x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 3 - GUBAR MATSAFA

  • 6001 words
  • 8098 words
  • Out of 8098 words

Category: Horror Stories

Views 37

30 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *GUBAR MATSAFA!!! HORRO STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆπŸ‘Ή PAID BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._



*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*



........................................


*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š CE*





*PAGE 31 TO 40*

_LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH, IDAN KINA KANA KUNA SUNA MUNA BUK'ATAR CIGABAN WANNAN LITTAFIN TO KUYI HANZARIN BIYAN 300 KAWAI DAN MALLAKAR NAKA NAKA NAKI NICE DAI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š_



.................."nashiga uku wllahi banshirya mutuwa yanzuba ko Aure banyiba Inason nahaife yarana Kafin namutu,"


"Kai kairy bafa lokacin shashanci bane, magana zamuyi Wadda zata tsiratar damu,"


"Tsira? tsirafa kukace, tobari kuji a tarihi bawanda yashiga Gidanan yafita da Ransa,"

"In Sha Allah kuwa mune zamu kafa tarihi domin bazamu zauna muna kallon mutuwa Ido da Ido ba mubari tad'aukemu dole muyi wani Abu,"


"To mezamuyi Anfar? Shinbakaji Abunda wannan mutumin yafad'a bane, nikam taya Kai kazo nan," cewar Meera tana kallon mutumin


"K'addarace takawoni inda mukayi gudun gara Kuma Muka farma zago, wahu zahireto Suka cika k'auyenmu kowa sai mutuwa yake koya koma kamardaisu shine Muka gudu mudabamu wada kamuwa, kwatsam sai k'addara tajefamu Hannunsa, munkai mu 10 amma duka wad'annan MATSAFAN sukacinyemu nikawai narage Wanda nima nasan gobe daidai lokacinnan sunjima da babbakani sunkasheni," Hawaye Suka soma zubomasa,


Tausayinsa yakama Meera tamatsa kusadashi hanky d'in hannunta tamik'amasa cikin Sanyi tace"kayi hak'uri kukan bashida Anfanin komai domin ba tsiratar damu zaiyiba, inaganin da Abunda mukayi sakaci shine Addu'a, da ace muna Addu'a da wannan bala'in bazaiyawaita hakanba dabamu fad'a Wannan Hatsarinba amma dukda hakan yanzu dole mucigaba da Addu'a idan Allah yayi zamu kub'uta idan kuma nanne Ajalinmu bawanda zai tsiratar damu,"


Tinkomawarta Gurin wannan bak'on yakejin wani irin Abu Kawai yadanne ne domin baisan meye Abunda yakejiba,

"Abu d'aya nasani zamana dasu shine darana basa gani,"Cewar najir yana kallon Meera

"Tinda Hakane kuwa dole muyi Shirin guduwa zuwa safiya,"Cewar Anfar


"Amma taya zamu iyaguduwa Cikin Wannan kogon,"?

"dole dakwai wata hanya bayanan Wannan idanma Babu mune zamu samawa kanmu ita,"

"Taya zamu iyasamawa kanmu Hanya cikin wannnan kogon bayan ko Allura bamuda ita,"


