x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 1 - MY LADY BOSS

  • 1 words
  • 3000 words
  • Out of 20773 words

Category: Romance Story +18

Views 74

01 Sep 2025
Start ads
After Image Ads

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[9/7, 3:39 PM] Aunty Aisha Mmn Teddy🧸: *_🕊️MY LADY BOSS🕊️_*
_(Romantic and comedian)_



......1

_*Na Aunty Aisha Ango Bamalli👑*_
_*Maman teddy🧸*_

*****
_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._

_Sadaukarwa ga mutan Zazzau..._

Marubuciyar :
(1)Walijaam
(2) Bafullatnan ruga
(3)Siyasata
(4)Bintoto
(5)Ƴar aikina
(6)Gidan ƙwarata
(7)Dijama ƴar Fulani
(8)Taɓarah
(9)Habibi da'iman
(10)Ƙwartn manya
(11)Zuma da maɗaci
(12)Ƙwaryar sama
(13)ƴar maula
(14)Kawaliya
(15)my lady boss

*****

_Lagos_

A hankali take bin ilahirin wurin da aka ajeta da kallo...this is the first time da ta taɓa shiga wani Company da sunan aiki,saukar da lulun idanun ta da suke a ƙaƙƙafe na rashin kunya tayi tana duban computer n dake gaban ta...huuuuu wani gwauron numfashi ta sauke a hankali tana gyara zaman mayafin da ta yane kanta dashi, shigar suit ɗin jikin take kallo kamin ta sheƙe da wani irin wawan dariya jikake wurin ya amsa hahahaaa...Saurin kallon ta ma'aikatan gyefen ta sukayi wanda hakan yasa Sumayya ɗaure Fuska tamau kaman ba ita tayi dariyar ba,wanda dama wannan al'adarta ce , komai ta nuna bata son raini...ganin yanda ta haɗe girar sama yasa duk rawar kan ma'aikatan wannan wuri mata da maza shiga hankalin su , a zuciyoyin su suna cewa " wannan itama BOSS ce ,but aƙwai babban ta a sama zata daina wannan fuxgar ne haɗuwa ɗaya idon sukayi". Ma'aikatan ke magana kowa da abun da yake saƙawa a zuciyar shi game da Sabuwar ma'aikaciyar tasu Wato Sumayya.

Ɓangaren Sumayya kuwa juyi take a kujerar da take kai kaman wanda ta saba hawan zuciyar ta ,tafff ƙugunta da cinyoyin ta suka cike kujerar ,saboda tsaban ƙiban ta da ƙasa Allah yabata hip da manyan mazaunai ka aza ta haura shekara ashirin da biyar in kayi mata kallon sace.... Nisawa tayi tana ciko wuya a zuciyar ta cewa take" Oh Sumayya wannan anya rayuwar da kika ɗauka ma kanki mai ɓillewa ce kuwa? Mtswww ɗan tsaki tajah a hankali kamin tace " nida ba zama nazo yi ba ,naxo na saci kuɗin Company na gudu , ya za'a ajiye Ni anan wurin? Tayi maganan tana duban gyefe da gyefen ta babu alamar hanyar satan kuɗi ...taɓ wallh da sake dole na bar wurinan na koma wurin asusun kuɗi na companyn kamin su gane takardun dana taho dasu ba nawa bane , daga Ni sai takardar secondary gomma nayi komai oya oya nabar Company nan.

Rintse ido tayi nan take ta tuno da inyamurin ta mai lapo data amsa masu bashi yanxu bashi ya dameta...Wani irin buɗe idon ta tayi da sauri tana rarrabasu kamin ta ce "Ta ina zan fara? Miƙewa tayi tsaye tana kallon sama inda taga PA Wanda ya ɗauke ta aikin ya nufa...ƙallon glses ɗin wurin tayi ganin ya hasko mata komanta yanda ta sauya kaman ba itace Siman Gaye ba...Murmushi tayi a hankali tana tuno da abun da ya faru da ita da Mmn biyoda kwanaki da suka wuce....
Tafe take tana surfa bala'i haɗi da sauri zaf zaf ,yanda take masifa ka aza da wani a gyefen ta takeyi... cilla ƙafafun ta kawai takeyi tamkar wacce zata tashi sama...na gaji da wannan ƴar iskan garin ,ace bashi ya hanani sukuni , Anbi an dameni, wallahi duk wacce ta kuma zuwa mun da maganar bashin ta sai na tijara koma waye? Wannan abu haka?.. Kai innalillahi yanzu ta ina xan fara ne?". Tayi maganan tana tsayawa haɗi da kama ƙugu... matashiyar budurwa ce da ashekaru baxata haura ashirin ba take wannan banbamin tare da surutai yin su take ita kaɗai kaman zautattaciya. Daganin ta kasan fitinanniya ce lamba ɗaya... Sakin hannayen ta tayi tana cigaba da tafiya ,yanda take tafiya zaf² yasani ƙare mata kallo ina mmki.


