An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
Bismillahi Rahmani Raheem
gdy ga Ubangijin talikai Mai rayawa da kashewa Adik sadda yaso, Inarokon Allah yadda yaban ikon para wannan littapin lpy ya kaddarceni dagamashi lpy Kuma Allah yasa mu Ampana da darasukan Keciki Mara kyau Kuma Allah yakaremu,,,Ameee,,,,
A kullum inakara jaddadamuku ni kyauta nake muku typings bawadda keban kudi wallahi kawai inayi sbd makaranta su Ampana sukuma samu nishadi,,,,,,
÷÷ππ÷÷π÷ππππππππ÷÷÷ππ÷÷÷
Page 1 to 2
Xaune suke Awani kasaitaccen holl namanyan mutane dik puskar kowanne dauke take d parinciki tindaga Kan Ahlinsa xuwa masoyansa, m.c ketapaman Kiran sunan wani hadadden guy yaxo yayanka Cake din domin shine silar taruwarsu A wurin, doctor Umar pharouk Ahmad Kennan, babban Amininsa barrister Auwal Anas yc haba doctor kasanipa munaxaune nanne kawai sbd Kai munpi 1 hour Anan munajiran Abu daya, waima Anya xata xo kuwa? Wlh matarnan taka careless ce......
Cikin nuna damuwa doctor yc haba barrister Agaban idona xaka kira matata careless? Anyakuwa kasan yadda nakejinta Arainama gabadaya? Gsky banji dadin wannan purucin nakaba dabakaibane da wlh munsami matsala,
Barrister yc yhkr doctor baxan karaba Allah yakawota lpy
Cikin sakin puska doctor yc Ameen barrister kokaipa,
Ba'awani jima sosaiba saigata tashigo wurin puskarta daukeda murmushin yake, kusada Shi taxauna
Kallonta yy sanye take cikin wata da kakkiyar shadda light blue bawata kwalliya *SAINA KASHE MIJINA.....
TRUE INDICATED BY MUJAHEEDAH {SHAPA'ATU ALEEYOU}
Nakai sati banyi typings ba wlh inajin Aximi ne shys
Yau muna 14 gawatan Ramadan
Wanda yayi daidai da
26/4/2021 on April Monday
Time 9:55
Page 3 to 4 /)))///////)))))))))))). Time on 4:14 Am,,,. ge
i sati banyi typings ba wlh inajin Aximi ne shys
Yau muna 14 g
Page 3 to 4 /)))///////)))))))))))). Time on 4:14 Am,,,.
bayan sahur. """"""***"""""
Cikin raxana dika mutanen wurin sukamike wani irin shock sukaji dukansu km Atare, padar irin halinda doctor pharouq Umar yashiga bama xaiyuba domin mamaki kunya tsoro bacin Rai pargaba dika sukamasa dirar mikiya,
Kamar daga sama yaja tana dariya saida tatsaika dryar sannan tadaure puska kamar ba ita tayi dryar ba, tace Ni banasonsa Auran Dole Akamuna inada wadda nakeso Amma Akahanani shi Aka hadani d wannan, nayi-nayi-nayi yasakeni Amma yaki, to wlh wannan Abun dakukaga namasa bakomaibane Muddin yaki yasakeni to wlh wlh wlh SAINA KASHE MIJINA Sai.... .. Cikin karpin Hali dakewa jarumta irinna tsayayyen namiji yapusge speaker din hannunta datake mgn, mgn yapara Cikin sanyin muryarsa yc this is beautiful wonderful grateful social And lover for ever, dikanku kunyi shock ko? Kundauka gsky ne? Taya 30 days 1 month da Auranmu matata xata iya kasheni? Bayan inasonta itama tana sona Auran soyayya mukayifa kudubemu kamar wasu Best couple kaimunpi couple dinma, Tinsadda matana tasamu lbrin Xansamu Karin girma matsayi cikar shekaru 30 dama munar Auranmu yacika 1 month take tanbayana wai mexatabani A matsayin nata gifts wadda yakasance na Musamman wadda bawanda xaiban irinsa Kuma yaxamo wadda xaidauke hankalin mutane, Nace wlh my dear bansan meyadaceba Amma kiyi dik Abinda yadace, Tohpha shiyasa ta Aikata wannan Amma matana tanamugun sona nima hk Kai ko cinnaka baxata iya kashewaba balantana Ni danake miji km masoyi Agareta, xakuyi mamakin wannan idea km ba Abun mamakibane domin tanada Brien sosai dama burunta daya tayi film tintana primary xuwa yanxu nikuma wlh baxan iya barin matana tayi film ba Dan wlh Inada kishi, kuma wlh inason matatahhh.....