"Idan gari yayi haske sosai zamuyi ihu dukanmu kamar wani Abun yana faruwa Damu, zasuzo Dan ganin meye daganan saimu fita mugudu Kawai,"cewar Aisar
Yarda da wannan Shawara yasa Suka natsu Saidai kowa da Abunda yake sak'awa cikin ransa, safiya na wayewa kamar Yarda Suka tsara hakan sukayi ihu suka soma zundumawa dukansu kuma Atare tareda dukan k'ofar da Akarufesu, hakan yasa dodannin zuwa Cikin sauri suka bud'e k'ofar sunashiga sukuwa Suka koma guri d'aya suka cure cikin dabara Suka fito Jin motsin fitarsu yasa wani dodon ihu da Alamar zasu gudune, Aikuwa sukayo musu rufdugu tareda kaimusu haricikin mugun nufi, dodannin Basu gani Amma kuma suna amfani da Sautin numfashin mutum zuwa motsinsa hakan yasa suka rufamusu baya, aikuwa Suka faracafkarsu domin gudun dodannin danasu bad'ayabane, suna kama mutum cikin rashin imani zakaga sunfisgo zuciyarsa waje sunciye abakinsu, gudu suke naneman kub'utar darai inda dodannin sukebiyo dasu Kuma suna Samun nasarar d'aukarsu d'aya Bayan d'ayan, Ayanzu sunci Mutum 10 kuma sungaji dagudun Aisar yayiwani tuntub'e dawani iccedake k'asa take yafad'i kasa goshinsa yabugu, aikuwa dodannin sukamasa K'awanya sukadaina bin Sauran zagayesa Sukayi, bakajin komai sai hucinsu nafusatar gudunda Suka sakasu, faruwar hakan yad'aga Sauran Hankalin bama kamar meera tsayawa tayi cak inda Sauran Sukayi gaba suka b'uya Bayan wani k'aton tsauni suna maida numfashi, amma dagacan suna hango komai dake faruwa, ganin Meera tana k'ok'arin komawa yasa, Anfar saurin rik'o hannunta yajanyota gurin, "mekike Shirin Aikatawa Meera,"

"To Bari zamuyi yamutu Hannunsu,"?

"Amma kema sokike kimutu, taya Zaki iya ceto Rayuwarsa kina Macce kuma Kinsan had'arin dodannin, kinazuwa haddake had'awa zasuyi dake sukashe kumagudunmu yatashi abanza kenan,"

"Gaskiya yakefad'a Meera kada kije," cikin maida numfashi kairy tayi maganar,

Duk abunda yake faruwa yana kallonsu, Meera kuwa zamatayi tareda d'auke kanta daga indayake Sauran kuwa kallonsa suke kuma sunajimamin abunda zaisameshi, duk abunnan Ashe meera ba hak'ura dataimakon Aisar tayiba kawai tanason Hankalinsu yajanye kantane dakuma neman Abunda zataje dashi matsayin kariya, can idanuwanta Suka fad'a kanwata k'atuwar Wuk'a sai walkiya take, batayi tinanin Komaiba tamik'e taruga Aguje tad'auke wuk'ar, daidai lokacin kuma dodannin sukayo Kan Aisar Cikin mugun nufi daniyar yagalgala naman jikinsa,

"Meera kina hauka waizuwa zakiyi,"? Cewar kairy

Batamajin mesuke fad'a domin burinta Kawai taceci rayuwar Aisar koda zatarasa tatane, hannu dodon yamik'a daniyar fisgo zuciyar Aisar, Cikin Bak'in zafin nama da Jarumta Wanda itakanta Meera batasan tanadaba tad'aga takobin nata sama talumawa dodon ita tsakiyar kansa take jini yayi tsartu dodon yakwarara Uban ihu yafad'i kasa magashiyan ko shurawa baiyiba, dirowa k'asa tayi tanarik'eda wuk'ar wadda jini yake d'iga jikinta, Ayanzu Sam Babu Alamar tsoro cikin idanuwanta, Shikuwa mamaki yahanasa koda motsi, domin baitab'a tinanin zata iyabada Rayuwarta Domin ceto tasaba, dama tanada irin Wannan k'arfin? Shinmeyasa tataimakesa Bayan lokacin baya data tab'a fad'amasa tanasonsa ba irin cinmutuncinda baimataba harda marinta yayi amma Kuma yau itace tabada rayuwarta domin cetotasa rayuwar, baidawo daga cikin wannnan tunanin ba yaga said'auke badad'i suke tazamewa dodannin ciwon Ido cikin k'ank'anen lokaci taragargaza dodannin, dodannin kuwa kuwa ganin sai b'arna takemusu yasa cikin fusata d'ayan yayi amfani da farcensa daniyar soketa cikin azama takauce amma k'arfin sukar Saida yasami damar karcemata Hannu, ihun azaba tasaki amma cikin dauriya tad'aga wuk'ar talumawa dodon ita akunnensa Saida tafito a d'ayan kunnen, ihu yakurma Yafad'i k'asa yanabirgima haryamutu, itakuwa tarikitowa k'asa cikin azabar Ciwon yankan nasa dayamata ahannu, Sauran rungowa kansu sukayi a lokacin har Aisar yasuma saboda jininda kefita daga kansa,