"Wasu yaran inyamurai da yarbawa ne da suka duƙufa wasa suka hango ta can nesa wanda a yanayin sa hijabin ta an jawo shi gaban goshi na tsaban iyayi da ƙauɗi yasa su saurin miƙewa ba tare da kowa yayi mawa ɗan uwan sa magana ba".

Kai mu gudu ga Sima nan,Siman gaye!".

Kamin su rufe baki Sumayya da ta hangosu dama bata raga mawa yaran layin ko kaɗan , bare su da cikin su akwai wanda yayi mata laifi... Hakan yasa su cikin sauri ta ɗaga ƙafanta kamin su ankare har Sumayya ta iso gaban su...babbabara uban can, Ni kuke kira da Siman gaye? Ni sa'ar ubanku ne ko uwar ku?".

"Jikin yaran ne yahau rawa kar kar kar kaman wanda aka sa masu shocking kamin salihu yace" A'a ke ba sa'an mu bace, Don Allah Sima kiyi haƙuri". Kallon sama da ƙasa Sima kebin yaran dashi don so take ta fanshe hushin ta akan su ,yau ta wayi gari babu sisi , wannan yasa ta kai hannu tana damƙo Samuel da yake aikin raba ido yana neman hanyar fechewa ,don yasan irin laifin da yayi mawa Sumayya ta damƙe shi mai rabasu sai Allah".

Oh Jesus! Samuel yayi maganan yana haɗe hannayen shi biyu alamun addu'a. Wani irin dariya Sima tasa tana murtike fuska tamkar ba itace tayi dariyar ba ,kamin tace " Jesus ɗin uban ka,gama addu'a n naka tass ,yau sai ka san Allah ɗaya ne. Sima pls forgive me...Sima Sorry pls.


Wani irin gigitaccen tsawa ta daka masa wanda yasa shi yin shurin da bai shirya ba ,sai wani irin gumi da yake haɗawa kaman yayi wanka da ruwa ɗumi...Forgive ɗin ubanka ai Ni bansan meye kalmar ba tayi maganan tana ware manyan taffan hannayen ta tana zubasu a fuskar Samuel wanda jin sautin ƙarar marin tassssss kaman saukar tartatsin wuta yasa su salihu rugawa a wani irin matsiyacin gudu , suna barin Sumayya da Samuel da yake wani irin tsala ihuuuu ...aaahhhhh kawai yake cewa yana kururuwa n neman agaji,kun san arna idan iftila'i ya same su basu san Allah ba sai ihu na banza...tsala ihu agaji yake yi amma kash kowa na leƙowa yana ganin Sumayya ce sai ya juya da sauri ,don tayi ƙaurin suna wurin iya masifa da tijara". Bakayi mata ba tayi bare kuma kayi mata? Wannan yasa duk dukan da take mawa Samuel babu wanda yaje ƙwatar sa ,sai magulmata da sukayi saurin sanar da maman biyode wanda ta kasance mahaifiyar Samuel a hasale ta ƙarako inda Sima ke zaune tana ba Samuel punishment a rana ita kuma tana gyefe a inuwa . Sam bata lura da Mmn biyode ba don idon ta a rufe yake cewa take" idan ka tsaya da up and down ɗin nan wallahi sai nayi ƙasa ƙasa dakai ƴan iskan yara marasa mutunci , nice Sima wando dai dai da kugun kowa....


Ɗan ta Mmn biyode ta nufa tana tada shi tsaye kamin ta nufo Sima da itama miƙewa tayi tsaye tana kallon ikon Allah ,ta kama kugu tana shirin tijara taji Muryar Mmn biyode na mgn cike da masifa....l I have never see stupid goat like you...mene yaro na yayi maki,always fighting ³ wid people! what's wrong with you Sima? won't be agree baxan yarda ba wurin Uwar ki zanje yanxu ,Allah yasa ba hauka ne akan ta ba itace asibitin mahaukata na duniya...zan kai ku court......wani irin rintse ido Sumayya tayi tana jikin ta na kyerma hawaye na bin kuncin ta , babu abun da ya ɓata ranta irin ambaton mahaifiyar ta da Maman biyoda tayi ta zaga...har da zagin lallarurar ta na hauka". Yanda jikin ta ke tsuma kaman boss yasa Maman biyoda saurin kama hannun Ɗan ta tana shirin gudu wa...