Ajiyar xuciya mutane suka sauke tareda tapi hadida shewa
Sam barrister Auwal Anas baiyarda da wannan kalamanba dik d lkcin bikinsu bayanan baisan yadda bikin yakasanceba kawai yasami lbrn Auren ne Amma sam baiyarda d kalaman Abokinsaba,
Itakuwa jitake Kamar tapasa ihu sbd bacin Rai meyasa lokutta da dama Ida tamasa laipi Sam baya pushi koyaji haushinta maimakon yahukuntata saidai yakare d padar inasonki wlh Allh tanajin xapin kalmar dawowa da ita yy dg duniyar tunaninda ta Apka tahanyar samata cake Abaki...............
Page 5 to 6 .
Badan tasoba tahade cake din Amma saipaman harara take xabgamasa . Kida Akasaki maidadi Akapara chasu ganin hankalin mutane bayankansu tamike tapice Abinta, Girgixa kansa kawai yy
Hafsat tc Anty Jamila nidai gsky inatsoron kalamanda Aunty tapada kada ta Aiwatarda nupinta Kan yaya,,
Jamila tc inaa ba gsky bane Kamar dai yadda kikaji Umar yapada hkn ne daidai har Abada Xahra baxata iya kisan mutum ba ke Koda xata iya to banda Umar domin wani sashene najikinta sunshaku sosai kobayan yan'uwantaka Akwai soyayya tsakaninsu
Hafst tc Amma Aunty
...........
Jamila tc ya isa hk hafsat bansan shishshigi dama chan nasan bason Xahra kikeba kuma kidaina hkn domin itadin jininkice kmr yadda shima yake jininki,,,
Ture baki kawai hafsat tayi......
Palourn yatararda ita xaune tana chatting sai murmushi take
Sallama yy ko kallansa batayiba balantana yasaran samun Ansa, ransa yakara bacci yc how Dare you to disgrace me in millions people?
Asheke tadaga ta kallesa puskarsa Adaure ga cake din pata-pata Apuskarsa kallo daya xakamasa kasan ransa yy mugun bacci jikinsa har rawa yake saida tagama masa kallon rainin hankali saikawai tapashe da dariya shikuwa mamaki hanasa aikata Komai yy saida tayi dry sanranta sannan tc dan Allah dubeka Kamar namiji Amma ba xuciya wata macce ma tapika xuciya, Aina dauka daxuwanka rupeni xakayi d duka Amma katsaya saipaman chichchika Kakemin Akah, wlh danice Kai danadauke mataki tini, Dan Allah jekayi wanka saipaman tsami kake, kwanciyarta tayi tareda rupe hanci tacigaba da chatting dinta
Innalillahi wa'inna ilahin rajunnn ya Allah kanaganin halinda nakeciki ya Allah kadawomin da matata kan hanya Allah kasa sona Axuciyarta ya Allah kakaramin hakuri juriya tausayi,,
Lebace baki tayi tc xakasamu juriya dik sanda na Aikaka lahira wlh....... Tanagama padan hkn taja tsarki tawuce bedroom dinta, shima dai haka yashige jiki sanyaye.......
÷π÷÷÷÷÷{{}}==°°°÷{{{{{{{=°°^={{{{==
Happy JK ALL MY LOVERS
×^<%+*____"""""**,""':;!!;:'""**"'---:'"""
Page 7 to 8
After 1 week, cikin shirinsa napita Aiki yapito saipaman sauri yake domin yamaka Kuma yanada theater Around 8:00 yanxu kusan 7:40 A palourn yatararda ita xaune tana breakfast hankalinta kwance, saida yakaraso gun daining nin yc morning dear whys is my breakfast? Kamar batajiba tayi saida yasake maimaita tanbyar
Batareda tadagoba tc banyi dakaiba sbd bansan d xamanka Agidan ba,idan kana bukata kasamu Yar Aiki saitama,
Ajiyar xuciya kawai yasauke yc badamuwa Ida naje xansan yadda xanyi, Amma idan xandawo kimin girki maidadi dear sunkuyawa yy yamata kiss Akumatu sannan yawuce, dogon tsaki taja tareda goge kumatunta tc Mara xuciya kawai, wayarta tahau ringons kobatadubaba tasan Jameel dintane cikin tausssa murya tc hello my love nayi kewarka
Daga dayan bangaren Akace no baby you are lie dakinyi dakinxo mungaisa, kinsamu mijinki kinmantadani
Tc a'a wlh taya xanmanta dakai Alhalin kana raina bama xuciyaba kasan yana gd banda damar pitowa saiyau yapita Office
Yc ohky baby inason ganinki yanxu
Yanxu Kuma baby??
Eh kobaxaki xoba? Dama nasan kedaina sona yanxu. Yanagama padar hkn yakatse wayar
Ganin yakashe tc kai baby rigima
Ganin nayi tamike tayi wanka tasaka Riga d skeet na Atampa tayi kyau tayana gyale tadauke key din motarta tawuce....
Doctor Umar kaitsaye office dinsa yashige yacire court din yanakokarin saka rigar theater saiga nurse raheena tashigo da sallama dauke d tire dakayan tea dake sama dinkin uniform dinta yamatseta ga hijab karami tasaka
Tinda ya Ansa sallamar baisake dagowa yakalletaba yacigaba d Abinda yake,
Karasowa Kan teble tayi tadaura tiren sama tana kokarin hadamai tc morning sar
Bai Ansaba illa daure puska dayayi sosai yc thank you can go xankarasa da kaina
Amma sar..,....