Dukansu treatment suka musu, suka zauna gurin domin jinyar ciwukansu, kwana 7 sukayi Kafin Raunukansu sukawarke, Cikin kwanakin yalura sam Meera tabakoson zama indayake indai zakaga firarta dama dariyarta tosai in tana cikinsu Anfar, wannan sauyin kuwa bak'aramin k'onamasa raiyakeyiba, Cigabada tafiya Sukayi harsuka Isa wani k'auyen, k'auyen tsitt bakowa, k'auyen shine suke tinanin akwai Sauran mutane cikinsa, lek'owa wasu daga Cikin mutane sukayi bayan sunhangesu, bud'e k'ofar d'ayan yayi cikin d'aga murya yace"kuzo gamutanan kubar gurin domin akwai zahireton gurin,"kobaki baigama rugewaba saigasu sunfito Aguje Sunyo kansu Wad'annan sunfi wad'anda suka Saba gani muni dama tsoratarwa, wad'annan Nan sune Ainahin wad'anda ke d'aukeda *GUBAR MATSAFA!!* cikin sauri suka ruguwa zuwa shiga d'akin duk Suka Shiga Aisar yazama nabaya Cikin rashin sa'a yafad'i k'asa sukayi Kansa danufn cinyesa, dawowa Meera tayi takamasa yamik'e K'afarsa tashigene Cikin Wani Ramin Kuma tajiciwo jini yafara zuba yana k'ok'arin Fidda k'afar amma yakasa ganin, ganin sunadaf dacimmusu yasa yaturata yace"taimako ya isahaka meeeraa kikoma kada kisaka rabuwarki Hatsari saboda tawa," batama sauraresaba fita tayi dukawaje Cikin zafin nama tasoma d'auke wasu ruguzazzun bulaluwa dasuka rik'emasa k'afa, da k'yar tasamu ta d'auke masa, daidai lokacin kuma wani zahireton Yasami Damar cafkota tareda kafa mata bakinsa A hannu yacizaaaaaaaaaaa....................



*WOOOOHOOOOO GASHIDAI LABARI YAKORO SAIDAI KASH FREE PAGE YAK'ARE,...... SHIN BAYAN ZAHIRETON YACIJE MEERA ZATA KAMU DA GUBAR MATSAFA?? SHIN MEERA ZATA KOMA ZAHIRETON ITAMA?? SHIN ZASU IYA ZAMA DA ITA BAYAN TADAWO HORROR D'IN? SHIN ZATA WARKE? SHIN AISAR ZAISAMU MAKARIN WANNAN CUTAR? SHIN IYAYEN AISAR SUNMUTU DA GASKE?? SHIN WANE IRIN GUMURZU ZA'A TAFKA TSAKANIN SARKIN GUBAR MATSAFA DA AISAR? TO IDAN ANHAD'U WAZAIYI NASARA CIKINSU?? SHIN AURE AISAR ZAI AURE MEERA KUWA? HUNMMMM ☺️☺️ NASANI KINSANI SUNSANI DUK MUNA DAKON SON JIN CIGABAN WANNAN K'ASAITACCEN LABARIN NAWA MAITAKEN GUBAR MATSAFA!!!! KEDAI KAIDAI KADA KABARI KADA KIBARI AYI TAFIYAR BAKE BAKAI DOMIN YANZU LABARIN ZAI D'AUKE ZAFI, ....... 300 KAWAI πŸ™…β€ DON MALLAKAR NAKA NAKI NICE DAI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š 07064904617*


_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_



WhatsApp number 07064904617





An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
End Ads