Sumayya ne ta kai hannun ta tana miƙashi ga bishiyar darbejiyan dake kusa dasu wani tsalle tayi tana karyo reshen haɗi da daka tsalle tana biyo bayan Maman biyoda ,ihu ta hau yi tana faɗin Umma na zaki zaga ,kamin Maman biyoda ta juya taji saukar Sandar darbejiyan tauuuuu". Wani irin gigicewa Maman biyoda tayi tana riƙe Sandar ,nan suka hau kokawa da Sumayya wanda dukan mmn biyoda take tana faɗin Umssma ta zaki zaga yau sai nayi ƙasaƙasa da kowa naku...

Ihun maman biyoda da Sumayya yasa mutane fitowa daƙyar aka ƙwaci mmn biyoda a hannun Sumayya da ke ihu tana faɗin Umma na zaki zaga??????....
Murmushi Sumayya tayi a hankali tace " Allah sarki Umma na , bazan bari bashin lapo su tajaramaki Ni ba , zan waxgi iya rabona mai Company kayi haƙuri nima ba'a son Raina zan saci kuɗin ku ba...astagafurullah mun astagafurullah mun tayi maganan tana hayewa wani dogon stairs , ba tare da tayi tunanin komai ba".

Idon ta ne yy wal³ ganin hasken wurin yasha ban ban dana inda take , tabbas anan dukiya take! Tayi maganan a zuciyar ta tana takawa zuwa wurin wata matashiyar budurwa da ashekaru zata kai 32 ganin an rubuta sectary yasa Sumayya nufar inda take kai tsaye".

Tsaye Sumayya tayi akan ta wanda mulki ya hanata ce mata komai wanda itama sectariya isa da mulki yasa bata kalli Sumayya ba...kujerar gyefen ta Sumayya tajah ta zauna ba uhm bare uhm'uhm. Wannan yasa Hauwa ɓaidu ɗago idon idanun ta cike da masifa tace " Malama ba'a zama mana anan.

Shiru Sumayya tayi kamin ta ɗago da dara daran idanun ta tana watsa mawa sakatariyan wani irin kallo na baki isa ba kana ta motsa laɓban ta tana cewa " Ba'a zama kuma aka aje a gurun?.

Ta ƙare maganan suna kallon kallo, fahimtar Sumayya ƴar bala'i ne kuma gashi a ƙaidar Company n kukayi faɗa korane ko cacan baki yasa Mrs Hauwa ɓaidu cije lips ɗin ta tana kwantar da murya wakike nema ko nace me kike so?". Ina son magana da mai wannan wurin ne?. Saurin kallon ta Mrs Hauwa tayi kamin ta fara tunanin Anya Sumayya nada hankali kuwa? Sir Khamal da idan aka ganshi gudu akeyi ita tazo tana wani ce mata tana son magana dashi? Mutumin da idan yayi magana da kai sau uku to na huɗun korane??....


_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba_

#share
#like
#comments


*_M²T COLLECTION Sayen na gari??? Mata azo ayi gyara,gyara shine mace! Ato_*
_Muna da kalolin sabulai na ɓatar da duk wani tabo , knuckles son bone , pimples tare da gyarar fata_
_dilka soap_
_Dilka cream_
_Dilka cleanser_
_Dark knuckles cream_
_Dark knuckles cleanser_
_Face cream_
_Body cream_
*_Aƙwai magungunan mu wanda babu kamar su wurin gyara da ni'ima..._*
_Maganin sanyi infection_
_Maganin ni'ima_
_Maganin ƙarin ƙiba_
_maganin gyarar nono_
_Maganin hips_
_Zuma Yar asali_
_Gumban nonon raƙumi_
_Maganin rage ƙiba_
_Aƙwai supliment marasa illah aƙwai kuma na gargajiya zaku na iya tuntubar wannan number in kin shirya siya ɗaya ko sari 08081202932...._
_*akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al'ada da kuma cikin al'ada,*_
.
_*akwai maganin rashin saurin kawowa (release)*_
_*Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar*_
*_Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu......._*
*_Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba ALLAH sarki_*
_Masu buƙata suna iya tuntubar wannan number 08081202932_


_Aunty Aisha mmn teddy_
[9/8, 9:07 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy🧸: *🕊️MY LADY BOSS🕊️*
_(Romantic and comedian)_



Free page
.....2

_Idan kin san kanki bazai ɗauki girman abun dake ciki ba kar ki karanta kidawo mun da zancen kutumelesi...bansan wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan zaki saya ne don ki fitar mun a kawo mun zancen gntlw kema riƙe kuɗin ki na hutashsheki...masoyana billions naji saƙonnin ku gareni ina gdy allah yabar 🫶_

_SADAUKARWA GA MUTANEN ZAZZAU_

Ganin Sectariyan tayi shiru yasa Sumayya cewa " Ba magana ne ne in shiga don ina da abubuwa da yawa a gaba na...bana zo wurin nan don na zauna bane ba, aiki na zo yi ,jini na baisa ba da zama ba aiki ba. Kallon ta Hauwa ɓaidu tayi kana tace" ki jira lokaci kaɗan pls ba'a barin kowa shiga inda Sir Khamal yake sai wuraren 11am yanxu ko ki duba kiga 9:am ne...Kamin Sumayya tayi wani magana ne sai ga Wata inyamura ba Musulma ba tazo wucewa well-done shine abun da tace mawa Sakatariyan tana nufar hanya kai tsaye ta shige , Hauwa ɓaidu har da rawar jikin ce mata yana ciki ,amma ta bar Sumayya tsaye suna gaddama". Haushi ne ya kama Sumayya wanda ya sata nufar ƙafan da wannan inyamura ta shiga tana nufa gadan-gadan bata ko kalli Hauwa ɓaidu ba, wannan yasa Hauwa saurin shan gaban ta tana cewa" plz wait".cikin masifa Sumayya tace" I should wait to do what? Ke Malama bani hanya kona kaudake da hannu ɗaya". Tayi maganan tana shirin hankaɗe Hauwa wanda don dole tana ji tana gani Sumayya tayi office din Sir Khamal ,Wanda tun da Hauwa ta dafe kai bata sauke hannun ba tana tsaye tsawon lokaci ta riga da tasan Matsayin ta a wannan Company n daga yanxu ta koma korarra..Manager ne taga yazo zaf-zaf yana wuce ta wanda a sarari cewa take " Wannan wacce irin yarinya ce? Tajangwalo mana".

******

Tun da Sumayya ta fara zuba a gaban shi bai ɗago ya kalleta ba kuma bai daina amfani da laptop ɗin dake gaban sa ba...mamakin yarinyar yake a binnin zuciyar shi da ko shakka babu take masa magana ba tsoro kaman saura ,shi kanshi yasan kan shi idan ya shiga wuri ƙwarjinin sa bai sa wani ko wata ƙwaƙwƙwarar motsi bare magana.

Shigowa manager yasa Sumayya yin shiru shidai manager ya tsinci Muryar ta da ya shigo tana cewa" Bata saba da zama ba ,a chnja mata mazauni".

Isowa yayi ya tsaya gaban kujerar Sir Khamal yana kallon inda Sumayya ta zauna itama tana zuba jawabi. I'm here sir".

Shiru baice masa komai kusan daƙiƙu uku kana ya ɗago da lumsassun idanun sa yana ware su akan na Manager da har a lokacin yana tsaye , Sumayya ne ta tsaya ƙurr tana kallon shi kamin a zuciyar ta tace" Wai dama aƙwai wanda yafini kyau ? Wannan wani irin shegen mahaukacin ƙyau Allah ya bashi wow Masha Allah ,abun da take faɗi kenan a zuciya ,kamin wata zuciyar tace da ita" Shi yasa yake wannan wulakanta al'umma saboda yasan shi kyakkyawa ne mtswww Ni Allah kyakkyawa n namiji baya burge Ni gama izzar taka tassssss ka nema mun abunyi ɗan rainin hankali tana tsaka da masifan zuci ne taga ya nuna ta da hannun sa ,sai kuma ya cigaba da abun da yakeyi.... Oh wato shi zai mun magana ba shi ba?

Sunana Mubarak Al-mustapha me kike buƙata kika zo nan kanki tsaye ?". Wani kallo Sumayya ta watsa mashi don ta fahimta shima ɗan rainin wayo ne? Sunana Sumayya kaman yanda nayi bayani since before , ogan ka zai maka bayanin komai don idan nayi magana sau da yawa bakina
End Ads