Cikin tsawa Wanda nikaina bansan sadda natsorataba saura kiris najeparda wayata, itakam raheena Atsorace tapice domin inda sabo tasaba da daure puska da tsawa na doctor Amma dik d hkn baxatayi pushiba domin tana sonai,,
Doctor kabeer dakeshigowa yagirgixa kansa yc haba doctor wai harwane lkc xakadauka gun yima baiwar Allh Nan walakanci kullum tana kyautatamaka Amma bakagani, kapison xama da wannan mara mutuncin matar taka
Cikin pushi pharouq yadagamasa hannu yc enough enough kabeer Kennan xagin matana kuke Anan? Inaruwanku Komai tayi aini tama tobari kaji this is the first time And last wani yasake padar wata mgn gameda matana wlh rankowa baci zaiyi tsaki yaja yabar office din Apusace...........
Page 11 to 12
Tindaga kopar palourn yatabbatar yau matar gdn tanacikin parinciki kamshi maidadi yake dukan hancinsa Musamman dayashiga dakinsa lunshe ido yy yasake budewa ganin ko mapalki yake domin rabonsa danganin tagyaramasa daki tinkan taxama matarsa cike da tinanini kala-kala yy wanka yanapitiwo yatarar tapiddamasa three quarter da riga Am less gakuma Abunci gepe cikeda manaki dakuma tsoron kodai wani Abu takeshiryamasane? Dasauri yakwabi xcyarsa dg wannan tinanin yc bakomai watakil Allah yakarbe Addu'ar sane yashiryamasa ita,
Da sallama tashigo dakin kanta ba dankwali gashin kanta yasha gyara tasaka ribom tadaure yaxubomata harga kapada ido yaxubamata domin tayi kyau sosai
Kusadashi taje tahurama iska A idanuwansa tayi wani parda idanuwa tc kallon phaaa???
Nannanyan Ajiyar xuciya yasauke yc kinjanxa my mata Kuma kinyi kyau sosai rungomata yy yanashapar bayanta d sunsunar wuyanta domin wani pitinanne kamshi take take wani irin feeling's yatasomasa domin sundade basu hada jikiba
Itakanta wani iri
S~~```~~~``
of Mujaheedsh gai ga
Ajiya xcy yasauke domin baison yarasa Xahra tanada kyau ga kudin da takebashi
Ga sha'awarta dake Addabar jikinsa Amma bata Bari ko yatsanta yarike
Tc kayi shuru baby
Yc hanya maisauki daya taragemuna kawai ki KASHE shi!!!!
What's?????? Cikin ina-ina tc kisa kisapa kace Jameel
Taya xan iyakashe mutum? Kuma ma dan'uwana km Mijina!
NAKASHE MIJINA PACE DA HANNUNA KAKESON NAKASHE MIJINA!!!!!!!!!?????
...... ........ .
. ..
Next page xakujini da cigaba
,,, In Allah yakaimu...
Wlh typings d Aximi Akwai wahala shys nake dadewa banyi typings ba
Ngd masoyana
Mucigaba d hkr
Nasauya number na WhatsApp yanxu d wannan xaku sameni
*09030835117*
Usman Mujaheedah user name dina na face book
Ngd Abokai.............."∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆××××××÷÷÷÷======{÷÷÷÷÷÷¶∆\\∆\∆∆∆∆∆*SAINA KASHE MIJINA.....
TRUE INDICATED BY MUJAHEEDAH {SHAPA'ATU ALEEYOU}
Nakai sati banyi typings ba wlh inajin Aximi ne shys
Yau muna 14 gawatan Ramadan
Wanda yayi daidai da
26/4/2021 on April Monday
Time 9:55
Page 13-14
Cikin sigar lallashi yc Havadai my dear
Yi hkr kidaina kukan dik Abinda kikeso shi xa'ayi nantake yamata transfer kudin damurnanta tawuce bedroom dinta tayi wanka. Atake taturama Jameel kudin
Shigowa dakin yy idansa yasauka kan dressing mirror wani tablet yagani koda yadauka saiyaga na hana daukarki cikine cikin tsoro yc Zahra nawaye wannan? Cikin ko inkula tc nawane wani'abu? Yaparune?
Xahra kinsan namene kuwa cikin rawar murya yapadi hkn
Dariyar rainin hankali tayi tc dayake kasan bataba shiga class ba tayako xansan Ampaninsa,
Nike Ampani da Abuna sbd baxan taba bari nahaihu d wanda banasoba km.,..... Batakarasa taji yawanketa d wani wawan mari
Cikin bacin rai yc idan najure dika iskancinki wlh banda wannan
Cikin murya kuka tc kadaga hannu kamareni? To wlh shan tablet dinda xaihana daukar ciki koma naxubar wlh yanxu napara