Tinfarkon palour takecin karo da kayansa tsaki tayi Afili tafurta ,"wannan ƙazamine wllh" sallama tayi harzuwa bedroom ɗin amma shuru hakan yasa taɗai hau aikinta dan Atinaninta bakowa ciki..
Salamatu kuwa zube bakin wani tsauni mai nisan gaske nahangota dajine sosai ba motsin komai sai tsuntsaye tabbas masu shiga jejin sai masu busasshiyar zuciya,
Ɓullon saiga bokan ya bayyana kan dutsen take dutsen yarage girma yabayyana kansa zaune yana wani irin dariya mara daɗin saurare, saida yagaji sannan ya tsuke fuska karantse baimasan wata kalma dariya ba,
Harzata fara magana Yayi saurin dakatar da ita "Nasan Abunda yakawoki dama Abinda ke zuciyarki, Nafarko kinƙarɓo ƙuɗin Uwargijiyarki gimbiya sara dan aimata aikin kashe kishiyarta gimbiya Zainab, saidai ke Abunda ke ranki kinason duka A watsarda lamarinsu kinason Adasa soyayyar ƴarki zeeza A zuciyar Yarima sarakie kuma kinason ya Aureta, dan burinki baiwuce sarautar tadawo hannunku,"
Koba haka Abin yake ba,"?
Cikin rawar jiki tace "Hakane boka"
Dariya yasaki kafin yace,"idan har kinason buƙatarki tabiya to dafarko dole kisamo gashin kan yarima sarakie na tsakiyar kansa, da gajeren wandonsa, kuma dika wannan bazai samu ba saikunfara fidda wannan baƙar shaiɗaniyar dake gidan kinganta,"
Tafin hannunsa kawai ya buɗe saiga nabla nata aikin gyaran part ɗinsa kuma tana ambaton sunan Allah..
Saurin janye hannunsa yayi sakamakon zafinda yake masa saboda baya ƙaunar inda za'a Ambace sunan Allah Anan take Aljanunsa zasu hallakashi,.
Cikin hasala yace" kingani ko,? tana neman ƙonani wllh wannan itace barazana gadikanku ita zata watsa shirinku dika muddin yarima Ya Aure ta totaku taƙare,"
"Amma boka taya zai Aure ta bayan ita baiwace ƴar aikice fa maidafa Abincinsu ce,"
"koda tsintacciya Yarima zaisota itama haka yanzu haka halwar tsafina na sanar dani Ayanzu Alaƙar tasu zata soma, saidai mafita ɗaya gareku kuhanzarta fito daga ita sashen tinkan tahaɗu da yarima inbahaka ba kuwa soyayya Zata ƙullu, zaɓi yarage naki,"
Ɓat bokan yaɓata shida ƙuɗinda ke hannunta..
Cikin rawar jiki tafito tahau hanya tana ƙara neman number su Sarah Amma tana ringing ba'a ɗagawa, masifa kawai takema driver Akan yayi sauri.....
Tagyara ɗakin tsaf takunna turaren wuta tana Arranging wasu kayansa saikawai taji motsi Abayanta da sauri tawaiga dantaga waye dan ta tsorata.
Shikuwa sam baiji shigowarta sashen nasaba, ya duba baisami towerl A toilet ɗinba kuma yatsani yacire kaya yasake maidasu dan haka kawai ya fito hakanan Abunsa batare da yasaka komai ba dan yanada tabbacin bakowa ɗakin saishi ƙaɗai..
ƙara sowar Salamatu kenan taso shiga part ɗin nasa Amma dogaran suka hanata saboda dokarsa ce koda ƙanwarsa tazo muddin baibada damar shigarta ba tokada subarta ko Nabla saida ya sanarmusu Akwai wadda za'a turo masa saidai baisani ba macce ce ko namiji Amma subari tawuce bayan ita kada subari kowa yashigo dan bacci zaiyi,
Bayarda batayi ba Amma fir sukaƙi.
Ido suka haɗa sau ɗaya ta kalleshi tayi saurin rintse ido jikinta yahau kyarma durƙushewa ƙasa tayi dan ƙafafunta sunkasa ɗaukarta,
Yarima kuwa faɗar irin ruɗunda yashiga bama zaiyuba da sauri ya janyo bedsheet ɗin ya ɗaura yana saukar da wata irin Ajiyar zuciyar, Adaddafe ya ɗauko jallabiyarsa yazura, zuba mata ido yayi ganin yarda jikinta ke rawa tana faɗin "dan Allah kayi haƙuri kada kasa Akoreni da wannan Albashin kawai muka dogara" hawaye nazuba daga idanuwanta kuma tana laleben ƙofar fita,
Haya niyarsu yajiyo Awaje kuma gawannan tana neman masa tonon silili dan haka cikin Azama yaƙarsa inda take yakamata tafaɗa faffaɗan ƙirjinsa yasaka hannu ya dafemata baki dan kada suji maganarta,
Kallon fuskarta yake yanajin wani irin yanayi Atare dashi hakama itaɗin babban tashin hankalinsa baiwuce hakan data gansa ba kaya ba tin yana ɗan shekara 3 ko mahaifiyarsa batasake ganin tsiraicinsa ba amma wai yau wannan ƴar ta tsitsiyar taganshi wai shikam yazaiyi da rayuwarsa?????????????.....………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………………
```HUNMMMMM gashidai munkoro saidai lokaci yamuna halinsa dama shi laifin daɗi ƙarewa.... Anan free page yaƙare idan kina kana suna buƙata saiku hanzarta Antayo ƙuɗinku #200 kawai domun tintiɓata ta whatsApp 07064904617..... call 07031012948 …………………
TOWAI YAZATA KAYA????? shin Manufarsu Salamatu waziry zata cika kuwa? Shin mezai faru bayan gimbiya sara tagano ainahin kalan salamatu tana cutarta ne?? shin Ammiey za'a kasheta ɗin ne?? shin ya Yarima sarakie zaiyi da Nabl? ko zai aureta? idan ya Aureta wane rikici za'a tabka? Shin gidan sarautar zasu Amince ma da Auren? waɗanne irin matsaloli sarakie da Nabla zuwa Ammie zasu fuskanta?? Shin wazai zama sarki? Auren sarakie da zeeza ƴar waziry zaiyi kuwa? Shin munir zai haƙura da ɗaukar fansa ɗinsa? TO DOMIN SAMUN ANSAR WAƊANNAN DIKA DAMA WAƊANSU DIK KUKASANCE DA ALƘALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM HEEDAH HAYDAR OSTMAN AMMEN KHAUSAR KUMA TAURARUWAR ROYAL STAR WRITERS...... (ina godiya da yawan sharing ɗinki maiciki tawan wato maryam yuseef, inajin daɗin comment ɗinki Ummun shuraim ina godiya gareku dika......```
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhataApp number 07064904617 or call 07031012948
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng