda takejin kunya

[c] ko dan uwanta

[d] ko wanda bata saniba

[e] ko yazo mata ta siffar mace yar'uwarta ya fara shafata daga baya sai ya juye ya koma namiji ya sadu da ita.

[2]👹Yakan zo mata a siffar mijinta yana saduwa da ita a zahiri ba amafarki ba,amma kuma shaidanine ba mijinta bane na gaskiya.

[3]👹Yakan zowa mace tana kwance sai taji kamar ana saduwa da
End Ads